Shugaban Hamas Ya Bayyana A Fili Tun Bayan Harin Isra’ila A Kasar Qatar
Published: 5th, October 2025 GMT
Khalil Al-hayya babban jagoran kungiyar Hamas ya bayyana akaron farko tun bayan hari da HKI takai musu a birnin doha na kasar Qatar a kokarin ta ta yin a kashe dukkan shuwagabannin Hamas dake wajen.
Jagororin gwagwarmaya ta hamas da suka jagorancin tawagar tattaunawa sun yi bayyani ga alum palasdinu game da kisan gillan da HKI ta yi da ya ci rayukan mutane 6, cikin har da dan shugaban kungiyar maai suna Hammam, da shugaban ofishinsa jihad labad, da dai sauran mutanen da abin ya ritsa da su.
Shugaban yace ba zai iya banbancewa tsakanin mutanen da aka ritsa da su ba da sauran mutane gaza, wanda ake kashewa a kowacce rana, sakamakon mummunar Taddanci da gwamnatin yahudawa sahyuniya ke yi , na kisan kare dangi da ta fara tun daga watan oktoban shekara ta 2023.
Daga karshe ya hayya ya jinjinawa yan gwagwarmayar falasdinu dake tsayin daka fiye da qarni na fuskanta isra’ila, da sauran tsare tsaren kasashen yamma da zimmar karfafa mata guiwa na ganin hakarta ta cimma ruwa ta hanyar ci gaba da kashe alumma falasdinu
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dubban Mutane Ne Suka Yi Zanga -Zanga Nuna Adawa Da Isra’ila A Athens. October 5, 2025 The Guardian: Isra’ila ta azabtar da Greta Thunberg ‘yar kasar Sweden mai fafutuka October 5, 2025 Iran ta bukaci a haramtawa Isra’ila shiga harkokin wasanni na duniya October 5, 2025 Sheikh Qassem: Falasdinawa ne suke da hakkin yanke shawara kan makomar Gaza October 5, 2025 An yi gagarimar zanga zangar goyan bayan Falasdinu a Barcelona, Rome, da Paris October 5, 2025 Malawi : Mutharika ya yi rantsuwar kama aiki October 5, 2025 Hamas: Ci gaba da kai hari kan Gaza ya fallasa karyar Netanyahu October 5, 2025 Sojojin HKI Sun Bada Sanarwan Fara Aiwatar Da Shirin Trump Na Tsagaita Wuta A Gaza October 4, 2025 Janar Qa’ani: An Boye Ranar Fara Yakin Tufanul Aksa Har Haniyya Bai Da Labarisa October 4, 2025 Iran Na Shirin Cilla Tauraron Dan’adam Da Sandarerren Makamashi A Cibiyar Chabahar October 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sarkin Morocco Ya yi Magana Tun Bayan Barkewar Zanga-zanga A Kasar .
Kungiyoyin matasa na ci gaba da gudanar da zanga-zanga a Morocco, Sarkin Mohammed na shida, ya bukaci zababbun jami’ai a kasar da su daina jan kafa wajen kyautata rayuwar al’ummar kasar, yana mai cewa inganta harkonin ilimi da kiwon lafiya shi ne abinda ya kamata a fi ba muhimmanci.
An jima ana dakon jawabin sarkin na wannan juma’a, tun bayan da masu zanga-zangar, suka fara mamaye titunan biranen kasar kusan ko wanne dare tun daga ranar 27 ga watan da ya gabata na Satumba.
Masu zanga-zangar dai wadda ake yiwa lakabi da Gen Z, na ci gaba da ƙ
kiraye-kirayen kawo sauyi, ko da yake a yayin jawabin Sarkin na wannan Juma’a bai yi magana kai tsaye game da ita ba.
Wannan zanga-zanga dai, ta samo asali ne bayan samun rahoton mutuwar wasu mata masu juna su 8 a asibitin gwamnati na birnin Agadir, kuma ita ce mafi girma cikin shekaru da matasan Kasar suka yi domin nuna kin jinin gwamnati, inda suka bukaci a inganta fannin lafiya da ilimi, tare kuma da suka kan kashe biliyoyin kudi domin gyara filayen wasan kwallon ƙafa da za a buga wasan cin kofin duniya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Ja Kunnen Amurka Kan Taba Jiragen Dakon Man Kasa October 11, 2025 Bayan Yakin Kwanaki 12, Kifar Da Gwamnatin JMI Ya Fita Daga Zabin Makiya: Aref October 11, 2025 Iran Ta Bukaci HKI Ta Aiwatar Da Yarjeniya Da Gaza Kamar Yadda Take October 11, 2025 HKI Ta Kashe Mutane 19 A Gaza Duk Tare Da Tsagaita Wuta October 11, 2025 Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza October 11, 2025 Faransa Da Jamus Da Kuma Birtaniya Sun Bayyana Aniyarsu Ta Ganin An Farfado Da Tattauna Da Iran October 11, 2025 Kungiyoyin Falasdinawa Sun Fitar Da Sanarwar Hadin Gwiwa Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 11, 2025 Venezuala Ta Bukaci Kwamitin Sulhun M.D.D Da Ya Tabbatar Da Cewa: Amurka Tana Barazana Ga Zaman Lafiya October 11, 2025 Pakistan Ta Kai Hari Kan Kasar Afganistan, Inda Ake Rade-Radin Kashe Shugaban Taliban Na Kasarta October 11, 2025 Putin: Natanyahu Yana Son Warware Matsaloli Da Iran Cikin Lumana Ba Tare Da Yaki Ba October 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci