Ilimin Fasaha Shi Ne Tafarkin Cire Nijeriya Daga Kangin Fatara – NBTE
Published: 27th, September 2025 GMT
A jawabinsa na maraba da mahalarta taron, Shugaba kuma Wakilin ofishin hukuma da ke Abuja wanda har ila yau wakilin UNESCO, na Nijeriya, Mista Mendy Albert, wanda Misa Manish Joshi ya wakilta, ya ce tsarin da akwai kwas na mako 10- ta kafar sadarwa ta zamani wanda aka kammala a watan Yuli, an shirya shi ne domin a karawa masu halartar taron yadda za su bunkasa da zamantar da ilimin koyon sana’a da fasaha.
Yace TBET wata babbar madafa ce da zata iya taimakawa matasa wajen koya masu dabarun da suka dace, wadanda ta haka ne za su damar tsayawa da kafafunsu dpomin samun bunkasar zamantakewa da tattalin arziki.
A nata jawabin,darekta ta fasaha da kimiyya ma’aikatar ilimi ta tarayya, Dakta Muhibat Adeleke Olodo, ta bada rahoton cewar fiye mutane milyan daya ne suka yi rajista da sabon tsarin TBET, da Kwalejojin gwamnatin tarayya suke maraba da dalibai 15,000 wannan watan.
Tace gyare- gyaren da ake son kawowa da niyyar samar da hanyoyin ayyuka, da kuma yadda za’a lura da bukatan masu saye domin yin amfani da abubuwan da aka yi ta amfani da ilimin fasaha, da samar da ayyuka ga matasa.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppকীওয়ার্ড: Cibiyar Fasaha
এছাড়াও পড়ুন:
Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza.
Rahotanni sun tabbatar da cewa bababn jami’in kungiyar Hamas Basen Naim yayi watsi da duk wani kokor nai ya yiyuwar sanya hannu tsohon fira ministan birtaniya Tony Blair a gwamnatin da za’a kafa a yankin gaza bayan sanar da dakatar da bude wuta da aka yi a baya bayan nan.
Har ila yau Basem ya kara da cewa kungiyar tana maraba da kokarin da shugaban Amurka Donal trump yake yi na kawo karshen kisan kiyashin da Isra’ila ta kwashe shekaru 2 tana yi a yankin Gaza, sai dai sun yi gargadin cewa basa maraba da tony Blair game da taka wata rawa a sabuwar gwamnatin Gaza da za’a kafa bayan tsagaita wuta. Yace idan aka zo batun Blair kila mu falasdinawa da larabawa da sauran kasahen musulmi muna da mummunan sura akansa, har yanzu muna iya tunawa rawar da ya taka wajen kashen dubban mutane a Afghanistan ko kuma miliyoyin fararen hula a kasar Iraki da Afghanistan.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Cuba Ta Bayyana Bada Kyautar Noble Ga Dan Kasar Veunzuelas machado A Matsayin Abin Kunya. October 11, 2025 Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta October 11, 2025 Ammar Hakim Ya Gargadi Kasashen Yamma Da su Kiyayi Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar. October 11, 2025 Sarkin Morocco Ya yi Magana Tun Bayan Barkewar Zanga-zanga A Kasar . October 11, 2025 Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Ja Kunnen Amurka Kan Taba Jiragen Dakon Man Kasa October 11, 2025 Bayan Yakin Kwanaki 12, Kifar Da Gwamnatin JMI Ya Fita Daga Zabin Makiya: Aref October 11, 2025 Iran Ta Bukaci HKI Ta Aiwatar Da Yarjeniya Da Gaza Kamar Yadda Take October 11, 2025 HKI Ta Kashe Mutane 19 A Gaza Duk Tare Da Tsagaita Wuta October 11, 2025 Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza October 11, 2025 Faransa Da Jamus Da Kuma Birtaniya Sun Bayyana Aniyarsu Ta Ganin An Farfado Da Tattauna Da Iran October 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci