DAGA LARABA: Me Ke Sa Matasa Zama Karnukan Farautar ‘Yan Siyasa A Kafafen Sadarwa Na Zamani?
Published: 6th, August 2025 GMT
More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba
Wasu matasa sun zabi tallata ‘yan siyasa a kafafen sada zumunta na zamani ta yadda bai kamata ba a wasu lokutan.
Tallata ‘yan siyasa da matasan suke yi kan haifar da hatsaniya, ko kiyayya, a intanet ko ma a zahiri a tsakanin su.
NAJERIYA A YAU: Yadda Ayyuka Suka Ragu A Jihohi Bayan Kudin Shiga Ya Karu DAGA LARABA: Dalilan al’ummomi na rungumar gwaji kafin aureShirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa wasu matasa suka zabi zama “sojojin baka” ko “karnukan farautar” ‘yan siyasa a kafafen sada zumunta.
Domin sauke shirin, latsa nan
উৎস: Aminiya
কীওয়ার্ড: karnukan siyasa
এছাড়াও পড়ুন:
Jose Mourinho Ya Zama Sabon Kocin Benfica
Mourinho ya yi suna ne a lokacin da yake tare da Porto tsakanin shekarun 2002 zuwa 2004 inda ya lashe kofuna shida, ciki har da gasar zakarun Turai a shekarar 2003-04, tun da ya bar kasarsa a shekara ta 2004, Mourinho ya jagoranci Chelsea, Inter Milan, Real Madrid, Manchester United, Tottenham Hotspur, Roma da Fenerbahce, bayan korar Lage a ranar Talata, shugaban Benfica Rui Costa ya ce dole ne sabon kocin ya kasance yana da kwarewa da gogewa a wannan bangaren.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp