Sojojin Yemen Sun Kai Wani Gagarumin Hari Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Published: 26th, September 2025 GMT
Sojojin Yemen sun kaddamar da mummunan farmaki kan yankin Jaffa da makami mai linzami
Sojojin Yemen sun sanar a yammacin jiya Alhamis cewa; Sun kai hari da makami mai linzami kan yankin Jaffa da aka mamaye.
A cikin wata sanarwa da rundunar sojin Yemen ta fitar ta tabbatar da cewa: Rundunar sojinta ta kai wani harin soji mai inganci ta hanyar amfani da makami mai linzami kirar Falasdinu 2 mai dauke da kawuna da dama, inda harin ya yi mummunan barna a yankin Jaffa da aka mamaye.
Rundunar ta kara da cewa, godiyan Allah, sojojin tsaron sama sun samu nasarar dakile wasu hare-hare ta hanyar harba makamai masu linzami daga sama zuwa sama, a lokacin farmakin da rundunar sojin mamayar Isra’ila ta kai kan kasar Yemen a baya-bayan nan, lamarin da ya tilastawa wasu jama’a barin wajen tare da dakile wani bangare na harin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran ta yi Allah wadai da yunkurin E3 na neman sake dawo mata da takunkumi September 26, 2025 Maduro jaddada hadin kai tsakanin al’ummomin Venezuela da Colombia September 26, 2025 UNRWA: Halin da ake ciki a Gaza ya yi muni matuka September 26, 2025 Sojojin Yaman: Mun kai hari kan sojojin mamaya a Jaffa September 26, 2025 Iran Ta Yi Tir Da ‘Hannun Diblomasiyya’ Na Trump Bayan Farmata Da Yaki September 25, 2025 Pezeshiyan: Babu Amfanin Tattaunawa Idan An Maida Takunkuman Tattalin Arziki A Kan Iran September 25, 2025 Iran Ta Nuna Bayanan Sirri Na Cibiyoyin Nukiliyar HKI September 25, 2025 Kasashen Duniya Suna Yin Gargadin Cewa HKI Za Ta Kai Wa Jiragen Ruwan Ceto Na “Sumdu” Hari September 25, 2025 September 25, 2025 Iran Za Ta Rika Samar Da Megawatti 5000 Daga Tashar Nukiliya Ta Bushehr September 25, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Putin: Natanyahu Yan Son Warware Matsaloli Da Iran Cikin Lumana Ba Tare Da Yaki Ba
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, a gefen wani taro a kasar Tajakisatan da yake halatta a kasar ya bayyana ce firai ministan HKI Benyamin Natanyahu ya fada masa cewa ya isar da sakonsa ga gwamnatin JMI kan cewa yana son a warware matsalolin da ke tsakaninsa da JMI cikin lumana ba tare da tashin hankali ba.
Kamfanin dillancin labaran Spunik na kasar Rasha ya bayyana shugaba shugaban yana son yazama mai tsaga tsakani a rikicin da JMI take yi da HKI da kuma hukumar maikula da makamashin Nukliya ta duniya wato IAEA, a dai dai lokacinda yake kiyaye dangantakarsa ta diblomasiyya da kasashen biyu. Putin ya kara da cewa ya sami sakonni daga HKI kan cewa mu fadawa Tehran HKI bata bukatar fito na fito da ita. Dangane da hukumar IAEA kuma putin ya ce: shugaban hukumar makamashin nukliya ta duniya Rafeal Grossi ya bayyana cewa ya san cewa JMI tana son warware matsalolin da ke tsakanin hukumarsa da ita, sai har yanzu akwai matsalolin da ba’a warware ba kan shirin makamashin nukliyar kasar, amma yana ganin ana iya warwaresu idan har an cimma yarjeniya tsakanin bangarorin biyu.
Daga karshe Putin ya ce a ganinsa abokansa Iraniyawa a shirye suke su warware matsalolin da ke tsakaninsu sannan a sake farfado da dangantaka da hukumar IAEA. A cikin watan Yunin da ya gabata ne HKI da Amurka suka kaiwa JMI hare-hare da nufin kifar da gwamnatin kasar da kuma lalata cibiyoyinta na makamashin Nukliya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Majalisar Turai Ta Bukaci Kasashen Nahiyar Su Kakkabo Jiragen Yakin Rasha October 10, 2025 Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa October 10, 2025 Falasdinawa Daga Kudancin Gaza Sun Fara Komawa Gidajensu Da Aka Rusa A Arewacin Yankin October 10, 2025 Rahotanni : Isra’ila ta fara janye dawa wasu yankuna na Gaza October 10, 2025 Amurka ta kakaba wa wasu kamfanoni 50 takunkumi saboda sayen man Iran October 10, 2025 Isra’ila ta ce yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta fara aiki October 10, 2025 Mohajirani: Iran na goyon bayan shawarar Falastinawa kan batun dakatar da bude wuta October 10, 2025 Khalil al-Hayya: Mun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta ta dindindin October 10, 2025 Ministan mai na Nijar ya gana da Jakadan Iran a Yamai October 10, 2025 Isra’ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza da Trump ya gabatar October 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci