Shugaban Colombia ya bukaci a kafa kawancen soji na kasa da kasa domin ‘yantar da Falasdinu
Published: 24th, September 2025 GMT
Shugaban Colombia Gustavo Petro ya yi kira da a kafa rundinar soji ta kasa da kasa don ‘yantar da Falasdinu da adawa da ‘yan mulkin kama karya da Amurka da NATO ke yadawa.
A jawabin da ya gabatar a zauren MDD, Petro ya bukaci kasashen da ke adawa da kisan kiyashi da su hada karfi da karfe, domin kare rayukan al’ummar Palasdinu.
“Muna bukatar sojoji masu karfi da suka kunshi kasashen da ba su amince da kisan kare dangi ba, Dole ne mu ‘yantar da Falasdinu,” in ji shi.
Petro ya kuma bayyana damuwarsa kan yadda ayyukan Washington da NATO ke gurgunta mulkin dimokuradiyya da kuma taimakawa wajen sake dawo da mulkin kama-karya a duniya.
Kiran da Petro na hada kawancen soji ya yi daidai da irin wannan shawarar da shugaban kasar Indonesiya Prabowo Subianto ya bayar, wanda ya bayyana aniyarsa ta samar da dakaru 20,000 da za ta iya girkewa a Gaza.
A ranar Talata shugaban kasar Chile Gabriel Boric ya bayyana muradinsa na ganin an gurfanar da firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu a gaban kotun kasa da kasa kan kisan kiyashi a zirin Gaza kan kisan kiyashi a Gaza.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rasha ta mayar wa da Trump martani kan yakin Ukraine September 24, 2025 Pezeshkian : Hare-haren watan Yuni kan Iran cin amanar diflomasiyya ne September 24, 2025 Jami’an Tsaron Amruka Sun Kai Hari Ofishi Da Gidan John Bolton September 24, 2025 Larijani: Donald Trump Yana A Matsayin Makwafin Adolf Hitler September 24, 2025 Fiye Da Falasdinawa 900,000 Ne Su Ka Yi Hijira A Cikin Gaza September 24, 2025 Imam Khamenei: Hadin kan al’ummar Iran a yakin kwanaki 12 ya sanya makiya kunya September 24, 2025 Larijani: Iran na kare tsaron kasa da azama September 24, 2025 Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Yin Watsi Da Inganta Sinadarin Uranium Ba September 24, 2025 Larijani: Iran Tana Nazarin Shawarwarin Turai Da Na Rasha Domin Kare Muradunta September 24, 2025 Araqchi; Iran Da Norway Sun Tattaunawa Batun kyakkyawar Alakar Da Ke Tsakaninsu September 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Dembele Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or Ta Shekara Ta 2025.
An bayyana dan wasan a matsayin wanda ya lashe kyautar ne a bikin da aka gudanar ranar Litinin 22 ga watan Satumban 2025 a dakin taro na Theatre du Chatelet da ke birnin Paris a kasar Faransa.
Ballon d’Or kyauta ce da akan bai wa dan wasan da ya nuna gwaninta a kowace shekara, inda akan yi la’akari da gudunmawar da dan wasan ya bayar ga kungiya da kuma kasarsa.
Tun farko an fitar da jerin ‘ƴan wasa 30 cikin wadanda ake sa ran za su lashe kyautar.
Dembele ya taka rawar gani wajen taimakon kungiyar PSG ta lashe gasar Ligue 1 da da kuma samun nasarar lashe gasar Champions Leage na farko a tarihinta, sannan ta kai wasan karshe a gasar kofin duniya ta ƙungiyoyi.
Ya zura ƙwallo 21 a wasa 29 da ya buga a gasar Ligue 1, inda ya karkare gasar a matayin wanda ya fi zura kwallo, sannan ya lashe kyautar gwarzon dan’wasan gasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hindi: Amurka Da Kasashen Yamma Ba Sa Son A Dakatar Da Bude Wuta A Gaza. September 23, 2025 Tattalin Arzikin Najeriya Ya HaBaka A Rubu’i Na Biyu Na 2025 September 23, 2025 Kashi 80 Cikin Dari Na MDD Sun Amince Da Falasdinu A Matsayin Kasa. September 23, 2025 Iran Da Rasha Zasu Rattaba Hannun Kan Batun Gina Wasu Tashoshin Nukiliya. September 23, 2025 Hamas ta bukaci kasashen duniya da MDD su mayar da Isra’ila saniyar ware September 22, 2025 Iran : Dakatar da kisan kiyashi a Gaza, ‘’zakaran gwajin dafi ‘’ne ga MDD” September 22, 2025 Italiya: An yi gagarimar zanga-zangar tir da kisan kiyashi da ake yi a Gaza September 22, 2025 Iran ta la’anci harin da aka kai kan wani masallaci a Sudan September 22, 2025 Ana Ci Gaba Da Kidayar Kuri’aun Zaben Shugaban Kasa A Guinea September 22, 2025 Kwamandan Sojan Iran: Ba Za Mu Taba Wasa Da Manufofinmu Na Kasa Ba September 22, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci