2025-09-18@19:16:56 GMT
إجمالي نتائج البحث: 6164
«Siyasa»:
Wanda aka kama sunansa iro Garba mai shekaru 25 daga Zangwaye Fulani a ƙaramar hukumar Ajingi a Jihar Kano. Ya amsa cewa shi da wasu mutane huɗu sun yi garkuwa da mutane a Kano, Jigawa da Bauchi. An kuma samu rigunan sojoji guda uku a hannunsa. Kwamishinan ya ce ana ci gaba da ƙoƙarin kama...
tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce hare-haren da aka kai kan masu gudanar da taro a jihohin Kaduna da Katsina da Kebbi a matsayin abubuwan da ke da haɗarin “jefa Najeriya cikin tsarin kama-karya a karkashin gwamnatin Bola Tinubu.” A karshen makon da ya gabata ne wasu da ba a san ko su...
Kasashe takwas, ciki har da Pakistan, Morocco, Syriya, Libya, Jordan, Lebanon da kuma Masar, sun himmatu wajen bayar da fifikon kula da cutar kansa ta yara, ta hanyar kula da ka’idojin kasa, ta hanyar yin gwajin cutar da a kan lokaci, samar da ingantattun magunguna da kuma samar da kudade don bai wa iyali kariya....
Fadar gwamnatin Amurka ta White House ta ce a yau Juma’a, shugaba Amurka Donal Trump zai rattaba hannu kan wata doka da za ta sauya sunan ma’aikatar tsaron kasar zuwa ma’aikatar yaki. Canjin suna na dindindin na buƙatar Izinin majalisa, to amma umarnin zartarwa da shugaban zai sa wa hannu, zai ba da damar amfani...
A ranar 3 ga watan Satumba, Sin ta gudanar da babban bikin faretin soja a birnin Beijing, don tunawa da cika shekaru 80 da yakin da Sinawa suka yi da mamayar Japan kana yakin duniya na kin tafarkin murdiya. Wannan bikin faretin soja ya nuna sabbin makamai na zamani na Sin, wadanda suka nuna ci...
Rahotanni sun bayyana cewa sanar da sabon kwamandan hedkwatar khatamul ambiya na nuna irin sabbin canje –canje da irin tsari da ta bullo da shi kan abubuwan da ta fi bawa muhimancin, kuma wata babbar cibiya da ake sa ido kan tsaron kasa, canjin jagoranci na iya yin tasiri babba a bangaren soji wajen tunkarar...
“Jami’an yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), sun gano wadannan kayan laifuka ne, ta hanyar jajircewa da himma da kuma sanin makamar aiki.” Rundunar ta ce, dukkannin abubuwan da aka baje kolin nasu da wadanda ake zargi da aikata laifin, na nan a hannun hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi,...
Yakin ya farkar da Sin da duniya baki daya, wanda ya zama tushen kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin a shekarar 1949, daga bisani kuma ya dora kasar bisa tafarkin zamani. Ga duniya, mulkin mallaka ya fara wargajewa. Kasashe da dama sannu a hankali suka fahimci cewa, in sun jajirce, za su samu ‘yancin kai. Tasirin...
Karamar karamar hukumar Jibiya ita ce ta fara shirya taro domin yin sulhu da ‘yan bindigar, sai dai kuma ba a ga wakilin gwamnatin Jihar Katsina a wannan sulhu ba, amma dai an ga shugaban karamar hukumar da sauran jami’an tsaro da ake zargin daga Abuja suke halartar irin wannan taro. An yi wannan sulhu...
An samu sauyi a siyasar Jihar Gombe, yayin da tsohon mataimakin gwamnan jihar, Mista Tha’anda Jason Rubainu, tare da babban jigon jam’iyyar PDP, Mista Jerry Damara, suka sauya sheƙa zuwa APC. Rubainu, wanda ya yi mataimakin gwamna a ƙarƙashin tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Hassan Dankwambo daga 2011 zuwa 2015, ya hada kai da Damara da...
An samu sauyi a siyasar Jihar Gombe, yayin da tsohon mataimakin gwamnan jihar, Mista Tha’anda Jason Rubainu, tare da babban jigon jam’iyyar PDP, Mista Jerry Damara, suka sauya sheƙa zuwa APC. Rubainu, wanda ya yi mataimakin gwamna a ƙarƙashin tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Hassan Dankwambo daga 2011 zuwa 2015, ya hada kai da Damara da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kogi ta kama wata budurwa mai suna Charity Williams ’yar shekaru 23, wadda aka same ta da kuɗi Naira miliyan 2,047.500 da miyagun ƙwayoyi da kuma bindigar fistol. A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar, ta ce jami’anta da ke aiki da sashin Okene a Ƙaramar hukumar Okene a jihar,...

‘Yan Nijeriya Suna Shan Wahala A Lokacin Da Gwamnatin Tinubu Ta Fi Damuwa Da Aljihunta – Sule Lamido
“Tun lokacin Buhari har zuwa yanzu lokacin Tinubu, ‘yan Nijeriya na cikin wahala. Talauci tana nan a ko’ina, matasa ba su da aikin yi, kuma tattalin arziki yana lalacewa. Su na cewa suna yaki don Nijeriya, amma a zahirin gaskiya, suna yaki ne kawai don kansu da aljihunsu. “Na kasance cikin gwagwarmaya tun daga...
Da yake ganawa da ‘yan jarida a ranar Litinin, tsohon shugaban kungiyar masu tsara gidaje a Nijeriya, Aliyu Wammako, ya ce, rashin biyan ‘yan kwangila kudadensu na shafan tattalin arziki sosai. Ya bukaci gwamnatin tarayya da ka da ta tsaya bata wani lokaci ta kama biyan ‘yan kwangila kudadensu da hakan zGwamnatin tarayyar Nijeriya ta...
Amir Saeed Iravani jakadan kasar Iran a MDD ya bukaci kasashen duniya su yi allawadai da hare-haren da aka kaiwa cibiyoyin makamashin nukliya ta kasar Iran, a kuma gurfanar wadanda suka yi hakan gaban kuliya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Iravani yana fadar haka a yau Jumma’a a MDD, yace abinda...
Shugaban kungiyar Hamas Khalil Al-Hayya da kuma wasu manya-manyan shuwagabannin kungiyar Hamas a Gaza, sun gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas arachi a yau a birnin Doha na kasar Qatar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa wannan haduwar itace ta farko tun bayan yakin kwanaki 12 kan kasar Iran...
“Ma’aikatar ba ta yi shiru ba kan irin takunkumin da iyakace kudi ya sanya a tafiyar da ayyukan ofisoshin, ciki har da rashin iya biyan albashin ma’aikatan gida, biyan bukatun kudi ga masu bayar da ayyuka, haya ga masu gidaje, da kuma alawus ga jami’an da ke aiki a gida,” in ji sanarwar. Yayin...
Dr. Shuaibu ya ce maganganun El-Rufai na baya-bayan nan, ciki har da zargin da ya yi a talabijin na kasa cewa gwamnati ta tarayya da ta jihar na “ba wa ‘yan ta’adda cin hanci,” karya ne, mai hadari, kuma an yi su ne don raunana kokarin tsaro. Ya kara da cewa Ofishin Mai Ba Shugaban...
A fannin ƙasa da ƙasa, ya kammala karatun digirinsa na uku (PhD) a Jami’ar Warsaw da ke ƙasar Poland, ƙarƙashin kulawar shahararriyar masaniyar harshe, Farfesa Nina Pawlak. BUK ta miƙa ta’aziyyarta ga iyalansa, abokansa da duk waɗanda rashi ya shafa, inda ta bayyana cewa: “A madadin Uban Jami’ar da Shugaban Jami’ar da Majalisar Gudanarwa da...
A fannin ƙasa da ƙasa, ya kammala karatun digirinsa na uku (PhD) a Jami’ar Warsaw da ke ƙasar Poland, ƙarƙashin kulawar shahararriyar masaniyar harshe, Farfesa Nina Pawlak. BUK ta miƙa ta’aziyyarta ga iyalansa, abokansa da duk waɗanda rashi ya shafa, inda ta bayyana cewa: “A madadin Uban Jami’ar da Shugaban Jami’ar da Majalisar Gudanarwa da...
Kamfanin sadarwa ta Google a halin yanzu tana aiwatar da yakin farfaganda ga Natanyahu a shafukan yanar gizo da kuma dukkan kafafen da kamfanin yake da shi don kyautata fuskar Natanyahu da kuma HKI a duniya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa, aikin wanda Natanyahu ya sayeshi da dalar Amurka miliyon...
Dan Majalisar Wakilai na mazabar Kiru/Bebeji daga jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar NNPP, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya ce ba zai zama abin mamaki ba idan ya fice daga jam’iyyar. Ya kuma ce da arzikinsa ya shiga tsarin Kwankwasiyya, kuma ya bauta mata da kudinsa kamar yadda ita ma Kwankwasiyyar ta taimake shi. ’Yan sandan...
A yanzu haka yankuna da dama wadanda a baya ba su fuskanci kalubalen matsalar tsaro ba, a yanzu haka sun fara dandana ukubar ta’addanci da bakuntar sansanin ‘yan gudun hijira. Kalubalen tabarbarewar tsaro da kiran da shugaban rundunar tsaro ta Kasa, Janar Christopher Musa ya yi kan ‘yan Nijeriya su dauki matakan kare kai ya...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta gayyaci tsohon Gwamnan jihar, Nasir El-Rufa’i da sauran jagororin jam’iyyar ADC kan zargin yunkurin tayar da zaune tsaye. A cewar takardar wacce Aminiya ta gani, an gayyace su ne domin su yi wa rundunar bayani kan zargin su da hadin baki da tunzura jama’a wajen tayar da tarzoma da...
More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba Yayin da ake gudanar da bukukuwan Mauludi a sassa daban-daban a garuruwan Najeriya, wasu yankunan na gudanar da nasu bukukuwar na daban. Ko yaya ake gudanar da bikin Sallar Gani? NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027 DAGA LARABA: Yadda Matan Da Ke Auren...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce siyasar Nijeriya ta ginu ne a kan cin amana, la’akari da irin cin amanar da ya ce ya fuskanta matuƙa a lokacin da yake neman tazarce a Zaben 2015. Jonathan ya bayyana haka ne a wurin bikin cika shekara 70 na tsohon abokinsa, Cif Mike Aiyegbeni Oghiadomhe, da...
Sai dai soja ɗaya ya samu rauni kaɗan amma yana cikin koshin lafiya. Haka kuma sun lalata tayoyi guda huɗu na mota, sannan manyan motoci biyu sub kama da wuta a yayin arangamar. Laftanal Kanal Uba ya ƙara da cewa sojojin na ci gaba da gudanar da ayyuka a yankin domin hana ‘yan ta’adda damar...
Ranar 3 ga watan Satumbar shekarar nan ta 2025, babbar rana ce da ta cancanci a tuna da ita, inda kasar Sin ta gudanar da gagarumin bikin faretin soja a Beijing, don tunawa da tarihi, da jarumai da ’yan mazan jiya, da nuna kishin zaman lafiya, tare da kirkiro kyakkyawar makoma. A gun bikin maraba...
Sufeto Janar na ’Yan Sandan Nijeriya, IGP Kayode Egbetokun, ya amince da naɗin CSP Benjamin Hundeyin a matsayin sabon Kakakin ’Yan Sanda na Ƙasa (FPRO). Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da kakakin rundunar mai barin gado, Muyiwa Adejobi ya fitar. Ɓarkewar cutar Ebola ta kashe mutum 15 a Congo Saudiyya ta ƙaƙaba wa masu...
Dakarun soji na rundunar ‘yantar da al’ummmar kasar Sin ko PLA reshen kudanci, sun gudanar da jerin sintiri a yankin tekun kudancin kasar Sin. A cewar kakakin rundunar Tian Junli, sojojin sun gudanar da ayyukan sintirin ne a jiya Laraba kamar yadda suka saba yi lokaci bayan lokaci. Tian Junli, ya ce kasar Philippines ta...
Gwamnatin Saudiyya ta sanar da sanya tarar kuɗi kan masu aikata ayyukan da suka shafi rashin ɗa’a a cikin al’umma, musamman a lokutan salla, domin kare mutunci, tsaro da kuma zaman lafiya. Sabbin matakan, wanda za a fara aiwatarwa nan take, sun shafi masu sanya kaya marasa mutunci a bainar jama’a, da masu kunna kiɗa...
Shugaba Bola Tinubu zai tashi daga Abuja yau Alhamis, 4 ga watan Satumba, domin fara hutu na aiki a Turai a matsayin wani ɓangare na hutunsa na shekarar 2025. Mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya ce hutun zai ɗauki kwanaki 10. Gargaɗi: Ƙauyuka 43 A Jihohi 14 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa Harin Sojojin...
Ya kuma nuna damuwa kan rikicin magoya bayan wasu ‘yan siyasa a kafafen sada zumunta, yana mai cewa hakan na iya tayar da hankali a jihar. Game da tsaro kuwa, Gwamna Sule ya bayyana cewa gwamnati na ɗaukar matakai don shawo kan matsalolin da ke tasowa a wasu sassan jihar. Ya ce sun ƙarfafa haɗin...
Har ila yau, a dai yau din shugaba Xi ya gana da babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar juyin juya halin jama’ar kasar Laos kuma shugaban kasar Thongloun Sisoulith, da shugaban kasar Vietnam Luong Cuong, da shugaban kasar Cuba Miguel Diaz-Canel, da firayin ministan jamhuriyar Slovakia Robert Fico, da shugaban kasar Serbia Aleksandar Vucic a nan...
