Jami’an Tsaron Amruka Sun Kai Hari Ofishi Da Gidan John Bolton
Published: 24th, September 2025 GMT
Kafar watsa laabrun Politico ta fitar da wani rahoto a jiya Talata wanda yake cewa, hukumar bincike ta ‘yan sandan Amurka ta sami bayanan sirri da su ka shafi muhimman matakan siyasa na gwamnatin Amurka da kuma masu alaka da makaman kare dangi.
Majiyar ta ambaci cewa binciken da aka yi a ranar 22 ga watan Ogusta da ya shude ya sami bayanan da aka bayyana a matsayin “Na sirri’ matuka”.
Kafar watsa labarun ta ” Politico” ta kuma ce bayan binciken ofishin bolton da a ka yi, da aka sami na’urar kwamfuta mai cike da bayanan sirri, an kuma kai wani samamen a gidansa dake Jahar Maryland, said ai kuma babu wani bayanai akan nau’oin abubuwan da aka samu a can.
Bugu da kari, ma’aikatar shari’ar kasar ta Amurka tana nazari ko bayanan na sirri da aka samu a gidan Bolton sun shiga karkashin abinda zai iya zama laifi da keta dokokin leken asiri.
Shi dai Bolton ya taba zama mai bai wa shugaban kasar Amurka Donald Trump shawara akan harkokin tsaron kasa a Zangon farko na shugabanci. Sai dai kuma daga baya sun sami sabani a tsakaninsu, wanda ya kai da bude fada a tsakaninsu.
Masu kare Bolton a Amurkan suna bayyana bincikensa da ake yi da cewa, siyasar daukar fansa ce da Trump yake amfani da ita akan wadanda yake fada da su.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Larijani: Donald Trump Yana A Matsayin Makwafin Adolf Hitler September 24, 2025 Fiye Da Falasdinawa 900,000 Ne Su Ka Yi Hijira A Cikin Gaza September 24, 2025 Imam Khamenei: Hadin kan al’ummar Iran a yakin kwanaki 12 ya sanya makiya kunya September 24, 2025 Larijani: Iran na kare tsaron kasa da azama September 24, 2025 Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Yin Watsi Da Inganta Sinadarin Uranium Ba September 24, 2025 Larijani: Iran Tana Nazarin Shawarwarin Turai Da Na Rasha Domin Kare Muradunta September 24, 2025 Araqchi; Iran Da Norway Sun Tattaunawa Batun kyakkyawar Alakar Da Ke Tsakaninsu September 24, 2025 Groosi: Masu Binciken Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Suna Hanyar Zuwa Iran September 24, 2025 Kasashen Afirka Uku Sun Sanar Da Ficewa Daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka Ta Duniya September 24, 2025 Imam Khamenei Zai Yi Jawabi Ga mutanen Iran A Cikin Makon Tsaro Da Ya Shigo September 23, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Lebanon: A yau Ne Aka Yi Jana’izar Shahidan Bitij Bail Wadanda HKI Ta Kai Ga Shahada A Ranar Lahadi
A yau talata da yamma ce aka yi jana’izar shahidan Bintijbail na kudancin kasar Lebanon, wanda HKI ta kaisu ga shahada a lokacinda ta cilla makamai masu linzami kan motar da take dauke da su a ranar Lahadin da ta gabata.
Tashar talabijin ta Al-Manar ta kungiyar Hizbullah ta bayyana cewa, shahidan mutane 5 biyar ne wadanda suka hada da kananan yara 3 da mahaifinsu da kuma sannan mahaifiyarsu ta ji Rauni mai tsanani, da kuma yar’uwassu wacce itama ta ji Rauni.
Almanar ta nakalto cewa shahadar da kuma kissan kiyashin bai karawa mutanen garin ba sai karfin giwa na riko da kasarsu da kuma gwagwarmayansu.
Ministan kiwon lafiya Rakan Nasiruddeen tare da rakiyar minister watsa labarai Paul mahaifiyar yaran da yar’uwansu shikikiya, wadanda suke jinya a asbitin Jami’ar Amerika da birnin Beirut.
Nasiruddeen ya bayyana cewa ma’aikatarsa zata kula da masu jinya har zuwa samun lafiya.
Tun bayan da HKI ta bukaci a tsaida yaki tsakaninta da kungiyar Hizbullah kimani shekara guda da ta gabata, HKI take kaiwa mutanen kasar Lebanon yaki, inda suke kashe fararen hula tana kuma rusa gidajensu a duk ranar All..da sunan ci gaba da yakar Hizbullah.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Pezeshkiyan Ya Ce Tattaunawa Da Kasashe Masu Nuna Karfi Kan Wasu Ba Zai Taba Yi Yuwa Ba September 23, 2025 Sauye-Sauyen Siriya A hannun Amurka Da Aika’ida September 23, 2025 Jakadan Amurka Ya Amince Da Cewa Amurka Tana Nufin Hada Yaki Tsakanin Sojojin Lebanon Da Hizbullah September 23, 2025 ‘Yan Gwagwarmaya Sun Kashe Sojojin Mamaya Biyu A Wani Kwanton Bauna A Arewacin Gaza September 23, 2025 Kasar Afirka Ta Kudu Ta Jaddada Yin Kiran A Bai Wa Falasdinawa Kasarsu September 23, 2025 HKI Tana Ci Gaba Da Yi Wa Mutanen Gaza Kisan Kiyashi September 23, 2025 Nato Na Yin Taron Tattaunawa Keta Hurumin Samaniyar Kasar Estonia Da Rasha Ta Yi September 23, 2025 Dembele Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or Ta Shekara Ta 2025. September 23, 2025 Hindi: Amurka Da Kasashen Yamma Ba Sa Son A Dakatar Da Bude Wuta A Gaza. September 23, 2025 Tattalin Arzikin Najeriya Ya HaBaka A Rubu’i Na Biyu Na 2025 September 23, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci