Sakamakon Jin Ra’ayin Isra’ilawa: Kashi 66% Na Goyon Bayan Kawo Karshen Yakin Gaza
Published: 7th, October 2025 GMT
Wani saksmkon kuri’ar jin ra’ayin jama’a da cibiyar dimokuradiyya ta Isra’ila ta gudanar ya nuna cewa kashi 66 cikin 100 na Isra’ilawa sun yi imanin cewa lokaci ya yi da za a kawo karshen yakin Gaza, tare da bayyana hadarin da fursunoni ke fuskanta.
Wannan adadi na kashi 66% ya karu da kashi 13% a kan sakamakon da aka fitar a shekara guda da ta gabata lokacin da aka yi musu tambaya iri ɗaya.
Sakamakon ya kuma nuna cewa kashi 45% na Isra’ilawa sun yi imanin cewa ya kamata Firayim Minista Benjamin Netanyahu ya yi murabus nan da nan kafin karshen yakin, tare da dora masa alhakin abubuwan da suka faru a ranar 7 ga Oktoba, 2023.
Sakamakon ya nuna cewa kashi 19% na Isra’ilawa suna son Netanyahu ya yi murabus, saboda wannan dalili, amma bayan yakin.
Wadannan ra’ayoyin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da gudanar da zanga-zanga a Isra’ila musamman iyalan fursunoni da suke nean kawo karshen yakin domin ceton ‘yan uwansu da aka yi garjuwa da su.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Vatican: Yakin Isra’ila a Gaza yaki ne a kan mutane raunana marasa kariya October 7, 2025 Sisi: Samun zaman lafiya na gaskiya a Gabas ta Tsakiya ya dogara da kafa ‘yantacciyar kasar Falasdinu October 7, 2025 Netanyahu Ya Dage Kan Samun Nasara A Yakin Gaza Amma Abinda Yake Kasa Akasin Haka October 6, 2025 Iran Ta Ti Watsi Da E3 Da Yadda Suke Tunkarar Shirin Nukliyar Kasar October 6, 2025 Aragchi Ya Bayyan Kokarin Ma’aikatarsa Na Bukatun Iran A Shirinta Na Makamashin Nukliya October 6, 2025 Lebanon: Shahidai Biyu Sanadiyyar Hare-Haren HKI A Lardin Nabatia A Kudancin Kasar October 6, 2025 HKI Ta Tabbatar Da Cewa An Kashe Sojojinta Fiye Da Dubu Daya A Yakin Gaza October 6, 2025 Kwamandan Dakarun IRGC Ya Ce: Suna Lura Da Duk Wani Motsin Abokan Gaba October 6, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Fitar Da Sanarwa Kan Batun Shirin Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 6, 2025 Kungiyar Jihadul-Islami Ta Falasdinu Ta Jaddada Aniyarta Ta Gwagwarmayar Neman ‘Yancin Falasdinawa October 6, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Uganda: An Kama Fiye Da ‘Yan Hamayyar Siyasa 300 A Lokacin Yakin Neman Zabe
Majiyar ‘yan hamayyar siyasar kasar Uganda sun sanar da cewa, jami’an tsaron kasar sun kama magoya bayan Bobi Wine dake takarar shugabancin kasar 300 a tsawon yakin neman zabe.
Mai magana da yawun Bobi Wine dan takarar shugabancin kasar ya fada a jiya Talata cewa; jami’an tsaron kasar sun kama fiye da mutane 300 da suke goyon bayansa tun da aka fara yakin neman zabe daga watan Janairu zuwa yanzu.
Bob Wine wanda shahararren mawaki ne ya juye zuwa dan siyasa, yana yin takara a karo na biyu da shugaban kasar mai ci, Uweri Musaveni. A zaben 2021 Bob Wine wanda sunansa na yanke shi ne Robert Kyagulanyi,, ya zo na biyu.
Kakakin jam’iyyarsa ta NUP,ya ce, a cikin wannan makon ma an kama mutane da dama, kuma ana tsare da su ne a cikin babban birnin kasar Kamfala.
Majiyar jam’iyyar hamayyar ta kuma ce, a ranar Litinin da aka bude yakin neman zabe kadai na kame mutane sun kai 100, sai kuma wani adadi mai yawa a jiya Talata.
Jami’an tsaron kasar sun sanar da kame mutane 7 bayan da su ka yi jefe-jefe da duwatsu a lokacin yakin neman zabe.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Reuters: Kungiyar Likitoci Ba Da Iyaka Ba Ta Fice Daga Asibitin Darfur Bayan Bude Wa Ma’aikatanta Wuta November 26, 2025 Shugaban Iran: Kasuwar jarin cikin gida sirrin nasarorin gwamnati na tattalin arziki November 26, 2025 Larijani: Hadin gwiwar Iran da Pakistan na taimaka wa zaman lafiya a yankin November 26, 2025 Al-Houthi ya yi ta’aziyyar shahadar babban kwamanda na Hizbullah November 26, 2025 UNIFIL: Isra’ila tana sabawa wa kudurorin MDD a cikin Lebanon November 26, 2025 Matsalolin Tsaro A Yankunan Bakin Ruwa A Kasar Siriya Ya Kai Ga Zanga-Zangar Lumana November 26, 2025 Aljeriya Ta Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Mataki Don Kawo Karshen Ta’asan HKI A Yankin Asiya Ta Kudu November 26, 2025 Shugaban Majalisar Koli Ta Taron Kasa Iran Ya Yabawa Pakistan Saboda Goyon Bayanta November 26, 2025 EU da AU na taro kan diyya ga laifukan mulkin mallaka da cinikin bayi November 25, 2025 Hizbullah: Isra’ila na kure idan ta na tunanin kashe-kashe zai kawo karshen kungiyarmu November 25, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci