Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (7)
Published: 27th, June 2025 GMT
Koyon ilimi ta kafar sadarwa ta zamani yana kara bayyana muhimmancin koyarwa musamman, ma ga wadanda suka dade suna koyon.Akwai samfuna dadama wadanda ake amfani dasu wajen koyarwa wadanda ana tsara su ko shiryasu ne domin su kasance daidai,da fahimtar dalibai.Irin yadda ake bi ko amfani da hanyoyi wajen tabbatar da cewar an samu inganta bunkasar dabaru,kai harma da ci gaba da tunawa da lamarin tattalin arziki domin ci gaban wanda zai taimakawa mutum.
Ta yaya ilimin da ake samun damar mallakarsa zai daidaita yadda rashin shi ke damuwar duniya gaba daya?
Rashin damar samun ilimi a duniya wata babbar matsala ce da ake ci gaba da fuskanta, amma shi ilimi yana zama wani babban makami wajen yin maganin ita matsalar. Ana kuma iya cimma hakan ne ta hanyar samar da ingantaccen ilimi,da kuma iya daidaita shi gibin ta hnyar samar da azuzuwan da suke biya bukatun zamantakewa da tattalin arziki,da kuma samar da wasu hanyoyi da mutane wadanda suke daga cikin wuraren da basu samu damar ba.Nan ga hanyar da ilimin da za’a iya samu zai taimaka wajen yin maganin rashin samun daidaituwa:
Ba kowa damar yadda zai kara ilimi: Hanyoyin da za ‘a iya samun ilimin da zai amfanar,wato kamar karatun ilimin digirin da za’a iya yi da kafar sadarwa,ta zamani,domin hanyoyin da mutane zasu iya amfani da a kasashe masu tasowa ko al’umma cikin gundumomin da aka barsu a baya.Tsare- tsaren karatun na bada damar samun ilmi mai zurfi ba tare da an fuskantar matsalar rashin isassun kudade ba,a makarantun da suke ba,na gwamnati ba.
Ba wuraren da aka dannesu wajen tafarkin ci gaba,damar,suma,su nuna rin tasu bajintar:Ilimin da ake iya samarwa shi ma,yanaiya bada damar tabbatar da wuraren,da al’umman aka maida su ‘yan Bora,wadanda suka hada da maza da mata,da suke Karkara,da kuma sauran mutane da suke da,nakasa,sun samu irin damar ilimi da sauran al’mma suka samu lamarin da yake inganta duk abubuwan da suke bada damar tafiya tare da wasu.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Inganta Harkokin Gwamnati: Oyebanji Ya Sauke Kwamishinoni 19
Gwamna Oyebanji ya godewa ‘yan majalisar zartarwar jihar da abin ya shafa tare da yi musu fatan samun nasara a ayyukansu na gaba.
Sai dai, umarnin bai shafi babban Lauyan jihar da kwamishinan shari’a ba.
Har ila yau, daga cikin wadanda sallamar ba ta shafa ba, akwai Kwamishinonin Lafiya da Ayyukan Jama’a, Noma da Tattalin Abinci da Ayyuka.
Bugu da kari, kwamishinan ciniki, saka hannun jari, masana’antu da kungiyoyin hadin gwiwa; Mai ba da shawara na musamman kan Ilimin masu bukata ta Musamman; da mai ba da shawara na musamman kan tsare-tsaren kasa, duk suna nan kan mukamansu.
Haka kuma, duk Daraktocin da ke cikin majalisar zartarwa ta Jihar, za su ci gaba da rike mukamansu.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp