Isra’ila na ci gaba da kai hare-hare Gaza duk da tattauwanar da ake a Masar
Published: 8th, October 2025 GMT
Rahotannin daga Gaza na cewa Isra’ila na ci gaba da kai hare-hare a yankin Falasdinawa, a daidai lokacin da wakilan kungiyar da kuma masu shiga tsakani ke tattaunawa a Masar.
Tankunan yaki da jiragen sama da jiragen ruwa na Isra’ila sun yi luguden wuta a wasu sassa na Gaza a ranar Talata.
A cewar tashar Aljazeera, Hamas ta nunar da cewa ci gaba da kai hare-haren bama-bamai da Isra’ila ke yi a zirin Gaza, wani cikas ne ga sako mutanen da aka yi garkuwa da su.
Qatar mai shiga tsakani a yakin Gaza, ta bayyana cewa, kamata ya yi Isra’ila ta dakatar da ayyukan soji a yankin Falasdinun, kamar yadda shugaban Amurka Donald Trump ya tsara, idan dai har ikirarin firaministan Isra’ila game da shirin Trump na gaskiya ne.”
Bayanai sun ce har yanzu gwamnatin Tel Aviv ba ta cimma burinta na kawar da kungiyar Hamas ba da kuma sako ‘yan kasarta da ake garkuwa da su a Gaza, yau shekaru biyu cif da soma farmakin.
Tun daga ranar 7 ga watan Oktoba Isra’ila ta kashe, Falasdinawa 67,160 galibi mata da yara, tare da jikkata wasu 169,679 a cewar ma’aikatar lafiya ta Gaza.
Isra’ila ta toshe duk wasu hanyoyin shigar da kayan agaji a Gaza da ta yi wa kawayen a daidai lokacin ake fama da matsananciyar yunwa a Zirin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran ta yi gargadi game da katsalandan na EU akan tsibiran tekun Fasha October 8, 2025 Gaza : Spain na son gurfanar da Isra’ila gaban ICC kan cin zarafin masu fafutukar kai agaji October 8, 2025 Faransa : Ana ci gaba da kira ga Macron ya yi murabus October 8, 2025 Dubban Mutanen Moroko Sun Yi Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinawa October 7, 2025 Kamfanin Jirgin Sama Na “Oman Air” Ya Maye Gurbin Isra’ila Da Falasdinu A Cikin Taswirarsa October 7, 2025 MDD Ta Yi Maraba Da Hukunta Mai Laifi Na Farko A Yankin Darfur Da Kotun Duniya Ta Yi October 7, 2025 Golpayagni: Jagoran Juyi Ne Ke Rike Da Tutar Gwagwarmayar Fada Da Azzalumai A Duniya October 7, 2025 Vatican:Duniya Ta Gaza Wajen Kasa Dakatar Da Isa’ila Kisan Kare Dangi A Gaza October 7, 2025 Kwamitin kula Da Yan Gudun Hijira Na Mdd Ya Jinjinawa Iran kan Afghanistan. October 7, 2025 Wani Mai Rajin Kare Hakkin Dan Adam A Spain Ya Yi Tir Da Isra’ila October 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
HKI Tana Amfani Da Tsagaita Wuta A Gaza Don Sake Shata Kan Iyakokin Yankin
Wata cibiyar bincike mai suna “Frensic Architecture’ ta bada sanarwan cewa, HKI tana fakewa da tsagaita budewa juna wuta a Gaza a matsayin dama ta sake shata kan iyakoki a zirin gaza.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ta nakalto cibiyar tana cewa a halin yanzu HKI ta maida ‘koren layin da Trump ya shata a shwarar tsagaita wuta da ya gabata na tsaida yaki a Gaza a matsayin sabon taswirar Gaza.
Labarin ya kara da cewa an Trump ya gabatar gabatar da wannan shawarar ce don sake tsuge fadin gaza, wanda kuma a halin yanzi sojojin hki suna hana Falasdinawa a gaza zuwa kusa da layin da suka shata, kuma duk wanda ya matso kusa da shi suka harbeshi.
Labarin ya kara da cewa tun ranar da aka tsagaiya wuta a ranar 10 ga watan Octoban shekara ta 2025 HKI ta mamaye kashe 54% na zirin Gaza inda ta kara rage fadin yankin wanda mutane fiye da miliyon biyu suke rayuwa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Yawan Falasdinawa Da Suka Yi Shahada Na Karuwa Saboka Keta Yarjeniyar Tsagaita Wuta November 27, 2025 An Rutsa Da Tsohon shugaban Kasar Najeriya A Guine Bissau Bayan Juyin Mulki November 27, 2025 Iraki: An Dakatar Da Tura Iskar Gas Zuwa Injunan Bada Wutan Lantarki A Yankin Kurdistan November 27, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Falasdinu Ta Sanar Cewa Akalla Yan Mata 33000 Ne Isra’ila Ta Kashe A Gaza November 26, 2025 Mataimakin Shugaban Nijeriya Ya Dawo Gida Bayan Kammala Taron G20 A Afrika Ta Kudu. November 26, 2025 Aljeriya Tayi Kira Da A Dakatar Da Israila Game Da Hare-haren Da Take Kaiwa November 26, 2025 Sojoji Sun Sanar Da Kwace Mulki A Kasar Guinea Bissau November 26, 2025 Larijani Iran Tana Maraba Da Tattaunawa Ta Gaskiya Amma Ba Tsararren Sakamako Ba November 26, 2025 November 26, 2025 Isra’ila Tana Ci Gaba Da Rushe Gidaje A Yankin Gaza November 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci