Ministan tsaron Italiya ya caccaki gwamnatin Netanyahu kan batun Gaza
Published: 12th, August 2025 GMT
Ministan tsaron kasar Italiya Guido Crosetto ya bayyana cewa gwamnatin Isra’ila ta fita hayyacinta a yakin da ake ci gaba da yi a zirin Gaza, yayin da kuma yake nuni da cewa Italiya a shirye take ta bi sahun kasashen duniya wajen kakaba wa Isra’ila takunkumi.
A cikin wata hira da jaridar La Stampa ta Italiya, Crosetto ya bayyana cewa, abin da ke faruwa a Gaza ba abu ne da za a amince da shi ba.
Crosetto ya kuma jaddada cewa Italiya ta ci gaba da jajircewa wajen bayar da agajin jin kai, amma ya kara da cewa, “Yanzu dole ne mu nemo hanyar da za mu tilasta wa Netanyahu sake yin tunani.”
Dangane da yuwuwar kakaba takunkumi, Crosetto ya yi nuni da cewa, mamayar Gaza da wasu munanan ayyuka da Israila ke yi a gabar yammacin kogin Jordan, na nuni da cewa akwai bukatar daukar kwararan matakai da zasu tilasta Netanyahu ja da baya.
Crosetto ya ci gaba da cewa, matakan nasu ba nag aba da Isra’ila ba ne, amma matakai ne na ceto Isra’ila daga ayyukan gwamnatinsu wadda ta rasa daidaito kuma ta fita hayyacinta na ‘yan adamtaka.
A baya-bayan nan dai Italiya tare da Australia da Jamus da New Zealand da kuma Birtaniya sun bayyana rashin amincewarsu da shirin Isra’ila na mamaye Gaza.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araghchi: Mataimakin Shugaban IAEA Zai Ziyarci Tehan َA Wannan Talata August 11, 2025 Iran: Lebanon Tana Da ‘Yancin Kare Kanta Da Makamanta August 11, 2025 Mali: An Kama Sojoji Fiye da 40 Bisa Zargin Yunkurin Juyin Mulki August 11, 2025 Iraki: Larijani Da Sudani Sun Gana A Bagdaza August 11, 2025 Mafi yawan Kasashen Duniya Sun Amince Da Samarda Kasar Falasdinu August 11, 2025 Mahukuntan Iraki: Adadin Masu Ziyarar Arba’een Daga Kasashen Ketare Zai Iya Haura Miliyan 40 August 11, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun kai Wasu Munanan Hare-Hare Kan Yankunan Zirin Gaza August 11, 2025 Kwamitin Tsaron MDD Ya Gudanar Da Zaman Taro Kan Aniyar Isra’ila A Kan Gaza August 11, 2025 Shugaban Iran: Dole ne duniya ta kawo karshen laifukan yakin Isra’ila a Gaza August 11, 2025 Israila Ta Kashe ‘Yan Jarida 4 A Harin Da Ta Kai Kan Tantinsu A Gaza August 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Crosetto ya
এছাড়াও পড়ুন:
Ma’aikatar Wajen Sin Ta Yi Tsokaci Kan Amincewar Da Isra’ila Ta Yi Da Yarjejeniyar Kawo Karshen Rikicin Gaza
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Sojojin Ruwan Sin Za Su Gudanar Da Aikin Sintiri A Zirin Tekun Aden Da Yankin Tekun Somaliya October 10, 2025
Daga Birnin Sin CMG Ya Kaddamar Da Shirin “Dabarun Tallata Kayayyakin Sin” A Tafarkin Gina Kasa Bisa Hadin Gwiwa October 10, 2025
Daga Birnin Sin Sin Za Ta Fara Cajin Kudi Na Musamman Ga Jiragen Ruwan Amurka October 10, 2025