HausaTv:
2025-10-13@15:53:39 GMT

MSF ta dakatar da ayyukan birnin Gaza saboda hare-haren Isra’ila

Published: 27th, September 2025 GMT

Kungiyar agaji ta Doctors Without Borders (MSF) ta ce an tilasta mata dakatar da aikinta a birnin Gaza saboda hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da kaiwa a Zirin.

“Ba a ba mu wani zabi ba illa mu dakatar da ayyukanmu yayin da sojojin Isra’ila ke kewaye da asibitocinmu,” in ji Jacob Granger, jami’in agajin gaggawa na MSF a Gaza.

Ya bayyana cewa jarirai da ake kula dasu, wadanda ke fama da larurori – ba za su iya motsawa ba kuma suna cikin hadari.”

A halin da ake ciki Adadin wadanda suka mutu a Gaza ya kusan 65,600 yayin da Isra’ila ke ci gaba da kazamin farmakin.

A cikin wata sanarwa da ma’aikatar lafiya ta gaza ta fitar, an kawo gawarwakin mutane 50 asibitoci a cikin sa’o’i 24 da suka gabata, yayin da mutane 142 suka samu raunuka, wanda ya kai adadin wadanda suka jikkata zuwa 167,518 a harin da Isra’ila ta kai.

Baya gahakan akwai da dama dake makale a karkashin baraguzan gine-gine yayin da masu ceto ba su iya isa gare su.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amurka ta soke bizar shugaban Colombia bayan shiga gangamin goyon bayan Falasdinu a New York September 27, 2025 Amurka Tana Shirin Kai Wa Venezuela Hari September 27, 2025  Zarif: Sake Kakaba Wa Iran Takunkumi Ba Zai Amfani Kasashen Turai Ba September 27, 2025 MDD Ta Kara Yawan Kamfanonin Da Suke Taimakawa HKI A Laifukan Yaki Zuwa 68 September 27, 2025 Najeriya: Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wuraren Hako Zinariya September 27, 2025 Mahalarta Taron MDD Da Dama Sun Fice Daga Cikin Zauren Ayayin Jawabin Benjamine Netanyahu September 27, 2025 Wakilan kasashe sun fice daga zauren MDD, gabanin jawabin Netanyahu September 26, 2025 Larijani: Iran za ta katse hadin gwiwa da IAEA idan aka dawo mata da takunkuman MDD September 26, 2025 Iran da Rasha sun cimma yarjejeniyar $ biliyan 25 don gina tashoshin makamashin nukiliya September 26, 2025 Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya Jaddada Cewa: Mallakar Makamashin Nukiliya Hakkin Iran September 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa

Yan sa’o’ii da janyewar sojojin HKI a wasu yankunan Gazaa aka fara gano gawakin Falasdinwa wadanda HKI ta kashe su a kan tituna da kuma karkashin burbushin gine-gine.

Ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza, ta bada danarwan gani gawakin shahidan Falasdinawa 17 a cikin dan karamin lokaci da janyewar sojojin yahudawa daga wasu yankuna  A Gaza.

Ma’aikatar ta ce an kawo gawaki 17 da wasu 71 da suka ji rauni, a cikin sa’o’ii 24 da suka gabata.

Zuwa yau jumma’a ma’aikatar ta bayyana cewa yawan mutanen da HKI ta kashe a gaza sun kai 67,211 da wasu 169,961 na wadanda suka ji rauni daga ranar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023.

Labarin ya kara da cewa masu neman tallafin abinci wadanda sojojin yahudawan da kuma MAurka suka kashe sun kai mutum 2,615 sannan wasu 19,182 kuma suka ji rauni.

Ma’aikatar ta kara da cewa akwai gawaki da dama a karkashin burbushin gine-ginen da aka rusa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Falasdinawa Daga Kudancin Gaza Sun Fara Komawa Gidajensu Da Aka  Rusa A Arewacin Yankin October 10, 2025 Rahotanni : Isra’ila ta fara janye dawa wasu yankuna na Gaza October 10, 2025 Amurka ta kakaba wa wasu kamfanoni 50 takunkumi saboda sayen man Iran October 10, 2025 Isra’ila ta ce yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta fara aiki October 10, 2025 Mohajirani: Iran na goyon bayan shawarar Falastinawa kan batun dakatar da bude wuta October 10, 2025 Khalil al-Hayya: Mun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta ta  dindindin October 10, 2025 Ministan mai na Nijar ya gana da Jakadan Iran  a Yamai October 10, 2025 Isra’ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza da Trump ya gabatar October 10, 2025 Guterres ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza October 10, 2025 Madagascar: An Yi Kiran Gudanar Da Yi Wa Shugaban Kasa Zanga-zanga October 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran Ta Ki Zuwa Masar Saboda Bata Son Haduwa Da Azzaluman Da Suka Kashe Falasdinwa A Gaza
  • Falasdinawa Sun Gano Gawakin Wadanda HKI Ta Kashe A gaza  Fiye Da 320 Cikin Kwanaki Biyu Kacal
  • Yemen Ta Gargadi Isra’ila Kan Fuskantar Hare-Hare Idan Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta
  • Ƴan Bindiga Sun Amince Da Dakatar Da Hare-Hare A Ƙananan Hukumomi 5 A Katsina
  • Trump, da Al’Sisi za su jagoranci taron zaman lafiya kan Gaza a Masar ranar Litinin  
  • Iran Ta Yi Allawadai Da HKI Kan Hare-Haren Da Take Kaiwa Kudancin Lebanon
  • An Gudanar Da Taron ‘Farkawar Musulmi’ A Nan Tahren Inda Ka Tattauna Batun Falasdinu
  • Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza.
  • Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta
  • Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa