Kasashen Rasha Da China Sun Bukaci A Jinkirta Batun Maido Da Takunkumi Kan Kasar Iran
Published: 26th, September 2025 GMT
Kasashen China da Rasha sun yi kira da a jinkirta mayar da takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Kasashen China da Rasha sun bukaci kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya da ya kada kuri’a kan tsawaita lokacin sake kakaba takunkumi kan Iran zuwa tsawon watanni shida nan gaba a yau Juma’a.
Kasashen China da Rasha sun gabatar da wani daftarin kudiri na hadin gwiwa da ke neman tsawaita dage takunkumin har zuwa ranar 18 ga Afrilun shekara ta 2026.
Kasashen China da Rasha sun tabbatar da “ci gaba da hadin gwiwa” tsakanin kasar Iran da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA, inda suka yi kira ga bangarorin da ke cikin shirin hadin gwiwa na JCPOA da su gaggauta dawo da shawarwari kan yarjejeniyar makamashin nukiliya da Iran da aiwatar da ita.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Magajin Garin Landan Ya Yi Dirar Mikiya Kan Shugaban Kasar Amurka Donald Trump September 26, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Wani Gagarumin Hari Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila September 26, 2025 Iran ta yi Allah wadai da yunkurin E3 na neman sake dawo mata da takunkumi September 26, 2025 Maduro jaddada hadin kai tsakanin al’ummomin Venezuela da Colombia September 26, 2025 UNRWA: Halin da ake ciki a Gaza ya yi muni matuka September 26, 2025 Sojojin Yaman: Mun kai hari kan sojojin mamaya a Jaffa September 26, 2025 Iran Ta Yi Tir Da ‘Hannun Diblomasiyya’ Na Trump Bayan Farmata Da Yaki September 25, 2025 Pezeshiyan: Babu Amfanin Tattaunawa Idan An Maida Takunkuman Tattalin Arziki A Kan Iran September 25, 2025 Iran Ta Nuna Bayanan Sirri Na Cibiyoyin Nukiliyar HKI September 25, 2025 Kasashen Duniya Suna Yin Gargadin Cewa HKI Za Ta Kai Wa Jiragen Ruwan Ceto Na “Sumdu” Hari September 25, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Kasashen China da Rasha sun
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Ki Zuwa Masar Saboda Bata Son Haduwa Da Azzaluman Da Suka Kashe Falasdinwa A Gaza
A safiyar yau litinin ce majiyar gwamnatin kasar Iran ta bayyana cewa shugaban kasa Masoud Pezeshkiyan ko kuma ministan harkokin wajen kasar ba zasu halarci taron sanyawa yarjeniyar tsagaita wuta tsakanin HKI da Falasdinawa a birnin Sharm sheikh na kasar masar ba. Saboda ba sa son haduwa da shuwagabannin kasashen yamma azzalumai wadanda da makaman sune aka kashe falasdinawa kimani 70,000 a gaza a cikin shekaru 2 da suka gabata.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto majiyar gwamnatin na cewa shuwagabannin kasar Iran ba zasu amince su zauna kusa da wadanda suka kashe iraniyawa a cikin watan yunin da ya gabata, da kuma jinin mutanen da dama a yankin ba, suna mika masu hannu ba.
A taron rattaba hannu kan yarjeniyar dai shugaban kasar Masar Abdulfatta Assisi da shugaban Amurka Donal Trump da kuma wasu shuwagabannin kasashen duniya 20 halarci taron rattaba hannu kan yarjeniyar.
Labarin ya kara da cewa kowa ya san Iran tana kare al-ummar Falasdinu tun da dadewa don haka wannan ya isheta.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Kasar Amurka Donal Trump Ya Isa HKI Kafin Taron Sharm Sheikh October 13, 2025 An Fara Musayar Fursinoni Tsakanun Hamas Da HKI A Safiyar Yau Litini October 13, 2025 Falasdinawa Sun Gano Gawakin Wadanda HKI Ta Kashe A gaza Fiye Da 320 Cikin Kwanaki Biyu Kacal October 13, 2025 Iran Ba Zata Halarci Zaman Taron Sharm El-Sheikh Ba Saboda Wasu Dalilai Da Ta Bayyana October 13, 2025 Iran Ta Gayyaci Mukaddashin Jakadan Kasar Oman Zuwa Ma’aikatar Harkokin Wajenta October 13, 2025 Yemen Ta Gargadi Isra’ila Kan Fuskantar Hare-Hare Idan Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 13, 2025 Cibiyar Lafiya Ta Nasser Ta Ce: Yaran Gaza 5,500 Suna Bukatar Agajin Gaggawa A Kasashen Waje October 13, 2025 Shugaban Amurka Ya Yi Barazanar Aikewa Ukraine Makamai Masu Linzami Kirar Tomahawk October 13, 2025 Trump, da Al’Sisi za su jagoranci taron zaman lafiya kan Gaza October 12, 2025 ‘Yan Kamaru na kada kuri’a a zaben shugaban kasar October 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci