‘Yan bindiga sun sake kai wani sabon hari a kauyen ‘Yan Kwada da ke cikin garin Farun Ruwa a karamar hukumar Shanono ta jihar Kano, inda suka yi awon gaba da mata biyar, ciki har da masu shayarwa. Mazauna yankin sun bayyana cewa, ‘yan bindigar sun kai hari ne a yankin a ranar Lahadi da yamma, inda suka yi ta harbi kan mai uwa da wabi sannan suka afka cikin gidaje da dama, sannan suka tafi da matan.

Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno “Na samu labarin cewa, an sace mata biyar, wasu daga cikinsu, masu shayarwa ne a garin Farun Ruwa da ba ta da nisa da garinmu a safiyar yau (Litinin). “‘Yan bindigar sun kai hari a sassan Shanono a yau, musamman a garuruwan da ke kan iyaka. Mutane da yawa suna shirin tserewa saboda tsoro,” in ji wani mazaunin Shanono, Ammar Wakili, wanda ya shaida wa wakilinmu. LEADERSHIP ta ruwaito cewa, kusan mako guda da ya gabata, rundunar tsaro ta hadin gwiwa sun yi bata kashi da wasu ‘yan bindiga a garin na Farun Ruwa wanda hakan ya yi sanadiyyar kashe ‘yan bindigar da dama. ShareTweetSendShare MASU ALAKA Labarai Yadda Sojoji Suka Tarwatsa Haramtattun Matatun Mai 14 A Yankin Neja Delta  November 10, 2025 Labarai Ɗan Majalisar Wakilai, Jibrin Ƙofa Ya Sauya Sheƙa Daga NNPP Zuwa APC November 10, 2025 Manyan Labarai Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno November 10, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Yadda Sojoji Suka Tarwatsa Haramtattun Matatun Mai 14 A Yankin Neja Delta 

An cimma wannan nasara ne a wani samame da aka kai tsawon makonni biyu a wasu wuraren da ake zargin ana aikata laifuka a yankin mai arzikin mai, in ji sanarwar.

 

Rundunar Sojin ta yi alƙawarin ƙara ƙaimi kan tarwatsa duk wata haramtacciyar matata a yankin Neja Delta tare da haɗin gwiwar sauran hukumomin tsaro.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Labarai Ɗan Majalisar Wakilai, Jibrin Ƙofa Ya Sauya Sheƙa Daga NNPP Zuwa APC November 10, 2025 Manyan Labarai Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno November 10, 2025 Labarai NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna November 9, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An kashe mayaƙa 200 a rikicin Boko Haram da ISWAP
  • Yadda Sojoji Suka Tarwatsa Haramtattun Matatun Mai 14 A Yankin Neja Delta 
  • ’Yan bindiga sun sace mata 5 a Kano
  • Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno
  • Gwamnan Darfur: Babu zaman lafiya da masu yi wa al’ummar Sudan kisan gilla
  • Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL
  • Ban taɓa zargin Shettima da ƙirƙiro Boko Haram ba — Sheriff
  • Ban ɓata zargin Shettima da ƙirƙiro Boko Haram ba — Sheriff
  • Lalacewar Tarbiyar Dalibai Mata A Makarantun Islamiyya Da Na Boko