Sudan: An kashe mutane 17 a harin da Dakarun RSF suka kai a El Fasher
Published: 17th, August 2025 GMT
Wata majiyar kiwon lafiya a Sudan ta bayar da rahoto a ranar Asabar din nan cewa, harin da dakarun Rapid Support Forces (RSF) suka kai ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla 17 a birnin El Fasher da ke kewaye, babban birnin jihar Darfur ta Arewa.
Tun da farko, shugaban kwamitin shugabancin rikon kwarya na kasar Sudan kuma babban hafsan hafsan sojojin kasar Sudan Abdel Fattah al-Burhan, ya sha alwashin murkushe dakarun RSF, tare da kore duk wata damar yin sulhu.
A wani jawabi da ya yi a lokacin bikin sojoji a tsohon wurin Merowe, al-Burhan ya ce, “Sojoji za su ci gaba da yaki ko ta halin kaka, kuma ba za su ci amanar sadaukarwar wadanda aka kashe a rikicin ba.”
RSF ta ta yi wa El Fasher kawanya tun daga watan Mayun 2024, wanda ya haifar da matsanancin karancin abinci da magunguna.
Tun daga watan Afrilun 2023 ne Sudan ta fada cikin kazamin yaki tsakanin sojojin kasar karkashin jagorancin Abdel Fattah al-Burhan, wanda ke rike da madafun ikon kasar a hukumance tun bayan juyin mulkin shekarar 2021, da kuma dakarun Rapid Support Forces (RSF) karkashin jagorancin tsohon mataimakinsa, Mohamed Hamdan Dagalo, da aka fi sani da “Hemedti.” Inda wannan rikici ya yi sanadin mutuwar dubunnan mutane da kuma raba miliyoyida muhallansu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Yi Allah Wadai Da Kalaman Netanyahu Kan Mamaye Yankunan Kasashe August 16, 2025 Iran Ta Yi Allah Wadai Da Furucin Jami’ar Kotun ICJ Na Goyon Bayan Isra’ila August 16, 2025 Araqchi Ya Gode Wa Gwamnatin Iraki Da Al’ummarta Kan Kyakkyawar Tarbar Masu Ziyarar Arba’een August 16, 2025 Hamas Ta Yi Allah Wadai Da Sanya Ta Cikin Jerin Sunayen Bakin Littafin MDD August 16, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Suna Ci Gaba Da Tafka Muggan Ayyukansu A Yankin Zirin Gaza August 16, 2025 Mataimakiyar Shugaban Kotun ICJ Ta Ce Tana Goyon Bayan HKI August 16, 2025 Burtaniya Zata Gurfanar Da mutane 60 Saboda Goyon Bayan Falasdinawa August 16, 2025 Qalibof: Dole Ne Musulmi Su Hada kai Don Matsin Lamba Ga HKI August 16, 2025 Aragchi: Yiyuwan Sake Shiga Yaki Da HKI Nan Kusa Yana Da Wuya August 16, 2025 Putin da Trump sun bayyana aniyarsu ta kawo karshen rashin jituwa da warware batun Ukraine August 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Putin: Natanyahu Yan Son Warware Matsaloli Da Iran Cikin Lumana Ba Tare Da Yaki Ba
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, a gefen wani taro a kasar Tajakisatan da yake halatta a kasar ya bayyana ce firai ministan HKI Benyamin Natanyahu ya fada masa cewa ya isar da sakonsa ga gwamnatin JMI kan cewa yana son a warware matsalolin da ke tsakaninsa da JMI cikin lumana ba tare da tashin hankali ba.
Kamfanin dillancin labaran Spunik na kasar Rasha ya bayyana shugaba shugaban yana son yazama mai tsaga tsakani a rikicin da JMI take yi da HKI da kuma hukumar maikula da makamashin Nukliya ta duniya wato IAEA, a dai dai lokacinda yake kiyaye dangantakarsa ta diblomasiyya da kasashen biyu. Putin ya kara da cewa ya sami sakonni daga HKI kan cewa mu fadawa Tehran HKI bata bukatar fito na fito da ita. Dangane da hukumar IAEA kuma putin ya ce: shugaban hukumar makamashin nukliya ta duniya Rafeal Grossi ya bayyana cewa ya san cewa JMI tana son warware matsalolin da ke tsakanin hukumarsa da ita, sai har yanzu akwai matsalolin da ba’a warware ba kan shirin makamashin nukliyar kasar, amma yana ganin ana iya warwaresu idan har an cimma yarjeniya tsakanin bangarorin biyu.
Daga karshe Putin ya ce a ganinsa abokansa Iraniyawa a shirye suke su warware matsalolin da ke tsakaninsu sannan a sake farfado da dangantaka da hukumar IAEA. A cikin watan Yunin da ya gabata ne HKI da Amurka suka kaiwa JMI hare-hare da nufin kifar da gwamnatin kasar da kuma lalata cibiyoyinta na makamashin Nukliya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Majalisar Turai Ta Bukaci Kasashen Nahiyar Su Kakkabo Jiragen Yakin Rasha October 10, 2025 Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa October 10, 2025 Falasdinawa Daga Kudancin Gaza Sun Fara Komawa Gidajensu Da Aka Rusa A Arewacin Yankin October 10, 2025 Rahotanni : Isra’ila ta fara janye dawa wasu yankuna na Gaza October 10, 2025 Amurka ta kakaba wa wasu kamfanoni 50 takunkumi saboda sayen man Iran October 10, 2025 Isra’ila ta ce yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta fara aiki October 10, 2025 Mohajirani: Iran na goyon bayan shawarar Falastinawa kan batun dakatar da bude wuta October 10, 2025 Khalil al-Hayya: Mun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta ta dindindin October 10, 2025 Ministan mai na Nijar ya gana da Jakadan Iran a Yamai October 10, 2025 Isra’ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza da Trump ya gabatar October 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci