Iran: Duk Wani Sabon Hari, Zai Fushin Sojojin Kasar
Published: 12th, August 2025 GMT
Wani babba`ani babba`sojojin kasar Iran ya gargadi HKI da kuma Amurka kan cewa duk wasu hare-hare kan kasar zai kara fushin sojojin kasar.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto babban kwamandan sojojin sama na JMI Major General Abdolrahim Mousavi yana fadar haka a lokacin ganawarsa da babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Afrika ta kudu General Rudzani Maphwanya a yau talata a nan Tehran.
Janar Mousavi ya kara da cewa dakarun kare juyin juta halin musulunci a nan Iaran wato IRGC sune sojojin da suka fi kawo fada da yan ta’adda a duniya, sannan rundunar a shirye take ta yi aiki da sojojin Afrika Ta Kudu don samun irin kwarewan da rundunar take da shi a wannan bangaren a kuma sauran bangarori.
Ya kuma kara da cewa duniya taga yadda dakarun na IRGC suka maida martani kan HKI da kuma Amurka a yakin da suka dorawa kasar a kwanaki 12 a cikin watan yunin da ya gabata.
A wani bangaren babban kwamandan sojojin sama na dakarun IRGC ya bayyana cewa kasashen yamma musamman Amurka da HKI ba sa da alkawali, don haka zasu iya karya alkawalin da suka dauka da kowa a ko yauce idan sunga zasu sami biyar bukata.
Daga karshe Mousavi ya yabawa kasar Afirka ta kudu da gabatar da HKI a gaban kotun ICC saboda ayyukan kissan kare dangi da take aikatawa a Gaza.
A nashi bangaren Janar Maphwanya y ace, dangantaka tsakanin Iran da afirka ta kudu ya samo asali daga goyon bayan da JMI ta bawa gwagwarmayan mutanen kasar don samun yencinsu daga gwamnatin wariyar launin fata. Ya daga nan ne kasashen biyu suka aiki da juna a banari da dama daga ciki har da bangaren tsaro.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Larijani: Iraki Bata Daukan Umarni Daga JMI August 12, 2025 Iran Tace Ma’aikatar Harkokin Waje Kasarce Take Kula Da Lamuran Makamacin Nukliyar Kasar August 12, 2025 Armenia Ta Tabbatarwa Iran Zata Kula Da Muradunta Bayan Yarjeniya Da Azarbaijan A Amurka August 12, 2025 Araqchi: Babban Abin Kunya Ne Shuru Gwamnatocin Yammacin Turai Kan Abin Da Ke Faruwa A Gaza August 12, 2025 Larijani Ya Ce: ‘Yan Gwagwarmaya Sun San Abubuwan Da Suka Dace August 12, 2025 Iraki Ya Bukaci Tattaunawa Tsakanin Larabawan Yankin Tekun Farisa Da Iraki Da Iran August 12, 2025 Italiya Ta Janye Jirgin Ruwanta Daga Taken Bahar Maliya Saboda Barazanar ‘Yan Gwagwarmayar Yemen August 12, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Mutuwan Mutane 60 Saboda Yunwa A El-Fasher Na Sudan August 12, 2025 Iran da Iraki sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro August 12, 2025 Masar ta yi gargadin daukar tsauraran matakai domin kare muradunta August 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: sojojin kasar
এছাড়াও পড়ুন:
China Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Harajin Trump A Kanta Na 100%
Kasar China ta maida martani kan kasar Donal Trump na kasar Amurka, wanda ya karawa kasar kudaden fito 100% na kayakin kasar da ke shigowa Amurka.
SHafin yanar gizo na ArabNews ya nakalto kasar China a jiya Asabar tana cewa zata dauki matakan da suka dace kan Karin kudanen fito na 100% wanda shugaban Trump yayi. Kuma ta yi kira ga Trump kan cewa ya rungumi tattaunawa da kasar China ya fi masa kan barazana gareta.
Ma’aikatar kasuwanci na kasar China ta bayyana cewa, basa son yakin kudaden fito amma basa tsoronta.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An Yi Girgizar Kasa Mai Daraja 5 A Ma’aunin Richter A Kasar Habasha October 12, 2025 Shugaban Kasar Najeriya Ya Yi Afuwa Ga Wasu Mutanen Da Kotuna Su Ka Hukunta October 12, 2025 An Yi Musayar Wuta A Tsakanin Masu Tsaron Iyakokin Kasashen Afghanistan Da Pakistan October 12, 2025 Afirka Ta Kudu Ta Ce Babu Wata Makarkashiya A Mutuwar Jakadanta A Kasar Faransa October 12, 2025 Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza. October 11, 2025 Cuba Ta Bayyana Bada Kyautar Noble Ga ‘Yar Kasar Veunzuelas machado A Matsayin Abin Kunya. October 11, 2025 Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta October 11, 2025 Ammar Hakim Ya Gargadi Kasashen Yamma Da su Kiyayi Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar. October 11, 2025 Sarkin Morocco Ya yi Magana Tun Bayan Barkewar Zanga-zanga A Kasar . October 11, 2025 Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Ja Kunnen Amurka Kan Taba Jiragen Dakon Man Kasa October 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci