Aminiya:
2025-11-27@21:14:37 GMT

AGILE ta raba kayan karatu da sana’o’i a cibiyoyi 54 a Gombe

Published: 27th, September 2025 GMT

Shirin AGILE, ya raba kayan koyarwa da na sana’o’i ga cibiyoyin karatun boko na wucin gadi guda 54 a faɗin Jihar Gombe.

Kwamishiniyar Ilimi ta jihar, Dakta Aishatu Umar Maigari, ce ta ƙaddamar da rabon kayan a cibiyar Community Education Resource Centre da ke Gombe.

HOTUNA: An kai gawar Arase Benin domin yi mata jana’iza Mutum 7 sun rasu yayin da tirela ta murƙushe motoci a Madalla

Ta ce manufar shirin shi ne bai wa ɗalibai damar koyon karatu, lissafi da kuma sana’o’i domin su samu rayuwa mai inganci.

“Ba wai kawai karatu muke son su samu ba, har da ƙwarewar sana’a da za ta taimaka musu da iyalansu,” in ji ta.

Shugabar shirin AGILE ta jihar, Dakta Amina Haruna Abdul, ta ce wannan tallafi zai ƙara wa ɗalibai ƙwarewar da za su yi amfani da ita wajen ci gaban al’umma.

Ta roƙi shugabannin cibiyoyi da malamai su kula da kayan, su kuma tabbatar an yi amfani da su yadda ya dace.

Wannan tallafi da ya shafi cibiyoyi 54 ana sa ran zai bunƙasa ilimin boko na wucin gadi ta hanyar haɗa karatu, lissafi da koyon sana’o’i a waje guda.

উৎস: Aminiya

কীওয়ার্ড: Kayan Karatu

এছাড়াও পড়ুন:

Velayati: Alakar Iran da Iraki tana da karfi

Mai ba da shawara ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kan harkokin ƙasashen duniya ya bayyana kasancewar al’ummar Iraki da sanin da ba a taɓa gani ba a zaɓen da aka yi kwanan nan a matsayin babban nasara da ba a taɓa gani ba a tarihin Iraki.

Ali Akbar Velayati, Mai Ba da Shawara ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kan Harkokin Ƙasa da Ƙasa, ya bayyana a ranar Asabar a wani taro da Seyed Mohsen Hakim – babban mai ba da shawara ga Seyed Ammar Hakim kuma mataimakin shugaban ƙungiyar Hikimar Ƙasa ta Iraki – cewa dangantakar da ke tsakanin Iran da Iraki tana da ƙarfi, tarihi, tana da tushe sosai, kuma ba za a iya karya ta ba. Ya ƙara da cewa tana ƙara ƙarfi kowace rana kuma za ta zama tushen bege ga duniyar Musulunci.

A nasa ɓangaren, Hakim ya bayyana yanayin da ake ciki a Iraki bayan zaɓen da aka yi kwanan nan, yana mai bayyana fitowar jama’a da kuma shiga cikin al’umma ba tare da wani yanayi ba – duk da makircin maƙiya – a matsayin babban nasara ga ƙasar.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka China Ta Yi Tir Da Yadda Kasar Japan Ta Girke Makaamai Masu Linzami A Kusa Da Yankin Taiwan November 25, 2025 Arakci Ya Yi Gargadi Akan Abin Zai Biyo Bayan Keta Dokokin Duniya Da “Isra’ila” Take Yi A Cikin Wannan Yankin November 25, 2025 An Gudanar Da Jana’izar Shahidai 300 A Dai-Dai Ranar Shahadar Zahra (s) A Jiya Litinin November 25, 2025 Amurka Da HKI Sun Kawo Karshen Hukumar GHF Mai Raba Abinci A Gaza November 25, 2025 Babban Kwamandan Sojojin Sudan Ya Yi Watsi Da Shirin Trump Na Zaman Lafiya November 25, 2025 Hamas Ta Ce Keta Hurumin Tsagaita Wutan Da HKI Take Yi Zai Iya Kawo Karshen Tsagaita Wutar November 25, 2025 Gwamnonin Kudu Maso Yammacin Najeriya Sun Ce Lokacin Kafa Yansandan Jihohi Ya Yi November 25, 2025 Hizbullah Ta na Juyayin shahadar Babban Kwamanda Haitham Ali Da Isra’ila Ta Kashe. November 24, 2025 Dubban Alummar Kasar Tunisia Ne Suka Gudanar Da Zanga-zangar Adawa Da Mulkin Kama Karya A Kasar November 24, 2025 Mutane 6 Ne Suka Mutu Sakamakon Harin Kunar Bakin Wake Da Aka Kai A Peshavar Na Kasar Pakistan November 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Karamar Hukumar Birnin Kudu Ta Kashe Sama da Naira Miliyan 5 Don Tallafawa Shirin AGILE
  • Rasha A Shirye Take Ta Taimaka Wa Najeriya A Fada Da Ta’addanci
  • Palasdinawa Sun Karbi Gawawwakin Shahidai 15 Daga ‘Yan Mamaya
  • Zulum ya ba kowanne ɗalibin Borno da ke karatu a Indiya tallafin N500,000
  • Al-Houthi ya yi ta’aziyyar shahadar babban kwamanda na Hizbullah
  • Kano Pillars ta kawo ƙarshen wasanni 8 ba tare da nasara ba
  • Abin da ya sa nake haxa harkar fim da harkar karatu-Nabila
  • Velayati: Alakar Iran da Iraki tana da karfi
  • Tsaron makarantu: ’Yan Sanda da Shugabannin Makarantu sun tsara sabbin matakai a Gombe
  • Amurka Da HKI Sun Kawo Karshen Hukumar GHF Mai Raba Abinci A Gaza