2025-12-14@11:52:48 GMT
إجمالي نتائج البحث: 12469

«Tankar Gas»:

    Shugabannin kasashen kungiyar Tattalin Arzikin kasashen Yammacin Afirka ECOWAS sun hallara a birnin Abuja na  Najeriya don bude babban taron koli da za’a fara yau Lahadi. Bayanai sun ce rashin tsaro da kuma Juye-juyen Mulki musamman masu sarkakiya da aka samu a Guinea Bissau da kuma yunkurinsa a jamhuriyar Benin shi ne ake ganin taron  zai...
    Iran ta karbi bakuncin bude taron musamman da wakilan kasahen dake makwabtaka da kasar Afghanisatan tare da kasar Rasha, domin gudanarda  tattaunawa mai ma’ana a yankin da kuma bayyana irin kalubalen da ake fuskanta a kasar Afghanistan. Wannan tattaunawar ta bayyana irin mataken da za’a dauka da kuma bitar tattaunawa da aka yi kusan shekaru...
    Rahotanni sun bayyana cewa sojojin Isra’ila sun karbe wani matashi bafalasdine a wani samame da suka kai a cikin dare a wani gari dake Arewacin gabar yammacin kogin Jodan da isara’ila ta mamaye, wani mazaunin yankin yace sojojin na cin karensu ba babbaka a yankin. Kamfanin dillancin labaran yankin falasdinu WAFA ya sanar cewa sojojin...
    Shugaban majalisar shawarar musulunci na kasar Iran Mohammad baqir Qalibaf  da kuma takwaransa na kasar Ethiopia Tagesse Chafo sun yi taron maneman labarai inda suka jaddada game da kyakkyawar alaka dake tsakanin majalisun guda biyu, da kuma kafa kwamitin hadin guiwa na tattali arzki da kuma alakar kula da iyakoki Wannan musayar ra’ayi  da aka...
    Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin kasar Ghana ta kori wasu yahudawa guda 3 daga kasar domin mayar da martani kan matakin da isra’ila ta dauka na korar yan kasarta ta filin hawa da saukar jiragen sama na Ben Gurion. Wannan mataki ya aike da wani sakon diplomasiya ne dake nuna cewa kasar Ghana a shirye...
    Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Gudanarwa ta huɗu ta Jami’ar Tarayya da ke Dutse (FUD) a Jihar Jigawa ta amince da naɗa Farfesa Ahmed Muhammed Gumel a matsayin shugabar jami’ar na huɗu. Shugaban Majalisar Gudanarwar jami’ar, Farfesa Shuaibu Oba Abdulraheem, ya bayyana cewa an bi tsari mai tsauri da cikakken bincike wajen zaɓen sabon shugaban...
    Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar-Janar Shaibu ya yaba, ya bayyana cewa buɗe cibiyoyin horas da sabbin kuratan sojoji (Depot) a jihohin Kudu zai ƙara ƙarfin rundunar wajen karɓar sabbin ma’aikata a faɗin ƙasa. Laftanar-Janar Shaibu ya bayyana cewa za a buɗe sabbin cibiyoyin horas da sabbin kuratan sojojin ne a Osogbo da ke...
    Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Ƙarfafa Fitar da Kayayyaki ta Ƙasa (NEPC), reshen Jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta fara taron wayar da kan mata na tsawon kwanaki biyu kan damar kasuwancin fitar da kayayyaki zuwa ƙasashen waje a ranar Asabar. Da yake jawabi a wajen buɗe taron, Shugaban ofishin kula da Jigawa, Alhaji...
    An haife ni a garin Kano, amma asalina ‘yar Adamawa ce, kuma asalina ‘yar Maiduguri ce, sannan kuma yaren Margi ce ni. Bayan na girma a Kano na fara karatu a makarantar sojoji ‘Bokabo Barrack’, daga nan muka bar ‘Katsina Road’ muka koma ‘Yar Akuwa. Na fara firamare ‘Gidan Gona Special Primary School’. Bayan nan...
    Yunƙurin tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, na kafa wata rundunar tsaro mai kama da Hisbah ya jawo ce-ce-ku-ce a faɗin jihar. Wannan shiri da ya kira Hisbah mai zaman kanta, an tsara shi ne domin ɗaukar ma’aikata 12,000 waɗanda gwamnatin Kano mai ci ta sallama daga a Hukumar Hisbah. Sanarwar ta haifar da ra’ayoyi...
    Sanarwar ta Sulaiman ta ƙara da cewa, asusun cibiyar ya mayar da hankali ne wajen ingantawa tare da samar da isassun kuɗaɗe don ƙarfafa wa jihohi 36 wajen samar da kula da lafiya a matakin farko mai aminci da inganci.   Sanarwar ta ce, “Jihar Zamfara ta sami kyautar Dalar Amurka 500,000 a matsayin wacce...
    Ministan Harkokin Wajen Iran ya bukaci Amurka da ta girmama al’ummar Iran da gwamnatin da ta zaba. Abbas Araghchi ya yi wadannan kalaman ne a ranar Asabar, a wata hira da ya yi da tashar talabijin ta Al Jazeera ta Qatar, a matsayin wani bangare na wani shiri da ke nazarin bangarorin yakin kwanaki 12...
    Wani dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a yankin hamada na Palmyra a Syria. Kafofin yada labarai sun bayyana harin da na wani  dan bindiga daga kungiyar IS. An sanar da hakan a cikin wata sanarwa da rundunar sojin Amurka ta tsakiya (CENTCOM) ta fitar, inda ta kara da cewa...
    Jami’ar Brown a Amurka ta ba da rahoton mutuwar mutum biyu, tare da jikkatar guda tara dake cikin tsanani a harbin da aka yi a makarantar. An ruwaito cewa mutane da yawa sun jikkata a harbin da aka yi kusa da harabar Ivy League da ke Rhode Island. Hukumomi yankin sun bukaci jama’a da su...
    Shugabannin kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) na taro a wannan Lahadi a Abuja, fadar mulkin Najeriya. Taron, zai ba da damar yin bitar batutuwan da ke ci gaba dake zaman karfa kafa wa kungiyar a hanlin yanzu. Juyin mulkin Guinea Bissau da yunkurin juyin mulkin soja a Benin, na daga...
    Juyin mulki, wani lamari ne da ya zama abun mamaki a shekarun baya amma a ‘yan shekarun nan, a iya cewa, ba abun mamaki ba ne domin ya zama tamkar ruwan dare musamman a Nahiyar Afirka.  Masoynmu masu bibiyarmu, me zai hana, mu tambayi kanmu, shin me ake nufi da juyin mulki kuma me ke...
    Kwamitin tsaron MDD ya gudanar da taron tattauna halin da ake ciki a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo a jiya Jumma’a, inda ya mayar da hankali ga batun tabarbarewar yanayin tsaro a gabashin kasar, da kuma wa’adin aikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD dake kasar ko MONUSCO a nan gaba. A gun taron, wakilin Sin ya bukaci kungiyar ’yan tawaye ta...
    Kasar Sin ta karbi shaidu daga Rasha, dangane da tawagar aikin sojin kasar Japan mai lamba 731, rukunin da ya kware wajen amfani da kwayoyin cuta domin yaki, a yayin yakin duniya na biyu. A cewar hukumar koli ta tattara kayan tarihi, Sin ta samu kwafin bayanai, ciki har da takardun shari’u da aka yiwa...
    Kasashen yankin sahel na AES, sun kimasa game da shirin kafa bankin da zai basu damar dogaro da kai. Shugaban kasar Mali kuma shugaban kungiyar kasashen Sahel (AES), Assimi Goïta, ya karbi tawagar ministoci kudi na kasashen kungiyar don kammala kafa Bankin na zuba Jari da Ci gaba da aka tsara don rage dogaro da...
    Gidan Talbijin na Jihar Jigawa wato JTV, ya fara gudanar da gyare-gyaren doguwar eriyar yada shirye-shiryen tashar dake garin Andaza. Da yake yiwa shugaban gidan Talabijin na JTV Alhaji Abba Tukur karin bayani kan fara aikin, jagoran tawagar injiniyoyin, Injiniya Obi Onya, ya ce za su gudanar da aikin ta hanyar gano sassan doguwar eriyar...
    CGTN ta gabatar da kuri’un jin ra’ayin jama’ar ne ta harsunan Turancin Ingilishi, da Sifaniyanci, da Faransanci, da Larabci, da harshen Rasha. Inda masu bayyana ra’ayoyi 10,451 suka fayyace mahangarsu cikin sa’o’i 24. (Mai fassara: Saminu Alhassan) ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Kasar Sin Za Ta Ci Gaba Da Samar Da Damammakin Raya...
    ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Tsohon Jakadan Singapore A MDD Ya Jinjinawa Hangen Nesan Kasar Sin December 13, 2025 Daga Birnin Sin Sin Ta Gudanar Da Taron Tunawa Da Kisan Kiyashin Nanjing December 13, 2025 Daga Birnin Sin Kakakin Rasha: Kisan Kiyashin Nanjing Ya Nuna Zaluncin Ra’ayin Nuna Karfin Soja Na...
    ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Kasar Sin Za Ta Ci Gaba Da Samar Da Damammakin Raya Tattalin Arziki Ga Duniya A Shekara Mai Zuwa December 13, 2025 Daga Birnin Sin Sin Ta Gudanar Da Taron Tunawa Da Kisan Kiyashin Nanjing December 13, 2025 Daga Birnin Sin Kakakin Rasha: Kisan Kiyashin Nanjing...
    Cikin makwanni shida, dakarun na Japan sun hallaka Sinawa fararen hula, da sojoji da ba sa dauke da makamai kimanin 300,000, a wata ta’asa mafi muni da ta auku yayin yakin duniya na biyu. Memban ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS Shi Taifeng, ya halarci taron tare da gabatar da jawabi. Cikin jawabin na sa,...
    Babban sakataren kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Lebanon Sheikh Na’im Kassim ya bayyana cewa; Amurka ta kwana da sanin cewa, za mu kare kanmu, ko da sama da kasa za ta hade. Babban magatakardar kungiyar ta Hizbulllah Sheikh Na’im Kassim ya kuma ce; Babu wanda ya isa ya kwace makaman Hizbullah saboda kare manufofin Isra’ila ko...
    Jam’iyyar ADC ta zargi Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC) da amfani da siyasa wajen belin tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami (SAN). Jam’iyyar ta ce babu wata shaida da ke nuna cewa Malami ya karya sharuɗan belin da aka ba shi. Sojoji sun daƙile harin ’yan ta’adda a Borno...
    Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Karamar Hukumar Birnin Kudu ta bada tabbacin hada hannu da bankin ajiya na Savings and Loan na Jihar Jigawa domin habaka tattalin arziki. Shugaban Karamar hukumar, Dr. Builder Muhammad Uba ya bada wannan tabbaci a lokacin da Manajan bankin, Babandi Isah Gumel ya kai masa ziyara. Builder Muhammad Uba ya...
    Daga Usman Muhammad Zaria Shugaban kwamatin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa, Alhaji Aminu Zakari, ya bukaci ma’aikatar kananan hukumomi ta jihar  tabbatar da ganin cewa kananan hukumonin jihar 27 sun wallafa cikakken kundin kasafin kudadensu cikin zangon farko na sabuwar shekara. Alhaji Aminu Zakari wanda shi ne wakilin mazabar Gwiwa, ya bayyana haka...
    Kungiyar ‘yan tawayen kasar DRC ta M23 ta kwace iko da wani gari mai muhimmanci bayan rushewar batun zaman lafiya A jiya Juma’a ne dai kasar Amurka ta zargi kasar Rwanda da cewa ta keta yarjejeniyar sulhu da zaman lafita da ta kulla da DRC, tare da cewa, abinda Kigalin take yi shi ne jefa...
    Shugaban Majalisar Shawarar musulunci ta Iran Muhammad Bakir Kalibaf wanda ya gana da takwaransa na kasar Habasha Tagseh Chapo ya bayyana cewa: Kasashen biyu da suke da alakar diplomasiyya ta tsawon shekaru 70, sun Shata hanyoyin bunkasa alakokin tattalin arziki, siyasa da al’adu. Haka nan kuma ya ce; kasantuwar kasashen biyu mambobi a cikin kungiyar...
    ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Abubuwan Da Ba Ku Ji Ba Kan Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi December 13, 2025 Labarai Haɗin Kan Musulmai Da Kirista A Nijeriya Zai Kawo Saukin Matsalar Tsaro — Shehu Sani December 13, 2025 Manyan Labarai Shugaba Tinubu Ya Karrama Shugaban NPA Da Lambar Yabo Ta Musamman December...
    A gaban al’ummar kasarta, tawagar Morocco na da burin samun makoma irin ta Ibory Coast, wato nasara a gida amma ba tare da fargabar da ta fuskanta a zagayen farko ba. Amma karbar bakuncin gasar ba lallai ba ne ya zame riba ba. A cikin karo 34 da aka gudanar da gasar tun daga shekarar...
    Da yake bayani dangane da jirgin sojan Nijeriya da kasar Burkino Faso ta kama, ya ce babu wani dalilin kama jirgin sojan Nijeriya, yana mai cewa duk wata kasa ta san cewa idan jirgi ya samu matsala yana iya yada zango a kasarta daga bisani idan aka gano matsalar sai ya tashi ya tafi. Akan...
    “An zabo Abubakar Dantsoho ne, daga cikin sauran wadanda aka karamma da lambar yabon bisa kokarin da yake ci gaba da yi, na bunkasa fannin sufurin Jiragen Ruwa na kasar wanda hakan ya sanya, aka kara samun fitar da kaya daga kasar nan, ta hanyar Tashoshin Jiragen Ruwa na kasa dIMODantsohoa tsarin NSW ta hanyar...
    Sunana Hassana Yahaya Iyayi (Maman Noor) daga Jihar Kano: Laifi ai na iyayenta ne me ya sa basu yi bincike ba kafin azo wannan gabar. Ya kamata ace ana yin buncike kamar yadda a baya al’adar Malam bahushe ce buncike kafin Aure daga bangaren mijin har na matar. Wani yana gudun kar ya fadi aibin...
    Gwamnatin Jihar Kano ta fitar sanarwar umarnin haramta kafa wa, da  ɗaukar aiki da gudanar da duk wata ƙungiyar Hisbah mai zaman kanta a jihar, inda ta dakatar da ƙungiyar Independent Hisbah Fisabilillahi da tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ke shirin Ƙirƙirowa. Kwamishinan yaɗa labarai ne ya sanar da hakan a taron manema labarai...
    Ya kara da cewa mutanen Batsari sun dade da wannan sana’a ta noman Rogo tun Iyaye da kakanni, wanda ya ce haka ta sanya ya baiwa hukumar bunkasa kanana da matsakaitun sana’o’i umarnin kafa masana’anta ta sarrafa Rogo a Batsari “Abin da muke gani shi ne, samar da wannan masana’anta zai kawo bunkasar tattalin arziki...
    “Dawo Nijeriya a cikin rukunin na C a kungiyar ta IMO hakan ya nuna irin zagewar kasar nan na iya tafiyar da tsare-tsare da bin ka’idojin gudanar da sufurin Jiragen Ruwa da wanzar da tsaro da kuma samar da kyakyawan yanayi, ga fannin,” Inji Dantsoho. “Wannan ci gaban, ba wai ga kasar nan ne kadai...
    Dakarun Sojin Operation HADIN KAI sun daƙile wani hari da ’yan ta’addan ISWAP suka kai sansanin soji na Mairari da ke Jihar Borno. Harin ya fara ne daga daren ranar Juma’a zuwa safiyar Asabar. ’Yan sanda sun ba da tabbacin isasshen tsaro a zaɓen ƙananan hukumomin Borno Kotu ta sa ranar yanke hukunci a Shari’ar...
    Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Borno ta yi kira ga mazauna da su fito cikin kwanciyar hankali domin kada kuri’arsu a zaɓen ƙananan hukumomin da ake gudanarwa a yau Asabar. Tundunar ta tabbatar da cewa za a samar da isasshen tsaro a lokacin zaɓen da kuma bayan kammalawarsa. Kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar, CP Naziru...
    Jiragen yakin HKI sun kai hare-haren ta sama a yankunan kudancin labanon a ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da take yi da aka cimma tsakaninta da kungiyar Hizbullah a shekarar da ta gabata. Rikici ya kara Kamari ne bayan da isra’ila ta kai hari a makwanni biyu da suka wuce a...
    Adai dai lokacin da ke ta tattaunawa tsakanin Amurka da Indiya kan harkokin kasuwancin , sai ga shi a makon da ya wuce New Delhi ta karbi bakunci daya daga cikin manyan shuwagabannin dake kalubalantar gwamnatin Amurka akan nuna fin karfin a duniya. Shugaban kasar Rasha viladmir Putin ya kwashe kwanaki biyu a indiya  a...
    Wani kwalekwale da ke ɗauke da fasinjoji takwas ya kife yayin da yake ƙetare kogin da ke kan iyaka da garin Gamboru na Najeriya da Fotokol a ƙasar Kamaru, inda mutane uku suka mutu. Lamarin ya faru ne da misalin qarfe 6:30 na yamma lokacin da kwalekwalen, wanda wani Mamman Nur Abbagana na Kasuwan Katako,...
    Rahotanni sun nuna cewa Amurka ta kakaba sabbin takunkumi kan bangaren manfetur na kasar Venuzwela da kuma iyalan shugaban kasar Nicolas Maduro da hakan ya shafi tattalin arziki, siyasa da kuma kara matsin lamba kan gwamnatin carakas. Tattalin arzikin venuzuwela ya doru ne kan man fetur don haka sabon takunkumin kai tsaye zai cutar da...
    Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar Hamas ta fadi cewa fashewar bama-bama da rushewar gidaje da mutuwar mutane da dama a daidai lokacin da ake tsananin ruwan sama da sanyi a yankin gaza ya kara tabbatar da kisan kiyashi isra’ila kan alummar Gaza, kuma ya kara tabbatar da gazawar tsarin duniya na daukar mataki don dakatar...
    Rahotanni daga nijeriya sun nuna cewa Matatar Mai ta Dangote ta rage farashin fetur daga Naira 828 zuwa Naira 699 a lita. Bayanai sun nuna cewar matatar man ta rage Naira 129 Wani jami’in matatar ya ce sabon farashin ya fara aiki ne daga ranar 11 ga watan Disamba, 2025, wanda hakan ya zama karo...
    Allah Ya yi wa Farfesa Adamu Baikie, wanda ya kasance Farfesa na farko a fannin Ilimi daga Arewacin Najeriya, rasuwa. Farfesa Adamu Bakie ya rasu yana da shekaru 94 ne a daren Jumma’a a gidansa da ke Zariya, Jihar Kaduna. Babban ɗansa, Manjo Muhammad Adamu (Ritaya), ya tabbatar da rasuwar, inda ya ce za a sanar...
    Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 26 ga Fabrairu, 2026 domin yanke hukunci a shari’ar da Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ta shigar kan DCP Abba Kyari, wanda aka dakatar. NDLEA na tuhumar Abba Kyari, tsohon Shugaban Rundunar ’Yan Sanda Masu Yaƙi da Garkuwa d a Mutane (IRT),...
    Shugaba Masoud Pezeshkian ya bayyana kudurin Iran na aiwatar da yarjejeniya hadin gwiwa da Rasha a wani taro da takwaransa na Rasha Vladimir Putin. Pezeshkian ya yi wannan furuci ne a ranar Juma’a a gefen taron kasa da kasa kan zaman lafiya da amana a babban birnin Turkmenistan na Ashgabat. Shugaban Iran ya bayyana gamsuwarsa...
    Majalisar Dinkin Duniya ta amince da wani daftarin kuduri da ke neman Isra’ila ta bada damar shigar da agajin jin kai ba tare da wani sharadi ba zuwa Zirin Gaza. Kudurin da aka zartar a ranar Juma’a, ya yi kira ga Isra’ila da ta kare cibiyoyin Majalisar Dinkin Duniya tare da bin dokokin kasa da...