Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Ta Rinjayi Turai Kan Sanyawa Iran Takunkumi
Published: 28th, September 2025 GMT
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Amurka ta kawo cikas ga yarjejeniya tsakanin Iran da Turai game da batun yin watsi da dawo da takunkumi kan Iran
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa: An cimma yarjejeniya da kasashen turai dangane da yadda za’a yi watsi da batun sake dawo da takunkumi kan Iran, amma bangaren Amurka ya kawo cikas ga wannan yarjejeniya.
A lokacin da ya iso filin jirgin saman Mehrabad na Iran daga birnin New York, shugaba Pezeshkian ya yi tsokaci kan ganawarsa da wasu shugabannin kasashen Turai da suka yi da ba a taba gani ba, yana mai cewa, “A birnin New York, sun tattauna da Turawa kan batutuwan da suka jibanci lamarin makamashin nukiliyar Iran, kuma bisa ga dukkan alamu sun cimma matsaya.
Ya ci gaba da cewa: A zauren Majalisar Dinkin Duniya, sun gabatar da matsayin Jamhuriyar Musulunci ta Iran kan batutuwan da suka shafi shiyya-shiyya da na kasa da kasa, musamman laifukan yahudawan sahayoniyya a Gaza.
Ya kara da cewa: Shahadar mutane sama da 65,000 da ba su ji ba ba su gani ba, da kuma killace mutanen Gaza, ba tare da samun ruwan sha, ko magunguna, ko agajin jin kai ba, wani bala’i ne na jin kai, amma abin bakin ciki shi ne shiru daga kasashen duniya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Rashin Amincewa Da Duk Wani Takunkumi Kan Iran September 28, 2025 Kasashe 77 Ne Na Duniya Suka Fice A Lokacin Jawabin Fira Ministan Isra’ila A Taron Majalisar Dinkin Duniya September 28, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Kakabawa Iran Takunkumin Rashin Adalci September 28, 2025 Shugaban Majalisar Shawarwar Musulunci Ya Ce: Iran Ba Zata Kimanta Takunkumin Da Aka Kakaba Mata Ba September 28, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 149 September 28, 2025 Takunkuman MDD kan Iran sun fara aiki September 28, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (A) 148 September 28, 2025 Nijar ta yi Tir da kasashen ketare kan tada zaune tsaye a Sahel September 28, 2025 Italiya : Mutane da dama sun jikkata yayin arangama da masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinu September 28, 2025 Isra’ila ta kashe Falasdinawa kusan 100 a hare-haren da ta kai a Gaza September 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Takunkumin Da Amurka Ta Sanyawa Masana’antunta
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Yanayin Sashen Samar Da Gidaje Na Sin Ya Kara Inganta Tsakanin 2021 Zuwa 2025 October 11, 2025
Daga Birnin Sin Tarihin Hassan Usman Katsina (1) October 11, 2025
Daga Birnin Sin An Gudanar Da Taron Hadin Kai Na Raya Albarkatun Kasa Tsakanin Sin Da Mozambique October 11, 2025