Larijani: Iraki Bata Daukan Umarni Daga JMI
Published: 12th, August 2025 GMT
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr Ali Larijani ya bayyana cewa gwamnatocin kasashen Lebanon da Iran basa daukan umurni daga Iran.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Dr Larijani yana fadar haka bayan kammala ziyaran aiki a kasar Iraki. Ya kuma kara da cewa kasashen Iraki da Lebanon suna da asasshen kwarewa a tafiyar da kasashensu.
Sai dai wannan ba zai hana kasashen su shawarci JMI a kan wasu al-amura da suka shafesu ba. A ziyarsa a kasar Iraki dai babban sakataren ya gana da shugaban kasa, firai minister da shugaban majalisar dokoki da kuma tokwaransa na kasar Iraki.
Daga birnin Bagdaza dai ana saran Dr Larijani zai ziyarci kasar Lebanon, inda a cikin yan kwanakin nan kasar ta fada cikin riginginmu na kokarin kwance damarar kungiyar Hizbullah.
A jawabin da yayiwa yan jaridu kuma Larijani ya ce ba gaskiya bane, gwamnatin JMI tana shishigi a zabubbakan kasar Iraki ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Tace Ma’aikatar Harkokin Waje Kasarce Take Kula Da Lamuran Makamacin Nukliyar Kasar August 12, 2025 Armenia Ta Tabbatarwa Iran Zata Kula Da Muradunta Bayan Yarjeniya Da Azarbaijan A Amurka August 12, 2025 Araqchi: Babban Abin Kunya Ne Shuru Gwamnatocin Yammacin Turai Kan Abin Da Ke Faruwa A Gaza August 12, 2025 Larijani Ya Ce: ‘Yan Gwagwarmaya Sun San Abubuwan Da Suka Dace August 12, 2025 Iraki Ya Bukaci Tattaunawa Tsakanin Larabawan Yankin Tekun Farisa Da Iraki Da Iran August 12, 2025 Italiya Ta Janye Jirgin Ruwanta Daga Taken Bahar Maliya Saboda Barazanar ‘Yan Gwagwarmayar Yemen August 12, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Mutuwan Mutane 60 Saboda Yunwa A El-Fasher Na Sudan August 12, 2025 Iran da Iraki sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro August 12, 2025 Masar ta yi gargadin daukar tsauraran matakai domin kare muradunta August 12, 2025 Iran ta yi Allah wadai da kisan kiyashin da Isra’ila ta yi wa ‘yan jarida a Gaza August 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Larijani ya kasar Iraki
এছাড়াও পড়ুন:
Kasar Gambia Ta Bai Wa Jagoran ‘Yan Hamayyar Siyasar Kasar Kamaru Isa Chiroma Mafaka Ta Wucin Gagi
Gwamnatin kasar ta Gambia ta sanar da bai wa jagoran ‘yan hamayyar kasar ta Kamaru Isa Chiroma mafaka bisa dalilai na “‘yan adamtaka”.
A wani bayani da ma’aikatar harkokin waje ta kasar Gambia ta fitar, ta bayyana cewa; Chiroma dan shekaru 76 ya isa babban birnin kasar Panjul a ranar 27 ga watan Febrairu a karkashin wata yarjejeniya da aka cimmawa a tsakanin kasashen yankin domin lalubo hanyar warware takaddamar siyasar da kasar Kamaru take fama da ita.
Tun bayan da Chiroma ya fice daga kasar ta Kamaru, ya nufi kasar Najeriya, mahukunta a kasar tasa suke kiran da a kama shi.
Sai dai maimakon haka, gwamnatin kasar ta Najeriya ta cimma matsaya da mahukuntan kasar Gambia akan a bai wa Chiroma din mafaka a can bisa sharadin cewa ba zai rika gudanar da wasu ayyuka na siyasa ba.
Tun bayan zaben shugaban kasa ne dai kasar ta Kamaru ta fada cikin dambaruwar siyasa wacce ta kai ga dakatar da harkokin yau da kullum a cikin manyan birane. Dan takarar jam’iyar Adawa, Isa Chiroma ya riya cewa shi ne ya lashe zaben, tare da zargin hukumar zabe da yin magudi saboda bai wa Paul Biya damar ci gaba da zama akan kujerar mulki.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka China Ta Yi Tir Da Yadda Kasar Japan Ta Girke Makaamai Masu Linzami A Kusa Da Yankin Taiwan November 25, 2025 Velayati: Alakar Iran da Iraki tana da karfi November 25, 2025 Arakci Ya Yi Gargadi Akan Abin Zai Biyo Bayan Keta Dokokin Duniya Da “Isra’ila” Take Yi A Cikin Wannan Yankin November 25, 2025 An Gudanar Da Jana’izar Shahidai 300 A Dai-Dai Ranar Shahadar Zahra (s) A Jiya Litinin November 25, 2025 Amurka Da HKI Sun Kawo Karshen Hukumar GHF Mai Raba Abinci A Gaza November 25, 2025 Babban Kwamandan Sojojin Sudan Ya Yi Watsi Da Shirin Trump Na Zaman Lafiya November 25, 2025 Hamas Ta Ce Keta Hurumin Tsagaita Wutan Da HKI Take Yi Zai Iya Kawo Karshen Tsagaita Wutar November 25, 2025 Gwamnonin Kudu Maso Yammacin Najeriya Sun Ce Lokacin Kafa Yansandan Jihohi Ya Yi November 25, 2025 Hizbullah Ta na Juyayin shahadar Babban Kwamanda Haitham Ali Da Isra’ila Ta Kashe. November 24, 2025 Dubban Alummar Kasar Tunisia Ne Suka Gudanar Da Zanga-zangar Adawa Da Mulkin Kama Karya A Kasar November 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci