Eritrea Ta Fice Daga Kungiyar Raya Kasahsen Gabacin Afrika (IGAD)
Published: 14th, December 2025 GMT
Gwamnatin kasar Eritrea ta bada sanarwan ficewa daga kungiyar IGAD ta raya kasashen gabacin Afrika, tare da zargin kungiyar da kaucewa daga manufofin kafata da kuma rashin tabuka wani abin a zo a gani na tabbatar da zaman lafiya a cikin kasashen kungiyar.
Kafin haka dai Adisababa tana bukatar hanya zuwa bakin tekun Redsea daga kasar Eritrea wacce ta ki amincewa, kuma hakan yana nufin mai yuwa a sake shiga yaki tsakanin kasashen biyu.
Eritrea ta bar IGAD a shekara ta 2007 ta sake komawa a shekara 2023 sannan a ranar jumma’an da ta gabata ta sake ficewa karo na biyu.
Shafin yanar gizo na labarai Afrika News ya ce Asmara ta dauki wannan matakin ne bayan cacan baki mai zafi tsakanin ta da makobciyarta kasar Habasha.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka َA Yau Ne Za’a Gudanar Da Taron Koli Na Kungiyar ECOWAS A Birnin Abuja December 14, 2025 Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha December 14, 2025 Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan. December 14, 2025 Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai December 14, 2025 Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani December 14, 2025 Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Birtaniya Ta yi Barazanar Yanke Gudunmawar Da Take Bawa Kotun Duniya
Babban mai shigar da kara a kuntun duniya mai hukumta manyan laifuka Karim Khan ya fadi cewa gwamnatin Birtaniya ta yi barazanar yanke tallafin da take bawa kotun da kuma ficewa daga matsayin dake taimakawa wajen samun tallafi, idan kotun ta ci gaba da tafiya da sammacin da ta fitar na kama prime ministan israila banjamin Natanyahu
Khan yayi watsi da kiran da aka yi masa na ya jinkirta, yace babu wasu alamu dake nuna cewa isra’ila za ta bawa kotun ICC hadin kai ko kuma canza halayyarta a yankin Gaza, bayan da tel aviv ta fara musanta kisan kare dangi da ta yi a yankin gaza a watan oktoban shekara ta 2023
Sai dai fayel din da khan ya shigar ya fahimci cewa shi ne da kansa ya dage kan aikewa da martani mai shafuka 22 ga bukatar da isra’ila ta gabatar na yin watsi da sammacin bayan da ya sake duba abin da ya dauka a matsayin wani daftari ne da aka yi masa katsalandam,
Har ila yau ya tattara kwamitin kwararru kan harkokin sharia na kasa da kasa domin tantancewa ko kotun tana da hurumin yanke hukumcin wanda tel aviv ta ce ba ta da shi, da kuma duba shin ya kamata a gurfanar da Natanyahu da Gallant a gaban kuliya manta sabo.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta soki Kasashe Masu Karfi Na Bawa Isra’ila Dama Ta Musamman Wajen Kai Hare-hare December 12, 2025 Shuwagabannin Kasashen Iran Da Iraqi Sun Tattauna A Wajen Taron Zaman Lafiya A Kasar Turkmanistan December 12, 2025 Kungiyar NLC A Najeriya Ta Shirya Zanga-Zanga Kan Matsalar Rashin Tsaro A Fadin Kasa December 12, 2025 Duniyarmu A Yau: Iran Da Kokarin Juyin Mulkin Amurka A Yakin Kwanaki 12, Wa Ya Sami Nasara? December 12, 2025 Pezeshkian: Duniya Tana Bukatar Amintaccen Madogara, Zaman Lafiya Da Kuma Hadin Kai December 12, 2025 Iran Zata Dauki Bakoncin Taro Dangane Da Kasar Afganistan Da Tsaron Yankin December 12, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Amince Ya Ziyarci Beirut December 12, 2025 Islami: Yaki Ba Zai Hana Iran Ci Gaba A Shirinta Na Makamashin Nukliya Ba December 12, 2025 Za A Yi Manyan Zabuka A Kasar Habasha A Watan Yuni Na 2026 December 12, 2025 Turkiya A Shirye Take Ta Aike Da Sojoji Zuwa Yankin Gaza December 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci