HausaTv:
2025-12-10@07:20:00 GMT

Kasar China Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Wani Babban Jami’in Banki

Published: 10th, December 2025 GMT

A jiya Talata ne dai aka zartar da hukuncin kisa akan wani babban jami’in Banki na gwamnati bayan da aka same shi da laifin barnata dukiya.

Kafafen watsa labarun kasar China sun ce mutumin da aka zartarwa da hukuncin kisan, tsohon manaja ne a wani babban kamfani na hukuma.

A shekarar 2024 ne dai  aka sami Bay Tian Hua, saboda samunsa da karbar toshiyar baki da ta kai dalar Amurka miliyan 156 domin bai wa wani kamfani fifiko samun kwangilar aiki a tsakanin 2014-2018.

Tashar talabijin din CCTV ta gwamnatin kasar China ta ce; kotun al’umma ce ta yanke hukuncin akan wannan laifin da ta bayyana da cewa mai matukar hatsari ne.

An zartar da hukuncin kisan ne dai akan  Bay a garin Tianjin dake yankin arewa maso gabashin kasar, bayan da ya yi bankwana da ‘yan’uwansa.

A kasar China dai ana zartar da hukuncin kisa akan wadanda aka samu dacin hanci da rashawa. Wasu lokutan kuma ana rage hukuncin kisan zuwa zaman kurkuku na shekaru biyu, ko kuma zaman kurkuku na har abada.

Kamfani da Bay ya yi wa manaja yana cikin manyan cibiyoyin kudi na bayar da bashi mai rassa a fadin kasar ta China.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ganawa A Tsakanin Mataimakan Ministocin Waje Na Kasashen Saudiyya, China Da Minista Arakci Na Iran December 10, 2025 Antoni Gutress Ya Yi Allawadai Da Kutsen Da “Isra’ila” Ta Yi A Cibiyar Unrwa December 10, 2025 Iran da Saudiyya sun sake jaddada fadada dangantakarsu December 9, 2025 Faransa ta ce da hannunta aka dakile juyin mulki a Benin December 9, 2025 RSF : Rabin ‘Yan jarida 67 da aka kashe a bana, a Zirin Gaza ne December 9, 2025 An cire Tony Blair daga jerin wadanda zasu jagoranci Gaza December 9, 2025 Isra’ila ta sake kai hare-haren a kudancin Lebanon December 9, 2025 Trump Ya Yi Gefe Da Kasashen Turai Dangane Da Tattaunawa Kan Rikicin Ukraine December 9, 2025 Iran Ta Gudanar Da Taro Kan Yadda Manzon Allah (s) Ya Yi Mu’amala Da Wadanda Ba Musulmi Ba December 9, 2025 Najeriya : Matsala ce ta sa jirgin sojinmu yin saukar gaggawa A Burkina Faso December 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: kasar China

এছাড়াও পড়ুন:

Trump Ya Yi Gefe Da Kasashen Turai Dangane Da Tattaunawa Kan Rikicin Ukraine

Shugaban kasar Amurka Donal Trump yayi watis da kasashen turai a tattaunawar dawo da zaman lafiya a Ukraine, wanda hakain ya sa kasashen rauni a cikin al-amuran kasar ta Ukraine.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa a wani taro mai muhimmanci wanda Volodimir Zelesky shugaban kasar Ukraine ya yi da Firai ministan kasar Burtania Keir Starmer, da Emmanuel Macron na kasar Faransa da kuma Friedrich Merz chancellor na kasar Jamus Zelesky ya kasa fada masu gaskiyar abinda Amurka take shiri na zaman lafiya a kasar ta Ukraine.

Labarin ya kara da cewa, kasashen turai sun kashe biliyoyin Euro a yakin Ukraine kuma suna ci gaba da kashewa yakin Ukraine da Rasha kudade, amm Donal Trump na Amurka ya waresu a tattaunawan da yake yi da Rasha kan yadda tsagaita budewa juna wuta ko kuma zaman lafiya tsakaninin kasashen biyu zai kasan ce.

Natron shuwagabannin kasashen uku da Zelesky a London ya maida hankali kan ‘karin hanyoyin takurawa kasar Rasha, sai dai shuwagabannin basu bada sabbin shawarori ba. Kakakin gwamnatin kasar Burtania ya bayyana cewa kasashen uku duk sun amince da wannan wata marhala ce mai muhimmanci a yakin na Ukraine, kuma zasu ci gaba da takurawa kasar Rasha.

Trump ya fadawa SkyNews kan cewa Zelesky baya tunani  mai zurfi a cikin lamarin kasarsa. Ya kuma bayyana cewa shugaba Putin bai da wata matsala a shawarar da ya gabatar. Sai dai kuma dansa Cosner y ace, babansa yana iya janyewa daga tattaunawar gaba daya idan ya ga Zeleskiya ba ashirye yake ya tsaida yaki a kasarsa ba.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Gudanar Da Taro Kan Yadda Manzon Allah (s) Ya Yi Mu’amala Da Wadanda Ba Musulmi Ba December 9, 2025 Najeriya: Jirgin Sojojin Kasar Yana Kan Hanyarsa Ta Zuwa Portugal, Amma Ta Sauka A Burkina Faso December 9, 2025 Saudiya da Qatar Zasu Gina Layin Dogo Mai Sauri Tsakanin Kasashen Biyu December 9, 2025 Nigeria Ta Aike Da Jiragen Yaki Zuwa Kasar Benin Domin Dakile Yunkurin Juyin Mulki December 9, 2025 Pakistan ta Bai Wa Taliban Ta Aghanistan  Zabi A Tsakanin Mu’amala Da Ita Ko  Da  ‘Yan Ta’adda December 9, 2025  Kasashen Iran Da Turkiya Za Su Bunkasa Alakarsu A Fagen Ilimi Da Musayar Fasaha December 9, 2025 An Fito Da Gawawwakin Shahidai 98 Da Aka Binne Cikin Gaggawa A Asibitin “Ash-Shifa” December 9, 2025  Talauci Yana Karuwa A “Isra’ila” Bayan 7 Ga Watan Oktoba December 9, 2025 AU Ta yi Tir Da Harin RSF  A Makarantar Kananan Yara Da Ya Kashe Mutane 80 December 8, 2025 MِِِِDD:  Kisan Kare Dangin Da Isra’ila Ta yi A Gaza Shi Ne Farko Da Yafi Jan Hankalin duniya December 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Ganawa A Tsakanin Mataimakan Ministocin Waje Na Kasashen Saudiyya, China Da Minista Arakci Na Iran
  • Iya sojojin da ke tsaron Seyi Tinubu sun isa su samar da tsaro a Benin – Soyinka
  • Iya sojojin da ke tsaron Seyi Tinubu sun isa su samar da tsaro a Jamhuriyar Benin – Soyinka
  • Trump Ya Yi Gefe Da Kasashen Turai Dangane Da Tattaunawa Kan Rikicin Ukraine
  • Nigeria Ta Aike Da Jiragen Yaki Zuwa Kasar Benin Domin Dakile Yunkurin Juyin Mulki
  • ASUU-SSU Ta Zargi VC Da KaryDokokin Jami’ar Jihar Sakkwato
  • Kasashen Iran Da Azarbaijan Sun Amince Da Ci Gaba Da Tuntubar Juna Domin Warware Duk Wani Rikici
  • Iran Ta Yi Allawadai Da Kisan Fararen Hula A Kasar Sudan
  •  Macron Na Faransa Ya Yi Wa Najeriya Alkawalin Taimakawa Akan Matsalolin Tsaro