Ban Ji Dadin Zaman PSG Ba, Messi
Published: 9th, March 2025 GMT
Haka kuma an dakatar da shi, saboda zuwa Saudi Arabia ba tare da izinin mahukuntan PSG ba da ta kai bai samu halartar atisaye ba. Dan wasan tawagar Argentina, wanda ya koma Inter Miami, bayan ta yi mai tsoka daga manyan kungiyoyi ya ce ya koma Amurka ne domin ya taimakawa gasar kasar ta kara bunkasa a duniya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppকীওয়ার্ড: Argentina
এছাড়াও পড়ুন:
An Bukaci Manoman Kano Su Shiga Baje Kolin Kayan Noma Na Kasa
Hukumar Noma da Raya Karkara ta Jihar Kano (KNARDA) ta yi kira ga manoma da masu ruwa da tsaki a harkar noma da masu kirkire-kirkire a jihar da su shiga baje kolin noma na kasa da ke tafe.
A cikin wata sanarwa da Sashen Kula da Ayyukan Yada Labarai, KNARDA ya fitar, ta bayyana taron a matsayin wani babban dandali na baje kolin kayayyakin amfanin gona, da fasahohin zamani, da ke inganta samar da abinci da raya karkara.
Hukumar ta ja hankalin daidaikun jama’a da kungiyoyi a Kano da su yi amfani da wannan damar wajen gabatar da nasarorin da suka samu da kuma gano sabbin hanyoyin kasuwanci a fannin noma.
KNARDA ta kuma jaddada aniyar ta na tallafawa kokarin da ke inganta ayyukan noman zamani da ci gaban karkara.
Abdullahi Jalaluddeen/Kano