Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Bayyana Isra’ila A Matsayar ‘Yar Yaudara
Published: 14th, August 2025 GMT
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya Bayyana cewa: Shugabannin gwamnatin nuna wariyar al’umma suna kokarin yaudarar al’ummar Iran
A martaninsa ga fira ministan gwamnatin ‘yan sahayoniyya da ya yi a baya-bayan nan, shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Kasar Iran a yayin da yake gabatar da wasu takardu kan matsalar karancin ruwa da kuma matsalar fari a yankunan da aka mamaye na Falasdinu, ya bayyana cewa; ‘Yan Nazi na karni na 21, wadanda suka kai hari kan babbar tashar ruwa da ke arewacin birnin Tehran a dandalin Tajrish da makami mai linzami, a yanzu haka suna kokarin yaudarar al’ummar Iran da kofin ruwa da aka yi masa magani.
Mohammad Baqir Qalibaf ya wallafa wani sako a shafin sada zumunta na “X” a yammacin jiya Laraba, inda ya ce: ‘Yan Nazi na karni na 21 sun kai hari kan babbar tashar ruwa ta birnin Tehran a dandalin Tajrish da rana tsaka don hana Tehran ruwa. Haka nan a Falasdiu da Gaza, wadannan mayagun halitta suke sace Ruwan duniya tun tsawon lokaci, suna kokarin mayar da kishin ruwa a matsayin makamin yakaer Falasdinawa kamar yadda mafi yawan kungiyoyin kasa da kasa suka tabatar.”
Ya kara da cewa: “Karancin albarkatun ruwa a ‘yan shekarun nan ya sa wasu kauyukan yankunan da aka mamaye suna samun ruwa na sa’o’i 12 kacal a duk mako. A bana, dubban kadada na gonaki da gonakin noma a yankunan da aka mamaye sun bushe, kamar yadda wasu koguna suka kafe. Kungiyar manoma ta Isra’ila tana sa ran samun raguwar kayayyakin noma a wasu gonakin noma, saboda karancin ruwa da rashin biyan diyya”.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hizbullahi Ta Yaba Wa Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Kan Irin Gudumawarta Ga Lebanon Da Gwagwarmaya August 14, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Fatali Da Batun Kafa Gwamnatin Hadaka A Kasar Sudan August 14, 2025 Larijani a Beirut: Iran A Shirye take ta taimaka ma Lebanon August 14, 2025 Masar ta yi Allawadai da furucin Netanyahu kan shirin kafa Isra’ila Babba August 14, 2025 Hamas ta aike da sakon jinjina ga al’ummar Yemen kan goyon bayan Gaza August 14, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 130 August 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 129 August 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 128 August 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Imam Hassan (a) 127 August 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 126 August 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Araghchi: Mataimakin Shugaban IAEA Zai Ziyarci Tehan َA Gobe Talata
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa a gobe talata mataimakin shugaban hukumar makamashin nukliya ta duniya zai ziyarci kasar, amma ba tare da zuwa cibiyoyin nukliya na kasar ba.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa wannan shi ne ziyarar aiki na farko wanda wani jami’in hukumar ya kawo ziyara Tehran bayan yakin kwanaki 12 wanda HKI ta dorawa JMI.
Gwamnatin JMI dai tana shakkan ma’amatar da hukumar, inda take ganin babu gaskiya a cikin mu’amalarta da ita, da farko saboda tabbacin cewa hukumar tana bawa makiyanta, musamman HKI wasu bayanai wadanda ta karba a wajenta dangane da shirinta na makamashin nukliya, inda HKI ta sami damar kashe masana fasahar nukliyar kasar da dama a cikin shekarun da suka gabata.
Banda haka hukumar ta IAEA ta tara gwamnoninta suka kada kuri’ar rashin amincewa da shirin makamashin nukliya da rana guda sai HKI ta kawowa Iran hari. Wannan ya nuna kamar akwai aiki tare tsakanin hukumar da HKI.
Wannan matsalolin da kuma debe kauna kan cewa hukumar zata yiwa Iran adalaci majalisar dokokin kasar Iran ta fidda doka wacce ta jingine mu’amala da hukumar.
A wannan ziyarar dai bangarorin biyu zasu fidda sabbin hanyoyin mu’amala da hukumar tare da lura da korafe-korafen JMI a ayyukan hukumar a yanzu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Tehran: Kasar Lebanon Tana Da yencin Kare Kanta Da Makamanta August 11, 2025 A Mali An Kama Sojoji Fiye da 40 Saboda Zargi da Kokarin Juyin Mulki August 11, 2025 Larijani Ya Gana Da Firai ministan Kasar Iraki A Bagdaza August 11, 2025 Mafi yawan Kasashen Duniya Sun Amince Da Samarda Kasar Falasdinu August 11, 2025 Mahukuntan Iraki Sun Bayyana Cewa: Akwai Yiwuwar Masu Ziyarar Arba’een Na Imam Husaini {a.s} Zasu Zarce Miliyan 4 August 11, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun kai Wasu Munanan Hare-Hare Kan Yankunan Zirin Gaza August 11, 2025 Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Gudanar Da Zaman Taro Kan Aniyar ‘Yan Sahayoniyya Kan Gaza August 11, 2025 Shugaban Iran: Dole ne duniya ta kawo karshen laifukan yakin Isra’ila a Gaza August 11, 2025 Israila Ta Kashe ‘Yan Jarida 4 A Harin Da Ta Kai Kan Tantinsu A Gaza August 11, 2025 Iran: Ba a yanke wani abu game da tattaunawa da Washington ba August 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci