Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (1)
Published: 16th, May 2025 GMT
A nan gaba za ayi bayani kan ilimin da muhimmancin da yake da shi ga mutane daidaikai,da kuma al’umma.Kai har ma dalilin da yasa aka samu nau’ukan ilimi daban-daban da kuma gamsassun daliliai na lamurran ilimi.
Minene Ilimi?
World Vision a shekarar (2021)ya bayyana ilimi a matsayin wata hanya ce da mutane suka karuwa da ilimi ko kuma ya san wani labara wanda yana zama ilimi sannu a hankali.
Kowace kasa tana da nata irin tsarin iliminta.Sai dai kuma da akwai bambanci ba dan kadan ba, alal misali abubuwan da za ayi amfani dasu da kuma kudi da ake amfani da su domin taimakawa irin tsarin ilimi da ake amfani da shi,wanda hakan yake.Kamar dai yadda wani zai yi tsammani wani ci gaban kasa yana da alaka da irin tsarin ilimin da take da shi/ ko amfani da shi wato kasafin kudi irin yawan kidin da ake warewa bangaren.Kasashe su kan rasa abubuwan more rayuwa da suka zama dole kamar tsaftataccen ruwan sha,irin su ba za a sa ran za su taimakawa samar da ingantaccen ilimi ko irin ilimin da yake na bai daya da ya shafi makarantar da mutum ya fara. (Lumen, n.d.)
Duk da yake da akwai nau’oin ilimi da akwai makarantar gargajiya wadda ake amfan da ita domin a gane irin fahimta ko hazakar shi dalibin.
(Abulencia, 2021)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppকীওয়ার্ড: Yara mata
এছাড়াও পড়ুন:
Alkaluman PMI Na Sin Na Bunkasa Cikin Watanni 2 A Jere
Cibiyar nazarin harkokin jigilar kayayyaki da sayayya da bayar da hidimomi ta hukumar kididdiga ta kasar Sin ta sanar a yau cewa, alkaluman yawan kayayyakin da masana’antu ke sayarwa (PMI) na kasar a watan Yuni, sun kai kaso 49.7, karuwar maki kaso 0.2 kan na watan da ya gabata.
Duk da cewa akwai sauye-sauye a yanyin tafiyar tattalin arzikin kasar Sin a rabin farko na bana, daga alkaluman na PMI za a iya ganin yadda tattalin arzikin ke ingantuwa da samun tagomashi yadda ya kamata, tare da nuna juriya mai karfi. (Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp