Gwamnatin Spain, ta fara wani yunkuri na ganin an gurfanar da Isra’ila a gaban kotun hukuntan manyan laifuka ta Duniya wato ICC, kan cin zarafin ayarin masu fafatukar neman shigar da agajin jin kai zuwa Zirin Gaza.

Biyo bayan shaidar da ‘yan kasar Spain suka bayar na zargin cin zarafin da sojojin Isra’ila suka yi musu a lokacin da suke tsare da su bayan kutsawar jirgin ruwa na Global Sumud, Spain ta sanar da cewa za a iya daukar matakin shari’a a gaban kotun ta (ICC).

A wata hira da gidan talabijin na TVE, ministan harkokin cikin gida na Spain Fernando Grande-Marlaska ya bayyana damuwarsa game da cin zarafin.”

Ya bayyana farmakin na Isra’ila kan jiragen ruwa a cikin ruwa na kasa da kasa a matsayin “tauye ‘yancin kai ga wadanda abin ya shafa.”

Ya sake tabbatar da cewa za a binciki laifukan wadanda watakila aka azabtar da su ta hanyoyin da suka dace na kasa da na kasa.

Marlaska ya kuma tabbatar da cewa ofishin babban lauyan su ya bude bincike.

Wadannan kalamai na zuwa ne bayan da aka kori masu fafutuka a zirin Gaza daga yankunan da Isra’ila ta mamaye.

Sojojin Isra’ila sun kai samame tare da kwace jiragen ruwa na Sumud Global Flotilla, inda suka kame sama da masu fafutuka 450 daga kasashe sama da 40.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Faransa : Ana ci gaba da kira ga Macron ya yi murabus October 8, 2025  Dubban Mutanen Moroko Sun Yi Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinawa October 7, 2025 Kamfanin Jirgin Sama Na “Oman Air” Ya Maye Gurbin Isra’ila Da Falasdinu A Cikin Taswirarsa October 7, 2025 MDD Ta Yi Maraba Da Hukunta Mai Laifi Na Farko A Yankin Darfur Da Kotun Duniya Ta Yi October 7, 2025 Golpayagni: Jagoran Juyi Ne Ke Rike Da Tutar Gwagwarmayar Fada Da Azzalumai A Duniya October 7, 2025 Vatican:Duniya Ta Gaza Wajen Kasa Dakatar Da Isa’ila Kisan Kare Dangi A Gaza October 7, 2025 Kwamitin kula Da Yan Gudun Hijira Na Mdd Ya Jinjinawa Iran kan Afghanistan. October 7, 2025 Wani Mai Rajin Kare Hakkin Dan Adam A Spain Ya Yi Tir Da Isra’ila October 7, 2025 Shugaban Nijeria  Ya Bayar Da Umarnin Rage Kudin Aikin Hajjin badi October 7, 2025 Jikan Imam khomaini Yayi  Kira Da A Zage Damtse Wajen Tunkarar Makiya October 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: da Isra ila cin zarafin

এছাড়াও পড়ুন:

HKI Tana Amfani Da Tsagaita Wuta A Gaza Don Sake Shata Kan Iyakokin Yankin

Wata cibiyar bincike mai suna “Frensic Architecture’ ta bada sanarwan cewa, HKI tana fakewa da tsagaita budewa juna wuta a Gaza a matsayin dama ta sake shata kan iyakoki a zirin gaza.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ta nakalto cibiyar tana cewa a halin yanzu HKI ta maida ‘koren layin da Trump ya shata a shwarar tsagaita wuta da ya gabata na tsaida yaki a Gaza a matsayin sabon taswirar Gaza.

Labarin ya kara da cewa an Trump ya gabatar gabatar da wannan shawarar ce don sake tsuge fadin gaza, wanda kuma a halin yanzi sojojin hki suna hana Falasdinawa a gaza zuwa kusa da layin da suka shata, kuma duk wanda ya matso kusa da shi suka harbeshi.

Labarin ya kara da cewa tun ranar da aka tsagaiya wuta a ranar 10 ga watan Octoban shekara ta 2025 HKI ta mamaye  kashe 54% na zirin Gaza inda ta kara rage fadin yankin wanda mutane fiye da miliyon biyu suke rayuwa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Yawan Falasdinawa Da Suka Yi Shahada Na Karuwa Saboka Keta Yarjeniyar Tsagaita Wuta November 27, 2025 An Rutsa Da Tsohon shugaban Kasar Najeriya A Guine Bissau Bayan Juyin Mulki November 27, 2025 Iraki: An Dakatar Da Tura Iskar Gas Zuwa Injunan Bada Wutan Lantarki A Yankin Kurdistan November 27, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Falasdinu Ta Sanar Cewa Akalla Yan Mata 33000 Ne Isra’ila Ta Kashe A Gaza November 26, 2025 Mataimakin Shugaban Nijeriya Ya Dawo Gida Bayan Kammala Taron G20 A Afrika Ta Kudu. November 26, 2025 Aljeriya Tayi Kira Da A Dakatar Da Israila Game Da Hare-haren Da Take Kaiwa November 26, 2025 Sojoji Sun Sanar Da Kwace Mulki A Kasar  Guinea Bissau November 26, 2025 Larijani Iran Tana Maraba Da Tattaunawa Ta Gaskiya Amma Ba Tsararren Sakamako Ba November 26, 2025   November 26, 2025 Isra’ila Tana Ci Gaba Da Rushe Gidaje A Yankin Gaza November 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Palasdinawa Sun Karbi Gawawwakin Shahidai 15 Daga ‘Yan Mamaya
  • HKI Tana Amfani Da Tsagaita Wuta A Gaza Don Sake Shata Kan Iyakokin Yankin
  • Ma’aikatar Harkokin Wajen Falasdinu Ta Sanar Cewa Akalla Yan Mata 33000 Ne Isra’ila Ta Kashe A Gaza
  • Isra’ila Tana Ci Gaba Da Rushe Gidaje A Yankin Gaza
  • Al-Houthi ya yi ta’aziyyar shahadar babban kwamanda na Hizbullah
  • UNIFIL: Isra’ila tana sabawa wa kudurorin MDD a cikin  Lebanon
  • Hizbullah: Isra’ila na kuskure idan ta na tunanin kashe-kashen kwamandodinmu zai kawo karshen kungiyar
  • Bincike : Isra’ila Ta Kashe Falasdinawa Akalla 100,000 a Gaza
  • Abbas Arakci Ya Yi Gargadi Akan Abin Zai Biyo Bayan Keta Dokokin Duniya Da “Isra’ila” Take Yi A Cikin Wannan Yankin
  • Amurka Da HKI Sun Kawo Karshen Hukumar GHF Mai Raba Abinci A Gaza