Jadawalin ‘Yan Wasa 30 Na Farko A Kyautar Ballon D’or Ta Bana
Published: 23rd, September 2025 GMT
29. Florian Wirtz (Liverpool)
28. Virgil van Dijk (Liverpool)
27. Declan Rice (Arsenal)
26. Erling Haaland (Man City)
25. Denzel Dumfries (Inter Milan)
24. Fabian Ruiz (PSG)
23. Jude Bellingham (Real Madrid)
22. Alexis Mac Allister (Liverpool)
21. Serhou Guirassy (Borussia Dortmund)
20.
19. Joao Neves (PSG)
18. Scott McTominay (Napoli)
17. Robert Lewandowski (Fc Barcelona)
16. Vinicius Jr (Real Madrid)
15. Viktor Gyokeres (Arsenal)
14. Desire Doue (PSG)
13. Harry Kane (Bayern Munchen)
12. Kvicha Kvaratskhelia (PSG)
11. Pedri Gonzalez (Fc Barcelona)
10. Nuno Mendes (PSG)
9. Gigio Donnarumma (Man City)
8. Cole Palmer (Chelsea)
7. Kylian Mbappé (Real Madrid)
6. Achraf Hakimi (PSG)
5. Raphinha (Fc Barcelona)
4. Mohammd Salah (Liverpool)
3. Vitinha (PSG)
2. Lamine Yamal (Fc Barcelona)
1. Ousmane Dembele (PSG)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Kwamandan Sojan Iran: Ba Za Mu Taba Wasa Da Manufofinmu Na Kasa Ba
Kwamandan sojan Iran Amir Hatami wanda ya gana da kwamandan dakarun kare juyin musulunci Janar Muhammad Pakpour saboda tunawa da makon hadin kai, ya kara da cewa; Bayan cin nasarar juyin musulunci a Iran, Iran da al’ummarta sun fara aiki tukuru domin kare cikakken ‘yancin Iran.”
Har ila yau, Amir Hatami ya yi ishara da hadin gwiwa a tsakanin sojojin da dakarun kare juyin juya halin yana a matsayin ginshikin tsaron kasar Iran, kuma wata kofa ta kai wa mataki na koli na tsaro.
A gefe daya dakarun kare juyin musulunci ( irgc) sun jaddada matsayarsu ta ci gaba da zama cikin Shirin fuskantar abokan gaba.
A cikin wata sanarwa da suka fitar a farkon makon tsaro mai alfarma, na ranar tunawa da arangama da gwamnatin Saddam ta yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a tsakanin shekarun 1980-1988, dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun jaddada cewa: Duk wani sabon kuskuren lissafi da makiya za su yi, za su fuskanci mummunan martani da zai zame babban darasi a gare su.
A cikin bayanin da suka yi na farkon makon tsaro na dakarun IRGC sun bayyana cewa: A hakikanin gaskiya makon tsaro, biki ne na nasarar gwagwarmayar jama’a, kuma abin tunawa na daya daga cikin manyan abubuwa mafiya haske a tarihin juyin juya halin Musulunci, sannan abin alfahari ga kasar, kuma abin alfahari ne a duniya. Sannan tsaro mai alfarma wani zamani ne da al’ummar Iran bisa dogaro da imani da hadin kai da jagorancin Ubangiji suka samu nasarar dakile duk wani yunkuri na gaba daya da makiya da suka shirya a kan iyakokin kasar Iran da juyin juya halin Musulunci da tsarin Musulunci da kuma kiyaye martaba da ‘yancin kai da cikakken yankin kasar daga makircin masu girman kai.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Korea Ta Arewa Ta Sanar Da Kera Wani Sabon Makami Na Sirri September 22, 2025 Jirgin Ruwan “Umar Mukhtar” Na Agaji Ya Kama Hanyar Zuwa Gaza Daga Kasar Libya September 22, 2025 Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Jinjinawa Tawagar Kokawar Greco-Roma Ta Iran Murnar Lashe Gasar Cin Kofin Duniya September 22, 2025 Pezeshkian: Kasashen Da Ba Su Cika Alkawura Da Suka Dauka Ba Suke Zargin Iran Kan Rashin Mutanta Yarjejeniyar Nukiliya September 22, 2025 Dakarun IRGC: Iran Za Ta Tarwatsa Makiya Tare Da Mayar Da Martani Kan Duk Wani Zalunci September 22, 2025 Kungiyar Ansarullahi Ta Yemen: ‘Yan Koren Amurka Da Isra’ila Suke Neman Wargaza Hadin Kan Larabawa Da Na Musulmi September 22, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Fararen Hula 5 A Kudancin Kasar Lebanon September 22, 2025 Ministan Harkokin Waken Falasdinu Ta Yi Kira Ga Karin Kasashe Su Amince Da Samuwar Kasarta September 21, 2025 Iran Da Pakistan Sun Sake Tsara Dangantakarsu Ta Tattalin Arziki September 21, 2025 Trump Ya Bukaci Afganistan Ta Mayarwa Amurka Sansanin Jiragen Sama Na bagram September 21, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci