Amurka ta soke bizar shugaban Colombia bayan shiga gangamin goyon bayan Falasdinu a New York
Published: 27th, September 2025 GMT
Amurka ta sanar a yau Juma’a cewa za ta soke takardar izinin shiga kasar ta shugaban Colombia, Gustavo Petro, biyo bayan kalaman da aka yi a wata zanga-zangar da aka yi a birnin New York, inda ya yi kira ga sojojin Amurka da su bijirewa umarnin shugaba Donald Trump.
A cikin wata sanarwa da shafin X, ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta zargi Petro da yunkurin tayar da tarzoma.
Gustavo Petro, wanda ya je birnin New York domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya, ya halarci zanga-zangar nuna goyon bayan Falasdinawa a birnin ranar Juma’a.
Ya yi kira, ta lasifika, don samar da “Rundunar ceto ta duniya wanda babban aikinta shi ne ‘yantar da Falasdinu.”
Ya yi la’akari da cewa sabon matakin da Amurka ta dauka a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a makon da ya gabata na adawa da kaftarin neman tsagaita bude wuta da kuma kai agajin jin kai a Gaza yana nufin cewa “diflomasiya ta kare.”
A baya-bayan nan Petro ya yi Allah-wadai da manufofin Amurka a yankin Latin Amurka tare da dakatar da fitar da kwal din Colombian zuwa Isra’ila domin nuna adawa da yakin Gaza.
Batun soke bizar dai na kara dagula alaka tsakanin Amurka da Colombia, yayin da Petro ya nuna adawa da yakin kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza da kuma hadin kan Amurka.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amurka Tana Shirin Kai Wa Venezuela Hari September 27, 2025 Zarif: Sake Kakaba Wa Iran Takunkumi Ba Zai Amfani Kasashen Turai Ba September 27, 2025 MDD Ta Kara Yawan Kamfanonin Da Suke Taimakawa HKI A Laifukan Yaki Zuwa 68 September 27, 2025 Najeriya: Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wuraren Hako Zinariya September 27, 2025 Mahalarta Taron MDD Da Dama Sun Fice Daga Cikin Zauren Ayayin Jawabin Benjamine Netanyahu September 27, 2025 Wakilan kasashe sun fice daga zauren MDD, gabanin jawabin Netanyahu September 26, 2025 Larijani: Iran za ta katse hadin gwiwa da IAEA idan aka dawo mata da takunkuman MDD September 26, 2025 Iran da Rasha sun cimma yarjejeniyar $ biliyan 25 don gina tashoshin makamashin nukiliya September 26, 2025 Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya Jaddada Cewa: Mallakar Makamashin Nukiliya Hakkin Iran September 26, 2025 Pezeshkian: Martanin Iran Zai Yi Daidai Da Sabon Halin Da Ake Ciki Kan Shirinta Na Makamashin Nukiliya September 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Bayan Yakin Kwanaki 12, Kifar Da Gwamnatin JMI Ya Fita Daga Zabin Makiya: Aref
Mataimakin shugaban kasar Iran Mohammad Reza Aref ya bayyana cewa, batun kifar da gwamnatin JMI bayan yakin kwanaki 12 ya kuma fita daga abinda makiya zasu iya.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar yanakalto mataimakin shugaban kasa na farko yana fadar haka a ranar Alhamis da ta gabata, ya kuma kara da cewa a cikin yakin kwanaki 12 wanda kasashen Amurka da HKI suka dorawa kasar sun so su kifar da gwamnatin JMI a cikin kwanaki 3 zuwa 4 amma suka kasa.
Ya ce hatta babban sakataren MDD Antonio Guterres ya tabbatar da haka a wata tattaunawa da shi dangane daha. Ya kuma tabbatar da cewa makiyan JMI ba zasu iya tumbuke tsarin ba.
Yasashen yamma musamman Amurka suna kokarin kifar da JMI tun bayan kafata a shekara 1979, amma duk kokarin da suke yi yana lalacewa bay a kaiwa ga natija. Hatta yakin kai tsaye da suka dorawa kasar a cikin watan yunin da ya gabata ya kaisa kaiwa ga manufarsu.
Aref yace a duk lokacinda suka su kifar da gwamnatin Iran sai kara karfe take, kuma mutanen kasar suna kara samun hadin kai.
Ya ce, mu ba maso takalar yaki bane, amma duk lokacinda aka dora mana yaki makiya ne suke neman a dakatar da abinda suka fara.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Bukaci HKI Ta Aiwatar Da Yarjeniya Da Gaza Kamar Yadda Take October 11, 2025 HKI Ta Kashe Mutane 19 A Gaza Duk Tare Da Tsagaita Wuta October 11, 2025 Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza October 11, 2025 Faransa Da Jamus Da Kuma Birtaniya Sun Bayyana Aniyarsu Ta Ganin An Farfado Da Tattauna Da Iran October 11, 2025 Kungiyoyin Falasdinawa Sun Fitar Da Sanarwar Hadin Gwiwa Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 11, 2025 Venezuala Ta Bukaci Kwamitin Sulhun M.D.D Da Ya Tabbatar Da Cewa: Amurka Tana Barazana Ga Zaman Lafiya October 11, 2025 Pakistan Ta Kai Hari Kan Kasar Afganistan, Inda Ake Rade-Radin Kashe Shugaban Taliban Na Kasarta October 11, 2025 Putin: Natanyahu Yana Son Warware Matsaloli Da Iran Cikin Lumana Ba Tare Da Yaki Ba October 10, 2025 Majalisar Turai Ta Bukaci Kasashen Nahiyar Su Kakkabo Jiragen Yakin Rasha October 10, 2025 Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa October 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci