HausaTv:
2025-10-13@15:53:39 GMT

Vatican:Duniya Ta Gaza Wajen Kasa Dakatar Da Isa’ila Kisan Kare Dangi A Gaza

Published: 7th, October 2025 GMT

Babban jami’in diplomasiya a fadar Vatican ya bayyana cewa sama da shekaru biyu ke nan hki tana kai hare hare kan falasdinawa  fararen hula a yankin Gaza adaidai lokacin da kasashen duniya suka kasa tsayar da kisan kare dangi da take yi a yankin da ta killace

Cardinal  pietro parolin sakataren harkokin wajen fadar Vatican,shi ne yayi wannan bayani a taro na biyu da aka yi kan ambaliyar Aqsa mummunan harin da kuniyar Hamas ta kai wa Isra’ila a ranar 7 ga watan oktobn shekara ta 2023,

Tun daga lokacin gwamnatin yahudawan sahyuniya ta kaddamar da harin kan fararen hula a yankin Gaza inda ta yi sanadiyar mutuwar dubban falasdinawa da suka hada da mata da yara kanana, tare da lallata dukkan ababen more rayuwa , ta mayar da yankin tamkar kufaye,

Daga karshe babban jami’in na Vatican yayi kira da a dauki matakin mai tsauri kan gwamnatin yahudawan sahayuniya game da laifukan yaki da take tafkawa a gaza da kuma kawo karshen kisan kiyashin,  

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kwamitin kula Da Yan Gudun Hijira Na Mdd Ya Jinjinawa Iran kan Afghanistan.

October 7, 2025 Wani Mai Rajin Kare Hakkin Dan Adam A Spaniya Yayi Tir Da Isra’ila, Ya  Bukaci A Dauki Mataki Kanta . October 7, 2025 Shugaban Nijeria  Ya Bayar Da Umarnin Rage Kudin Aikin Hajjin badi October 7, 2025 Jikan Imam khomaini Yayi  Kira Da A Zage Damtse Wajen Tunkarar Makiya October 7, 2025 Iran: Amurka da Isra’ila ke da alhakin duk abin da ya faru a hare-hare kan cibiyoyinmu na nukiliya October 7, 2025 Shugaban Kasar Kamaru Yace Zai Tsaya Takara A Wa’adi Na Takwas October 7, 2025 Hizbullah: Iran Ba Ta Taba Tsoma Baki A Cikin Kudurorinmu Ba October 7, 2025 Sakamakon Jin Ra’ayin Isra’ilawa: Kashi 66% Na Goyon Bayan Kawo Karshen Yakin Gaza October 7, 2025 Vatican: Yakin Isra’ila a Gaza yaki ne a kan mutane raunana marasa kariya October 7, 2025 Sisi: Samun zaman lafiya na gaskiya a Gabas ta Tsakiya ya dogara da kafa ‘yantacciyar kasar Falasdinu October 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

An Yi Girgizar Kasa Mai Daraja 5 A Ma’aunin Richter  A Kasar Habasha

An yi girgizar kasa mai karfin daraja 5.7 a ma’aunin Richter a kasar Habasha a jiya Asabar.

Cibiyar dake kula da ilimin kasa ta kasar Jamus ta bayyana cewa, an yi girgizar kasar ne da zurfin kilo mita 10 a karkashin kasa.

Girgizar kasar ta Jiya dai tana cikin jerin girgizar da aka yi ne a cikin kasar ta Habasha a lokuta mabanbanta a wannan shekarar. Sai dai kuma a wannan loakcin ana tsoron cewa za a iya fuskantar aman duwatsu a cikin yankunan da girgizar kasar ta afku.

Daga farkon wannan shekarar zuwa yanzu an yi girgizar kasa har sau 29 a cikin kasar ta Habasha, da karfin wasu daga cikinsu ya wuce daraja 5.

A  ranar 3 ga watan Janairu an yi girgizar kasa har sau 11 a rana daya sannan kuma dutsen Dopin ya yi aman wuta.

Yankin Fantali na kasar Habasha yana cikin wuraren su ka fi fuskantar aman duwatsu a tarihin kasar. A 1820 an yi wasu jerin girgizar kasa wanda ya aman wuta ya biyo baya.

A halin yanzu dai hukumomin dake kula da kasa, suna ci gaba da sa ido akan abubuwan da suke faruwa tare da yin gagradin ga mazauna yanki da su kasance cikin fadaka.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Kasar Najeriya Ya Yi  Afuwa Ga Wasu Mutanen Da Kotuna Su Ka Hukunta October 12, 2025 An Yi Musayar Wuta A Tsakanin Masu Tsaron Iyakokin Kasashen Afghanistan Da Pakistan October 12, 2025 Afirka Ta Kudu Ta Ce Babu Wata Makarkashiya A Mutuwar Jakadanta A Kasar Faransa October 12, 2025 Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza. October 11, 2025 Cuba Ta Bayyana Bada Kyautar Noble Ga ‘Yar Kasar Veunzuelas machado A Matsayin Abin Kunya. October 11, 2025 Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta October 11, 2025 Ammar Hakim Ya Gargadi Kasashen Yamma Da su Kiyayi Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar. October 11, 2025 Sarkin Morocco Ya yi Magana Tun Bayan Barkewar Zanga-zanga A Kasar . October 11, 2025 Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Ja Kunnen Amurka Kan Taba Jiragen Dakon Man Kasa October 11, 2025 Bayan Yakin Kwanaki 12, Kifar Da Gwamnatin JMI Ya Fita Daga Zabin Makiya: Aref October 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Falasdinawa Sun Gano Gawakin Wadanda HKI Ta Kashe A gaza  Fiye Da 320 Cikin Kwanaki Biyu Kacal
  • Yemen Ta Gargadi Isra’ila Kan Fuskantar Hare-Hare Idan Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta
  • Trump, da Al’Sisi za su jagoranci taron zaman lafiya kan Gaza a Masar ranar Litinin  
  • An Gudanar Da Taron ‘Farkawar Musulmi’ A Nan Tahren Inda Ka Tattauna Batun Falasdinu
  • An Yi Girgizar Kasa Mai Daraja 5 A Ma’aunin Richter  A Kasar Habasha
  • Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza.
  • Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta
  • Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza
  • Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa
  • Sin Ta Gabatar Da Shawarwari Shida Game Da Karfafa Tsarin Shari’a Da Inganta Shugabanci A Duniya