Nazarin CGTN: Kasar Sin Na Bayar Da Gudunmuwa Dangane Da Warware Batun Nukiliyar Iran
Published: 16th, March 2025 GMT
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp.এছাড়াও পড়ুন:
Majalisar tsaron Sudan ba ta amince da batun tsagaita wuta ba tare da janyewar RSF ba
Majalisar Tsaro ta Sudan ta ƙi amincewa da duk wani shirin tsagaita wuta, tana mai gindaya sharadin cewa sai dai idan (RSF) ta janye daga biranen da ta kwace iko da su.
Majalisar ta bayyana wannan matsayin ne a wani taro da aka gudanar a babban birnin Khartoum, don mayar da martani ga shawarar tsagaita wuta da Amurka ta gabatar.
A cewar majiyoyin, majalisar ta yanke shawarar ci gaba da kasancewa cikin shirin ko-ta-kwana da kuma yin gangami don tunkarar abin da ta bayyana a matsayin “tawaye da makirci.” Majalisar ta kuma yi kira da a kafa sojojin sa kai na al’ummar kasa don tallafawa sojoji wajen tunkarar RSF.
Wata majiya ta shaida wa Al-Mayadeen cewa Sojojin Sudan suna yin gagarumin shirin yaki a bangarorin Kordofan da Darfur. Rahotanni sun ce sojoji sun yi watsi da tsagaita wuta har sai an sake kwace muhimman wurare daga hannun RSF.
Wani bayanin da ba a tabbatar da shi a hukumance ya yi nuni da cewa, Majalisar Tsaro ta Sudan, wacce shugaban Majalisar Mulkin Soja kuma shugaban rundunar sojojin Abdel Fattah al-Burhan ke jagoranta, za ta tattauna batun shirin tsagaita wuta da Amurka ta gabatar da nufin kawo karshen rikicin Sudan, a cewar wata majiya da ta tabbatar da hakan ga kamfanin dillancin labaran AFP.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Masu Sa Ido na Tarayyar Afirka: Zaben Tanzania Ya Keta Ka’idojin Demokradiyya November 6, 2025 An Kama ‘Yan Jarida 3 A Nijar Bisa Tuhumar Fitar Da Bayanai Na Hukuma November 5, 2025 Sudan Ta Sake Jaddada Tuhumar Kasar UAE Da Taimakon Rundunar RSF November 5, 2025 Shugaban Mali Ya Yi jawabi Akan Hana Shigar Da Man Futur Da Masu Ikirarin Jihadi Suke Yi November 5, 2025 Iran : bisa sharadi ne muka saki ‘yan Faransa daga gidan yari November 5, 2025 Gaza : MDD Ta damu kan keta yarjejeniya tsagaita wuta da Isra’ila ke yi November 5, 2025 Kungiyoyin agaji sun ce tallafin da ake bai wa Gaza bai isa ba November 5, 2025 China ta yi alkawarin ci gaba da tallafawa Najeriya bayan barazanar Trump November 5, 2025 Imam Khamenei: Rikici Tsakanin Iran da Amurka na asasi ne November 5, 2025 Iravani: Kalaman Trump barazana ne ga zaman lafiyar duniya November 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci