An yi gagarimar zanga zangar goyan bayan Falasdinu a Barcelona, Rome, da Paris
Published: 5th, October 2025 GMT
A turai ana ci gaba da zanga zangar neman kawo karshen kisan kiyashin da Isra’ila ke ci gaba da yi a zirin Gaza.
Dubban daruruwan mutane ne suka gudanar da irin wannan zanga-zanga a birnin Rome jiya Asabar domin neman kawo karshen yakin Gaza tare da bayyana goyon bayansu ga al’ummar Falasdinu.
Zanga zangar a turai na ci gaba da bazuwa ne bayan da Isra’ila a daidai lokacin da Isra’ila ke ci gaba da kame jiragen ruwan ‘yan fafatuka dake dauke da kayan agaji zuwa ga al’ummar Gaza.
A cewar hukumomi mutane 250,000 ne suka halarci zanga zangar ta goyan bayan Falasdinu a birnin Rome.
A tsakiyar birnin Barcelona, dubun dubatar mutane ne suka yi maci na goyan bayan falasdinu, tare da neman kawo karshen cinikin makamai da Isra’ila.
Bayanai sun ce masu zanga-zanga 70,000 ne suka yi tattaki cikin lumana a kan titunan tsakiyar birnin, suna rera taken “kaurace wa Isra’ila!” sannan yanci ga “Palastinu “
A Madrid, kusan mutane 92,000 ne suka yi tattakin goyan bayan Falasdinu, a cewar gwamnatin Madrid.
A birnin Landan, mutane dubu guda ne suka shiga zanga-zangar nuna goyon bayansu Falasdinu duk da kiraye-kirayen da gwamnati da ‘yan sanda suka yi na kada su gudanar da zanga-zangar saboda harin da aka kai kan wurin ibadar yahudawa a makon nan.
Bayanai sun ce an cafke mutane sama da 400 cikin wadanda suka shiga zanga zangar.
A Faransa, ma an yi zanga-zangar tare da nuna goyon baya ga ayyukan isar agaji zuwa Gaza tare da yin kira ga Emmanuel Macron da ya kakaba wa Isra’ila “takunkumi” don cilas ta mata janye shingen da ta yi wa yankin Falasdinun.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Malawi : Mutharika ya yi rantsuwar kama aiki October 5, 2025 Hamas: Ci gaba da kai kan Gaza ya fallasa karyar Netanyahu October 5, 2025 Sojojin HKI Sun Bada Sanarwan Fara Aiwatar Da Shirin Trump Na Tsagaita Wuta A Gaza October 4, 2025 Janar Qa’ani: An Boye Ranar Fara Yakin Tufanul Aksa Har Haniyya Bai Da Labarisa October 4, 2025 Iran Na Shirin Cilla Tauraron Dan’adam Da Sandarerren Makamashi A Cibiyar Chabahar October 4, 2025 Iran: Gasar Fasahar Kere-kere Na Shekara Ta 2025 Zai Sami Halattar Wakilai Daga Kasashe 65 October 4, 2025 Kissoshin Rayuwa: Imam Hassan (a) 146 October 4, 2025 Kissoshin Rayuwa : Sirar Imam Hassan(a) 145 October 4, 2025 Kissoshin Raytuwa: Sirar Imam Hassan(a) 144 October 4, 2025 Kissoshin Rayuwa : Sirar Imam Hassan (a) 145 October 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: goyan bayan Falasdinu zanga zangar da Isra ila
এছাড়াও পড়ুন:
Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza.
Rahotanni sun tabbatar da cewa bababn jami’in kungiyar Hamas Basen Naim yayi watsi da duk wani kokor nai ya yiyuwar sanya hannu tsohon fira ministan birtaniya Tony Blair a gwamnatin da za’a kafa a yankin gaza bayan sanar da dakatar da bude wuta da aka yi a baya bayan nan.
Har ila yau Basem ya kara da cewa kungiyar tana maraba da kokarin da shugaban Amurka Donal trump yake yi na kawo karshen kisan kiyashin da Isra’ila ta kwashe shekaru 2 tana yi a yankin Gaza, sai dai sun yi gargadin cewa basa maraba da tony Blair game da taka wata rawa a sabuwar gwamnatin Gaza da za’a kafa bayan tsagaita wuta. Yace idan aka zo batun Blair kila mu falasdinawa da larabawa da sauran kasahen musulmi muna da mummunan sura akansa, har yanzu muna iya tunawa rawar da ya taka wajen kashen dubban mutane a Afghanistan ko kuma miliyoyin fararen hula a kasar Iraki da Afghanistan.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Cuba Ta Bayyana Bada Kyautar Noble Ga Dan Kasar Veunzuelas machado A Matsayin Abin Kunya. October 11, 2025 Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta October 11, 2025 Ammar Hakim Ya Gargadi Kasashen Yamma Da su Kiyayi Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar. October 11, 2025 Sarkin Morocco Ya yi Magana Tun Bayan Barkewar Zanga-zanga A Kasar . October 11, 2025 Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Ja Kunnen Amurka Kan Taba Jiragen Dakon Man Kasa October 11, 2025 Bayan Yakin Kwanaki 12, Kifar Da Gwamnatin JMI Ya Fita Daga Zabin Makiya: Aref October 11, 2025 Iran Ta Bukaci HKI Ta Aiwatar Da Yarjeniya Da Gaza Kamar Yadda Take October 11, 2025 HKI Ta Kashe Mutane 19 A Gaza Duk Tare Da Tsagaita Wuta October 11, 2025 Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza October 11, 2025 Faransa Da Jamus Da Kuma Birtaniya Sun Bayyana Aniyarsu Ta Ganin An Farfado Da Tattauna Da Iran October 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci