Israila Ta Kashe ‘Yan Jarida 4 A Wani Hari Da Ta Kai Kan Tantinsu A Gaza
Published: 11th, August 2025 GMT
‘Yan jarida 4 Anas al-Sharif da Mohammad Qraiqea, da masu daukar hoto Mohammad Nawfal da Ibrahim Daher sun shahada a wani harin da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta kai kan wani tantin ‘yan jarida a arewacin zirin Gaza.
Anas al-Sharif, shahharen dan jarida wanda ya sha bayar da rahotonnai da suke fallasa ayyukan kisan kare dangi da Isra’ila take aikatawa kan fararen hula a Gaza, lamarin da ya Sanya sojojin Isra’ila farautar rayuwarsa.
A baya Isra’ila ta bayyana cewa Anas mamba ne na kungiyar Hamas kuma kwararre a bangaren makaman kungiyar, a kan yana daga cikin wdanda take dako.
Kwamitin Kare ‘Yan Jaridu (CPJ) ya fitar da wata sanarwa a ranar 24 ga Yuli, 2025, inda ya ce al-Sharif na fuskantar wani kamfe na karya da nufin halasta rayuwarsa daga bangaren sojojin Isra’ila.
Kungiyar kare hakkin ‘yan jarida ta CPJ ta kara da cewa, “Kwamitin Kare ‘Yan Jaridu ya damu matuka game da yadda Isra’ila take dakon rayuwarsa bisa wasu zarge-zarge na karya marasa tushe balantana makama.
“Hukumar ta IDF ta yi ikirarin cewa da yawa daga cikin ‘yan jaridar da aka kashe da gangan a Gaza ‘yan ta’adda ne, ciki har da ma’aikatan Al Jazeera hudu – Hamza Al Dahdouh, Ismail Al Ghoul, Rami Al Refee, da Hossam Shabat.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran: Babu wani abu da aka yanke game da tattaunawa da Washington August 11, 2025 Kwamitin Tsaro ya yi zaman gaggawa kan Shirin Isra’ila na mamaye Gaza August 11, 2025 Iraki: An bankado wani yunkurin kai wa masu ziyarar Arbaeen hari August 11, 2025 Chadi: An Daure Wani Dan Adawa Shekaru 20 A Gidan Kaso Da tara August 10, 2025 Dangantaka Tsakanin Iran da Saudiya Yana Taimakawa Zaman Lafiya A yankin August 10, 2025 Iran Zata Hana Amurka Samar da Hanya A yankin Caucasus Ko Rasha Bata taimaka ba August 10, 2025 HKI Ta Kai Hare-Hare A Kan Garuruwa Da Dama A Yankin Quneitra Na Kasar Siriya August 10, 2025 An Zabi Alkalan Wasa Biyu Daga Kasar Iran Don Alkalanci A gasar Kwallon Kafa ta Mata August 10, 2025 Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Bukatar ‘Yan Sahayoniyya Ta Son Kwace Zirin Gaza August 10, 2025 Iran Ta Cimma Matsayi A Yaki Kwanaki 12 August 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Isra ila ta
এছাড়াও পড়ুন:
HKI Ta Kashe Mutane 19 A Gaza Duk Tare Da Tsagaita Wuta
Majiyar asbitoci a yankin gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bada labarin cewa HKI ta kashe falasdinawa 19 a safiyar yau Asabar duk tare da cewa an fara tsagaita budewa juna wuta a yankin.
Tashar talabian ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar asbitoci a gaza na cewa bayan janyewar sojojin HKI daga wasu yankuna a Gazar sun zakulo gawakin falasdinawa 155 daga burbushin gine-gine wadanda HKI ta rusa a bayan.
Banda haka an kawo masu sabbin gawaki 19 wadanda sojojin HKI suka kashe a safiyar yau duk tare da cewa an fara yarjeniyar dakatar da budewa juna wuta.
Labarin ya kara da cewa gawaki 135 daga cikin 155 da aka kawo na kashe-kashen baya ne. Labarin ya kara da cewa an kashe mutane 16 a lokacinda wani jirgin yakin HKI ya kai hari kanwani gida a Khan Yunus a safiyar yau Asabar. Wadanda suka mutun dangi guda ne.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza October 11, 2025 Faransa Da Jamus Da Kuma Birtaniya Sun Bayyana Aniyarsu Ta Ganin An Farfado Da Tattauna Da Iran October 11, 2025 Kungiyoyin Falasdinawa Sun Fitar Da Sanarwar Hadin Gwiwa Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 11, 2025 Venezuala Ta Bukaci Kwamitin Sulhun M.D.D Da Ya Tabbatar Da Cewa: Amurka Tana Barazana Ga Zaman Lafiya October 11, 2025 Pakistan Ta Kai Hari Kan Kasar Afganistan, Inda Ake Rade-Radin Kashe Shugaban Taliban Na Kasarta October 11, 2025 Putin: Natanyahu Yana Son Warware Matsaloli Da Iran Cikin Lumana Ba Tare Da Yaki Ba October 10, 2025 Majalisar Turai Ta Bukaci Kasashen Nahiyar Su Kakkabo Jiragen Yakin Rasha October 10, 2025 Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa October 10, 2025 Falasdinawa Daga Kudancin Gaza Sun Fara Komawa Gidajensu Da Aka Rusa A Arewacin Yankin October 10, 2025 Rahotanni : Isra’ila ta fara janye dawa wasu yankuna na Gaza October 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci