HausaTv:
2025-12-15@08:24:36 GMT

Araghchi : Babu wata mafita daga wajen yankin da za ta iya magance rikicin yankin

Published: 15th, December 2025 GMT

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa babu wani mahaluki da zai iya samar da mafita daga wajen yankin da zata ita magance rikicin yankin.

Abbas Araghchi ya bayyana hakan ne a wani taro kan halin da ake ciki a Afghanistan.

“Abubuwan da suka faru a yankin a cikin ‘yan shekarun nan sun nuna cewa shishigi daga kasashen waje su suka kawo illa ga kwanciyar hankali da ci gaba mai dorewa.

A taron kolin na kasashe makwabtaka da Afghanistan, wanda aka gudanar a Tehran tare da Rasha, Mista Araghchi ya bayyana cewa: “Babu wata mafita ta musamman da za ta iya magance matsalolin yankin da rikicin yankin, kuma mafita daga kasashen waje da kuma shawarwarin da aka yanke daga wasu yankuna ba sa tabbatar da zaman lafiyar kowace kasa.

“Ana iya magance kalubalen yankin ne kawai ta hanyar tattaunawa, shiga tsakani na dukkan kasashe, girmama juna, da kuma hadin gwiwa mai dorewa tsakanin kasashen yankin,” in ji Ministan Harkokin Wajen Iran.

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya ce zaman lafiyar Afghanistan ya dogara ne da haɗakarta cikin tsarin siyasa da tattalin arziki na yanki, yana mai kira da a yi aiki tare tsakanin kasashen makwabta maimakon dogaro da tsoma baki daga waje.

Araghchi ya kuma ce hada kai da Afghanistan cikin harkokin siyasa da tattalin arziki na yankin zai taimaka wajen samar da kwanciyar hankali na dogon lokaci da kuma rage tashin hankali.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka ECOWAS za ta yi tsayin-daka domin kalubalantar juyin mulkin sojoji December 15, 2025 Hamas ta ce tana da hakkin daukar fansa kan kisan kwamandanta Raed Saad December 15, 2025 Harin Isra’ila ya kashe mutum 3 a kudancin Lebanon December 15, 2025 Firaministan Ostiraliya ya goyi bayan tsauraran dokokin mallakar bindiga bayan harin Sydney December 15, 2025 Burtaniya: Masu Kin Baki Da Musulmi Suna Kai Masu Hare-Hare December 14, 2025 Iran Ta Bukaci Mutanen Yemen Su Daina Kashe Juna December 14, 2025 Iran Tayi Tir Da Hare-Haren Sydney Na Kasar Austaralia December 14, 2025 Sudan: Makaman ‘Drones’ Sun Kashe Ma’aikatan MDD 6 A Kadugli Na Kurdufan Ta Kudu December 14, 2025 Eritrea Ta Fice Daga Kungiyar Raya Kasahsen Gabacin Afrika (IGAD) December 14, 2025 َA Yau Ne Za’a Gudanar Da Taron Koli Na Kungiyar ECOWAS A Birnin Abuja December 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja

Shugabannin kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) na taro a wannan Lahadi a Abuja, fadar mulkin Najeriya.

Taron, zai ba da damar yin bitar batutuwan da ke ci gaba dake zaman karfa kafa wa kungiyar a hanlin yanzu.

Juyin mulkin Guinea Bissau da yunkurin juyin mulkin soja a Benin, na daga cikin ajandar taron.

Shugaban kungiyar na wannan karo kana kuma shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio ya yi tir da juyin mulkin na baya bayan nan.

Batun janye sojoji kusan 200 na rundunar tsaro ta ECOWAS da aka tura Benin tun bayan yunkurin juyin mulkin a ranar 7 ga Disamba shi ma za’a tattauna a kansa.

Taron zai kuma duba halin da ake ciki a Guinea Bissau, zai kuma duba yiyuwar kakabawa kasar takunkumi bayan hambarar da Shugaba Umaro Sissoco Embalo a ranar 26 ga Nuwamba.

Kungiyoyin fararen hula da wasu kungiyoyi 17 na Yammacin Afirka suna kira ga kungiyar da ta fitar da sakamakon zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisa na ranar 23 ga Nuwamba ba tare da bata lokaci ba.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci December 13, 2025 Syria: Sojojin “Isra’ila” Sun Kutsa Cikin Yankin Qunaidhara December 13, 2025 Kalibaf:  Iran Da Habasha Suna Bunkasa Alakokin Siyasa Da Tattalin Arziki December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 171 December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 170 December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 169 December 13, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari A Kudancin Labanon  A Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Hamas ta ce tana da hakkin daukar fansa kan kisan kwamandanta Raed Saad
  • Eritrea Ta Fice Daga Kungiyar Raya Kasahsen Gabacin Afrika (IGAD)
  • Araghchi ya bukaci Amurka da ta girmama al’ummar Iran da gwamnatin da ta zaba
  • Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja
  • Syria: Sojojin “Isra’ila” Sun Kutsa Cikin Yankin Qunaidhara
  • Iran Ta soki Kasashe Masu Karfi Na Bawa Isra’ila Dama Ta Musamman Wajen Kai Hare-hare
  • Shuwagabannin Kasashen Iran Da Iraqi Sun Tattauna A Wajen Taron Zaman Lafiya A Kasar Turkmanistan
  • Iran Zata Dauki Bakoncin Taro Dangane Da Kasar Afganistan Da Tsaron Yankin
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Amince Ya Ziyarci Beirut