BUA ya tallafa wa ɗaliban Sakkwato 200 da miliyan 40
Published: 12th, December 2025 GMT
Kamfanin samar da siminti na BUA ya bayar da tallafin karatu Naira miliyan 40 ga ɗalibai 200 da ke manyan makarantu a jihohin tsohuwar Jihar Sakkwato.
An bayar da tallafin domin ganin sun cimma burinsu a fannin ilmi.
An kai hari gidan jami’in ɗan sanda a Yobe Ɗaliban Jami’ar Unijos 8 sun mutu a hatsarin motaƊaliban da suka ci gajiyar sun haɗa da matasa 50 daga Sakkwato, 50 daga Kebbi da 50 daga Zamfara, sai 50 a Wamakko inda cibiyar kamfanin simintin yake.
Kowane ɗalibi zai karɓi Naira dubu 200, an samu ninkin ɗaliban kuɗin ma an samu ƙari da kashi 100 bisa ga shekarun baya.
Shugaba kuma Daraktan kamfanin, Injiniya Yusuf Binji ya ce sun ninka yawan ɗalibai daga 100 zuwa 200 haka kuɗin daga dubu 100 zuwa 200.
Injiniya Binji ya bayyana tallafin karatun matsayin saka jari ne da zai samar da al’ummar mai ɗorawa a gaba.
Ya yi kira ga waɗanda suka ci gajiyar su yi abin da ya dace kuma kamfani zai bibiyi karatunsu.
Shugaban Kamfanin na BUA ya gode wa gwamnatin jiha kan samar musu filin kasuwanci ba tsangwama.
Mai baiwa Gwamanan Sakkwato shawara, Honarabul Usman Arzika Fako ya ce tallafin zai bunƙasa ilmi da samar da aikin yi ga matasa.
Ya yaba wa kamfanin ga wannan hoɓɓasar, akwai buƙatar a duba wasu ɓangarori suma a yi abin da ya kamata.
Balkisu Bello Muhammad, ɗaliba daga Kebbi ta bayyana BUA ginshiƙi ne na samar da cigaba ta gode wa kamfanin kan wannan saka jarin da suka yi da za su ci gajiyarsa a gaba.
Umar Bello ɗalibi daga Zamfara ya nuna farin cikinsa ga kamfanin yadda ya ɗaga karatunsa zai samu nasara a gaba.
উৎস: Aminiya
কীওয়ার্ড: Sakkwato Wamakko Zamfara
এছাড়াও পড়ুন:
Hamsa: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Bangaren Farko Na Yarjeniyar Tsagaita Bude Wuta A Yankin
Kungiyar Hamas wace take iko da zirin Gaza ta yi allawadai da HKI kan rashin cika alkawulan da ta dauka a yarjeniyar da ta kulla a kungiyar da kuma masu shiga tsakani a gaza.
Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Abduljabbar Saeed mamba a bagaren siyasa na kungiyar yana fadar haka a lokacinda yake hira da tashar talabijin ta ‘Quds New a jiya Laraba . Ya kumakara da cewa HKI kasashe masu shiga tsakani sun tabbatar da cewa HKI bata cika alkawulan da ta dauka a kashi na farko na yarjeniyar tsagaita wuta ba.
Yace gwamnatin Amurka ta yi mamakin yadda kungiyar ta cika dukkan alkawulan da ta dauka a kasha farko na yarjeniyar tsagaita wutan . Musamman mika dukkan gawakin yahudawan da suka halaka gaza.
Amma ya ce a dayan bangaren HKI ta ci gaba da kashe Falasdinawa fararen hula hatta bayana tsagaita wuta, sun hana shigar kayakin agaji cikin yankin, sun bar falasdinawa cikin ruwa sama, saboda sun hana shigo da kayakin agaji wadanda suka hada da tantuna da gidajen tafi da gidanka da sauransu.
Sun hana shigo da manya-manya motoci don kwace burbushin ginene, sun hana sake gina gza sun hatta abinci asasshe ga mutanen gaza. A cikin wannan halin ta yaya zasu yi maganar sashe na biyu. Sannan dangane da kwance damarar dakarun Hamas Abduljabbar ya bayyana cewa makaman Hamas suna tare da kafuwar daular Falasdinu ne matukar ba’a kafa kasar Falasadinu mai cikekken yenci babu randa hamasa zata mika makamanta.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Yi Tir Da Yanke Tallafin Da MDD Take Bawa Yan Gudun Hijiran Afganistan December 11, 2025 Ansarallah: Dole Ne Kasar Yemen Ta Tsarin Musulunci Na Kaiwa Ga Daukaka December 11, 2025 Shugaban Iran Ya Isa Astana Babban Birnin Kazakhstan December 11, 2025 ECOWAS ta bukaci waware batutuwa na siyasa ta hanyoyin lumana a yammacin Afirka December 11, 2025 Reuters: Amurka na matsa lamba kan kotun ICC don janye bincike kan yakin Gaza da Afghanistan December 11, 2025 Ghana ta yi Allah wadai da cin mutuncin ‘yan kasarta da ke balaguro a Isra’ila December 11, 2025 Sakamkon Jin Ra’ayi: Yawancin Amurkawa na adawa da kai hari kan Venezuela December 11, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Sabbin Matsugunan Yahudawa Da Isra’ila Ke yi A Yankunan Da Ta Mamaye December 10, 2025 Kasashen Nijeriya Da Saudiyya Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Tsaro Ta Shekaru 5 December 10, 2025 Shugaban Kasar Iran Yace Mata Su ne Ginshin Gina Makomakar Kowacce Kasa December 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci