Leadership News Hausa:
2025-11-08@19:54:32 GMT

Gwamnatin Kaduna Ta Amince Da Hutun Wata 6 Ga Mata Masu Shayarwa

Published: 9th, August 2025 GMT

Gwamnatin Kaduna Ta Amince Da Hutun Wata 6 Ga Mata Masu Shayarwa

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

An amince da hukuncin yi wa malamai ɗaurin shekara 14 kan lalata da ɗalibai

Majalisar Tarayya ta amince da hukuncin cin sarƙa ga duk wani malami da aka samu da laifin cin zarafi ko lalata da ɗalibai a makarantu a faɗin ƙasar nan.

Hakan ya biyo bayan amincewar majalisar da Dokar Hana Lalata da Dalibai ta 2025 (HB.1597), bayan tsallake karatu na uku a Majalisar Dattawa da kuma Majalisar Wakilai a ranar Laraba.

Yara biyu sun mutu bayan faɗawa rijiya a Kano Jirgin ƙasa ya murƙushe babur mai ƙafa uku a Jos

A ƙunshin bayanan da dokar, za a iya yanke wa duk wanda ya saɓa mata hukuncin ɗaurin shekara 14 ko shekara biyar mafi ƙaranci ba tare da zaɓin biyan tara ba.

Laifukan da dokar ta bayyana a matsayin cin zarafi sun haɗa da yin jima’i ko neman wata alfarma daga ɗalibai a madadin jima’i, barazana, ko tozartarwa da ɗaga hankali a wajen karatu, ko taɓawa ko rungumar jiki.

Haka kuma dokar ta haɗa da aika saƙonnin batsa, hotuna ko bidiyo, ko barkwanci ko magana mai ɗauke da cin zarafi kan jikin ɗalibi, da kuma bibiya da sa ido mai tsanani.

Sabuwar dokar, wadda ke jiran sahalewar shugaban ƙasa kafin ta fara aiki, ta bai wa waɗanda abin ya shafa damar shigar da ƙarar malamin da ya aikata laifin na cin amana.

Haka kuma dokar ta wajabta wa duk makarantu na gaba da sakandare su kafa kwamitin musamman mai zaman kansa domin kula da korafe-korafe da suka shafi cin zarafi, a bisa tsarin doka.

Dokar ta ce ba za a ɗauki yarda daga ɗalibi a matsayin hujja ta kare kai ba, sai idan ɓangarorin biyu sun yi aure bisa doka. Ta kuma bayyana cewa ba sai an tabbatar da niyyar cin zarafi ba kafin a samu hukunci.

Haka zalika, ta haramta wa makarantu gudanar da bincike na cikin gida idan an riga an kai ƙara kotu, inda ta ce har sai an gama shari’ar kafin su iya shiga tsakani.

Dokar ta kuma bai wa ɗalibai, ’yan uwa, wali ko lauya damar kai ƙara, tare da ba da damar miƙa rahoto ga rundunar ‘yan sanda ko ofishin Antoni-Janar, sannan a tura kwafin ƙarar ga kwamitin hana cin zarafi na makarantar da abin ya shafa.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Uwargidan Gwamnan Gombe ta nemi a tsawaita hutun haihuwa na mata ma’aikata
  • Lalacewar Tarbiyar Dalibai Mata A Makarantun Islamiyya Da Na Boko
  • Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma
  • Yadda PDP Ta Yi Asarar Kudancin Kaduna
  • Gwamnatin tarayya ki amince damu a matakin ƙasa – Bijilanti
  • An gano gawar wata mai shekara 96 a cikin masai
  • Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT
  • Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata
  • Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i
  • An amince da hukuncin yi wa malamai ɗaurin shekara 14 kan lalata da ɗalibai