Rundunar Sojojin Nijeriya ta ce, sun kashe mayaƙan Boko Haram 13 bayan da suka yi nasarar daƙile wani harin kwantan ɓauna da ‘yan mayaƙan suka shirya da wasu bama-bamai a kan ayarin sojojin da ke kusa da garin Kareto na Jihar Borno, a ranar Laraba. Harin dai ya faru ne a yayin da sojoji da...
Babban sakataren jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da Kim Jong Un, babban sakataren jam’iyyar ma’aikata ta kasar Koriya ta Arewa, kuma shugaban harkokin gudanarwa na kasar Koriya ta Arewa, a yau Alhamis a birnin Beijing. (Abdulrazaq Yahuza Jere) Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya...
Jami’in siyasar kungiyar Hamas ya mayar da martani ga shugaban kasar Amurka Trump cewa: Netanyahu yana son yaki mara iyaka ne Mamba a ofishin siyasa na kungiyar Hamas Izzat al-Rishq ya fada a yammacin jiya Laraba, yayin da yake mayar da martani ga bukatar shugaban Amurka Donald Trump na sakin dukkan fursunonin Isra’ila, cewa “Hamas...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Shugaba Bola Tinubu zai tashi daga Abuja yau Alhamis, 4 ga watan Satumba, domin fara hutu na aiki a Turai a matsayin wani ɓangare na hutunsa na shekarar 2025. Mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya ce hutun zai ɗauki kwanaki 10. Gargaɗi: Ƙauyuka 43 A Jihohi 14 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa Harin Sojojin...
Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. Wani matashi ya yi wa wakilinmu bayanin yadda lamarin ya faru ya ce, ’yan bindigar sun zo kan Jakuna a cikin dajin da ba kowa, a safiyar Alhamis inda mutane...
Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. Wani matashi ya yi wa wakilinmu bayanin yadda lamarin ya faru ya ce, ’yan bindigar sun zo kan Jakuna a cikin dajin da ba kowa, a safiyar Alhamis inda mutane...
A gefe guda kuma, gwamnatin China ta ba da tallafin dala miliyan ɗaya ($1m) domin taimaka wa waɗanda ambaliyar ta shafa a Arewacin Nijeriya. Ministan Tsare-tsare da Tattalin Arziƙi, Abubakar Bagudu, ya ce za a yi amfani da kuɗin yadda ya dace, yayin da Jakadan China a Nijeriya, Yu Dunhai, ya nuna goyon baya da...
Adadin mutanen da suka rasu a hatsarin jirgin ruwa da ya auku a yankin Malale, da ke Ƙaramar Hukumar Borgu a Jihar Neja, ya kai 60. Jirgin ruwan, wanda ya ɗauko kusan mutum 90, ya tashi daga Tugan Sule a gundumar Shagunu, kuma yana kan hanyarsa ta zuwa Dugga. ‘Za a tafka mamakon ruwan saman...
Gwamnatin jihar Sokoto ta tabbatar da ɓullar cutar cholera a garin Tureta, ƙaramar hukumar Tureta, lamarin da ya tayar da hankalin mazauna yankin. Kwamishinan lafiya na jihar ya ce an tura samfurin majinyatan zuwa ɗakin gwaje-gwaje na ƙasa da ke Jihar Oyo domin tabbatar da cutar. Ya ƙara da cewa gwamnati ta samar da magunguna...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliyar ruwa a jihohin Najeriya 14 daga ranar 4 zuwa 8 ga watan Satumba. Cibiyar Gargaɗi Kan Ambaliya (FEWS) ta ma’aikatar ce ta sanar da hakan a cikin wata sanarwa ranar Alhamis. Duk budurwar da ta ci kuɗin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ribas ta yi gargadin cewa sabon salon da ’yan mata suka fito da shi na karbar kudin samarinsu da nufin za su je wajensu amma su ki zuwa laifi ne da za a iya hukunta su da shi. A cikin wani bidiyo da Kakakin rundunar a jihar, Grace Iringe-Koko, ta wallafa...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF), ta kashe ’yan ta’adda sama da 15 a wani harin jiragen yaƙi da aka kai dajin Sambisa, da ke Jihar Borno. Mai magana da yawun NAF, Ehimen Ejodame, ya ce an ƙaddamar da harin ne a ranar Laraba karkashin Operation Haɗin Kai. Umar FK ya fice daga PDP zuwa...
Siyasar Jihar Gombe ta ƙara ɗaukar zafi yayin da fitaccen ɗan siyasar nan, Umar Faruk FK, ya fice daga jam’iyyar PDP tare da dimbin magoya bayansa, tare da komawa APC. FK, ya bayyana cewa PDP ta gaza bayar da shugabanci nagari a jihar, shi ya sa ya yanke shawarar barin ta. 2027: ’Yan adawa na...