Araqchi: Jakadan Ausralia a Tehran dan koren Isra’ila ne
Published: 27th, August 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi Allah-wadai da matakin da Australia ta dauka na korar jakadan Tehran daga kasar saboda zarge-zargen da ake yi na kai hari kan wuraren yahudawa a cikin kasarta, yana mai bayyana hakan a matsayin wani shiryayyen aiki da ake nufin cimma wata manufa ta siyasa da shi.
A cikin wani rubutu a dandalin X ya rubuta cewa, “Iran na daya daga cikin tsofaffin al’ummomi na duniya, cikin al’ummar Iran har da yahudawa, saboda haka zargin Iran da kai hare-hare irin wadannan wuraren yahudawa Australia, yayin da muke basu kariya a cikin kasarmu zargi ne maras ma’ana,” in ji shi.
Araghchi ya kara da cewa, Iran na fuskantar wadanann zarge-zarge ne daga gwamnatin Australia saboda matsayarta a kan batun Falastinu, da kuma nuna Rashin amincewa da kisan kiyashin da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ke yi a kan mata da kananan yara a Gaza.
A jiya Talata, Firayim Ministan Australia Anthony Albanese ya zargi Iran da kitsa hare-hare biyu kan wuraren Yahudawa a cikin watannin Oktoba da Disamba, zargin da aka yi ba tare da gabatar da wata hujja kan hakan ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rasha ta shirya daftarin dakile Shirin turai na mayar da takunkumin MDD kan Iran August 27, 2025 ECOWAS na Shirin hada rundunar dakaru 260,000 domin yaki da ta’addanci August 27, 2025 Trump ya yi barazanar korar Gwamnar Babban Bankin Amurka August 27, 2025 Syria: Adadin mutanen da suka mutu a harin Isra’ila a yankin Damascus ya kai 5 August 27, 2025 An Kammala Taron Iran Da E3 A Geneva August 26, 2025 Iran Ta ce Zata Rama Kan Korar Jakadanta Daga kasar Australia August 26, 2025 Najeriya: Jirgin Kasa tsakan Abuja da Kaduna Ya Sauka Kan Layin Dogo August 26, 2025 Iran A Shirye Take Ta Hada kai Da Pakistan Don Kawo Karshen Ayyukan Ta’addanci August 26, 2025 An Kashe Mutum Guda A Harin Isra’ila (HKI) A yankin Duddan Golan Na Siriya August 26, 2025 Jagora: Yahudawan Sahayoniyya Sune Mafi Kyamar Al’umma A Duniya Saboda Muggan Halayensu August 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Ma’aikatar Shari’ar Iran Ta Sanar Da Rataye Dan Leken Asirin Hukumar Mossad Ta Isra’ila
Ma’aikatar shari’ar kasar Iran ta sanar da zartar da hukuncin kisa kan wani ba’iraniye dan leken hukumar Mossad ta Isra”ila
A safiyar yau Laraba ne ma’aikatar shari’ar kasar Iran ta sanar da zartar da hukuncin kisa kan Babak Shahbazi, dan leken asirin Mossad da aka samu da laifin hada kai da yahudawan sahayoniyya a fannin leken asiri da kuma harkokin tsaro da kuma musayar bayanai da jami’an Mossad.
An zartar da hukuncin kisar ta hanyar rataya a safiyar yau bayan kammala matakan shari’a kuma kotun kolin kasar ta amince da hukuncin.
Babak Shahbazi, dan Rahmatullah, ya yi aiki a matsayin dan kwangilar kere-kere da sanya kayan masana’antu ga kamfanonin da ke da alaka da cibiyoyin tsaro, sojoji, da cibiyoyin sadarwa da kungiyoyi. A cikin Maris 2021, wanda aka yanke wa hukuncin ya sadu da Ismail Fekri a cikin wata ƙungiya mai kama-da-wane, wanda shi ma aka kashe shi a ranar 17 ga watan Yuni, 2025, bisa zargin haɗin gwiwar leƙen asiri da leƙen asirin ƙungiyar Sahayoniyya bayan an same shi da laifin cin amanar kasa da nuna ƙiyayya ga Allah da kuma cin hanci da rashawa a duniya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Ta Karyata Gwamnatin Mamayar Isra’ila Kan Shirga Karya Don Kare Muggan Manufofinta September 17, 2025 Iran Ta Bayyana Abubuwan Da Bata Amince Da Su Ba A Jawabin Bayan Taro Na Kungiyar OIC A Birnin Doha September 17, 2025 Chadi: Majalisa ta amince a baiwa shugaban kasa damar ci gaba da Mulki har karshen rayuwa September 17, 2025 Iran Ta Bukaci Musulmi Su Goyi Bayan Yunkurin Kasa da Ka Na Kauracewa Isra’ila September 17, 2025 Kwamitin bincike na MDD ya zargi Isra’ila da aikata “kisan kare dangi” a Gaza September 17, 2025 Iran da Saudiyya sun bukaci hadin kan Musulmi game da halin da ake a yankin September 17, 2025 Duniya na tir da sabon farmakin Isra’ila kan Gaza September 17, 2025 Akalla Falasdinawa 78 ne sukayi shahada a hare-haren Isra’ila a Gaza September 17, 2025 Akalla Falsdinawa 78 Ne Suka Yi Shahada A Yau A Gaza. September 16, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari A Tashar Jirgin Ruwan Hudaida Dake Yamen September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci