2025-09-17@23:06:10 GMT
إجمالي نتائج البحث: 9006

«Tabar wiwi»:

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi a zantawa ta wayar tarho da ministocin harkokin wajen kasashen Turai guda uku wato E3, ya ja kunnensu kan sake maida takunkuman MDD da ke cikin yarjeniyar JCPOA. Ya gargadesu kan cewa Tehran zata maida martanin da ya dace da aikinsu. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran...
    Farashin Man Fetur Ya Fadi Kadan Sabuda Fatan Kyarar Bututun  DRUZHBAC Na Kasar Rasha Farashin man fetur ya tashi a kasuwannin duniya bayan da ana saran za’a kammala gyaran bututun kwararar man fetur na kasar Rasha watu DRUZHBA wanda yake kai man fetur zuwa kasashen turai ta kasashen Slovakia da kuma Hungary. Kamfanin dillancin labaran...
    Alhaji Sanusi Mikail Sami Gomo na III ya zama sabon Sarkin Zuru. Kwamishinan Ƙananan hukumomi da masarautu, Alhaji Abubakar Garba Dutsin-Mari ne ya sanar da hakan yau Alhamis, a fadar Sarkin Zuru wanda kuma ya miƙa masa takardar naɗin da Gwamnan Kebbi, Nasir Idris ya sanya wa hannu. Ambaliya: Manoma sun yi asarar miliyoyin Naira...
    HKI ta na ci gaba da rusa gidajen Falasdinawa falastinawa a gaza, inda a yau Alhamis kadai ta kashe falasdinawa 16 a gaza sannan ta raunata wasu a kudancin zirin gaza. Shafin yanar gizo na labarai Arab News na kasar Saudiya ya bayyana cewa HKI tana da anniyar kwace birnin Gaza, wanda yake dauke da...
    Shugaban gamayyar masu goyon bayan Gwagwarmaya a kasar Lebanon suna tare da kungiyar sannan wadanda suke nanata cewa sai an takaita makamai a hannun gwamnati sun aiki ne wa HKI da Amurka . Tashar talabijan ta Al-Manar ta kungiyar ta nakalto shugaban gamayyar Mohammad Ra’ad yana fadar haka ya kuma kara da cewa abinda ya...
    Sanadiyyar ambaliyar ruwa a gonaki amfanin gona na miliyoyin Naira ne suka salwanta inda ɗaruruwan filayen noma suka shefe da ruwa a Jihar Taraba. Kodayake, ba a bayyana ko an sako ruwa daga Logdo Dam ba ne daga jamhuriyar Kamaru ba, amma kogin Benuwe da ke Taraba ya yi ta malala daga gaɓarsa wanda ya...
      Dakta Abdullahi Idris, ya bukaci sabbin shugabannin da zage damtse wajen ganin an samu nasarar abinda suka sanya a gaba wajen samar da zaman lafiya da hadin kan ‘yan Arewa. Akan hakan, ya bukace su da su zama jakadu na gari a jihohinsu wajen kare martabar kungiyar da kuma lalubo hanyar da za’a kara...
      Kazalika, bukatu masu alaka da kayayyakin masarufi na ci gaba da farfadowa, yayin da manufar “maye tsoffin kaya da sabbi” ta haifar da matukar karuwar bukatun kayan lantarki da na’urorin bidiyo da sauti, da kuma kayan sadarwa. (Amina Xu)   Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun...
    Kungiyar Dattawan Arewacin Nijeriya (ACF) ta bayyana matuƙar damuwarta kan rushe kasuwar Alaba Rago mai ɗimbin tarihi a Legas, inda ta bayyana hakan a matsayin babban koma baya ga dubban ’yan kasuwa. A cikin wata sanarwa ɗauke da sa hannun sakataren yaɗa labaranta na ƙasa, Farfesa T. A. Muhammad-Baba, Ƙungiyar ta bayyana cewa duk da...
    “A yau (Ranar Laraba) majalisar zartaswa ta yi la’akari da batun ƙarin kuɗin fansho ga tsofaffin ma’aikatan jiharmu da suka yi ritaya, hakan ya biyo bayan ƙarin mafi ƙarancin albashin ma’aikata da kuma mafi ƙarancin kuɗin fanshi na ƙasa da gwamnatin tarayya ta amince da su,” in ji shugaban ma’aikatan.   Barista Sani ya ƙara...
    3. Karuwar allunan sola ta samar da damar samun karin wutar lantarki, inda ake sa ran samun karuwar wutar lantarki da za ta kai fiye da kaso 5% a wasu kasashe 16 dake nahiyar Afirka. Tambaya ita ce: me ya sa allunan solan kasar Sin samun karbuwa a Afirka? Domin suna da araha, gami da...
    Gwamnatin Jihar Gombe tare da haɗin gwiwar ƙungiyar Rotary International sun ƙaddamar da shirin aikin jinya domin rage mace-macen mata da yara a faɗin jihar. Shirin da aka gudanar a Ƙananan hukumomi uku da suka haɗa: Gombe da Kaltungo da Yamaltu-Deba, inda aka yi wa jama’a gwaje-gwaje, jinya da wayar da kai a unguwannin Yelenguruza...
    An kama wani Jami’in ɗan sanda bisa kashe wani soja a garin Futuk da ke Ƙaramar hukumar Alkaleri ta Jihar Bauchi. Muƙaddashin Daraktan hulɗa da jama’a na rundunar soji, 33 Artillery Brigade, Atang Hallet Solomon, ya tabbatar wa wakilinmu faruwar lamarin. ’Yan majalisar kasar Mexico sun yi naushe-naushe a zauren majalisa Ana zargin miji da...
    Hukumar Ƴansanda a birnin Tripoli, Libya, ta kama wasu ƴan Nijeriya biyu bisa zargin hannu a wasu jerin fashin shagunan kasuwanci da ake gudanarwa a sassan birnin. Rahotanni sun bayyana cewa an cafke mutanen ne a ranar 25 ga Agusta 2025, bayan wani bidiyon na’urar tsaro ya nuna su suna satar kaya daga wani shago....
    Hukumar Shige da Fice ta Nijeriya (NIS) ta sanar da ƙarin kuɗin yin Fasfo, wanda zai fara aiki daga ranar 1 ga Satumba, 2025. A wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar, ACI AS Akinlabi, ya fitar a ranar Alhamis, an bayyana cewa wannan sabon tsari zai shafi aikace-aikacen da ake yi ne...
    ’Yan Majalisar Dattawan kasar Mexico sun yi naushe-naushe a ranar Laraba lokacin da muhawara ta yi zafi a zauren majalisar. Rahotanni sun ce an fara ba hammatar iska ne bayan shugabannin ’yan adawa a majalisar sun bukaci sojojin Amurka su shiga kasar su taya su yaki da dillalan miyagun kwayoyi. Gwamnati ta kara kudin yin...
    Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya ta kara farashin yin fasfo daga ranar day aga watan Satumbar 2025. A cewar wata sanarwa da Kakakin hukumar, ACI AS Akinlabi ya fitar ranar Alhamis, hukumar ta ce karin ya shafi iya wadanda suka nemi fasfo din a iya cikin Najeriya ne. Ana zargin miji da...
    Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ekiti ta tabbatar da mutuwar wata mata mai suna Ofone Modupe Alasin, a karamar hukumar Efon-Alaaye da ke jihar. Kakakin rundunar a jihar, SP Sunday Abutu ne ya tabbatar da kisan matar, inda ya ce an kama mijinta yayin da ake ci gaba da bincike. ’Yan sanda sun ceto yara 3...
    Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran mai kula da harkokin shari’a da na kasa da kasa ya bayyana cewa: Shirin dawo da takunkumi kan Iran za shafi mu’amalar Iran da IAEA Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran mai kula da harkokin shari’a da na kasa da kasa, Kazim Gharib-Abod yayin da ya dawo daga shawarwarin...
    Wakilin dindindin na kasar Rasha a kungiyoyin kasa da kasa a Vienna  ya sanar da cewa: An sake dawo da ayyukan IAEA a cibiyar Bushehr Wakilin dindindin na kasar Rasha a kungiyoyin kasa da kasa a Vienna, Mikhail Ulyanov, ya sanar da dawo da ayyukan hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa a...
    Jami’ar kasa da kasa a kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya ta ce: Kananan Yara masu fama da yunwa a Gaza suna mutuwa sannu a hankali Inger Ashing, shugabar kungiyar Save the Children, ta tabbatar da cewa: “Yaran Gaza da ke fama da yunwa sun kai ga mataki mai tsanani,” inda ta bayyana dalla-dalla kan mutuwarsu...
    Rahoton yahudawan sahayoniyya ya tabbatar da cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila ta kasa dakile hare-haren dakarun Yemen Jaridar haramtacciyar kasar Isra’ila ta Jerusalem Post ta bayyana a cikin wani rahoto na baya-bayan nan cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila na fama da babbar matsala ta soji da tsaro, bayan da ta kasa dakatar da hare-haren da Yemen ke...
    Rundunar ’Yan sandan Jihar Kaduna, ta ceto wasu yara guda uku da aka sace tare da kama mutum uku da ake zargi da sace su. A ranar Talata, 26 ga watan Agusta, 2025, wani mutum ya kai rahoton cewa an sace ’ya’yansa uku. An kashe mutum 3 a faɗan ƙungiyoyin asiri a Legas ’Yan bindigar...
    An kashe mutane 24 tare da raunata wasu 55 a harin da Dakarun  Kai Daukin Gaggawa suka kai kan birnin El Fasher Kungiyar likitocin kasar Sudan ta sanar a jiya Alhamis cewa: Fararen hula 24 ne suka mutu sannan wasu 55 da suka hada da mata 5 suka samu raunuka sakamakon luguden wuta da dakarun...
    An kai shi asibiti, inda aka kula da shi sannan aka sallame shi domin halartar jana’izar iyalan nasa. Jami’in hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jihar Kaduna (SEMA), Bello Garba, ya ce ba su samu rahoton faruwar lamarin a hukumance ba, amma sun shirya gudanar da bincike kan lamarin. An binne mamatan bisa tanadin addinin...
    Dukkan mambobin Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, in ban da Amurka, sun goyi bayan ayyana bullar yunwa mafi muni a yankin zirin Gaza ta hanyar rahoton kungiyar Integrated Food Security Phase Classification (IPC), wata kungiya mai samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya. Kasashe 14 da daga cikin 15 da suka amince da hakan,  sun...
    Ya ƙara da cewa jam’iyyarsu ta ADC za ta iya fito da ‘yan takara daga kowace shiyya, duk da cewa APC da PDP sun nuna cewa daga Kudu za su fito da ɗan takara a 2027. Duk da cewa wasu na ganin tasirinsa ya ragu a Jihar Ribas saboda rikicin siyasa tsakaninsa da Nyesom Wike,...
    Tawagar Sudan karkashin jagorancin babban daraktan hukumar leken asiri ta kasa (NISS) Manjo Janar Ahmed Mufadal ta isa Mogadishu babban birnin kasar Somalia a wata ziyarar aiki da ta kai kasar, inda ta gana da shugaban kasar  Hassan Sheikh Mohamud a fadar shugaban kasa dake Mogadishu. Jagoran tawagar ta Sudan Mufadal Sheikh Mohamud ya aike...
    Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayar da rahoton cewa Birtaniya, Faransa da Jamus suna shirye-shiryen mayar da takunkumin da Majalisar Dinkin Duniya ta kakabawa Iran a shekarun baya. Kasashe uku na Turai, da aka fi sani da E3, sun gana da jami’an Iran a ranar Talata a wani abin da aka bayyana a matsayin dama...
    Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya musanta rahotannin da ake na cewa sojojin kasarsa suna da hannu wajen ‘kashe-kashe’ a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo. Kagame, yayin da yake magana da jami’an soji da ‘yan sanda a wata cibiyar horaswa da ke gabashin Rwanda, ya ce, ‘yan tawayen FDLR, da mayakan gwamnatin Congo, da Azalendo, da...
    Shugaban Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), Farfesa Chris Piwuna, ya ce Gwamnatin Tarayya ba ta aiwatar da ɗaya daga cikin yarjejeniyar da ta ƙulla da ƙungiyar ba. Farfesa Piwuna, ya ce ASUU a koyaushe na zaɓar tattaunawa da jami’an gwamnati a matsayin mafita. Amma duk da cewa sun cimma matsaya kan batutuwa masu muhimmanci...
    Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja, bayan ya kammala ziyarar aiki a ƙasashen Japan da Brazil. Mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya ce jirgin shugaban ƙasa ya tashi daga filin jirgin sama na Brasília a ƙasar Brazil da ƙarfe 12:57 na rana a ranar Laraba. A cewarsa ya iso Abuja da safiyar ranar Alhamis....
    A lokacin ziyarar, ya gana da Shugaban Brazil, Luiz Inácio Lula da Silva, da sauran manyan jami’an ƙasar. Ƙasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniya guda biyar da suka shafi sufurin jiragen sama, harkokin waje, kimiyya da fasaha, da kuma noma, da wasu muhimman fannoni a ci gaban Nijeriya. Daga kanmu, magana ta ƙare....
    Wata kotu a kasar Equatorial Guinea ta daure dan Shugaban Kasar a kurkuku kan sayar da jirgin sama mallakin kasar ba bisa ka’ida ba, sannan ya zuba kudaden a aljihunsa. Alkalin kotun dai a ranar Laraba ya yanke hukuncin cewa dan Shugaban Kasar Teodoro Obiang Nguema Mbasogo, mai suna Ruslan Obiang Nsue, zai shafe shekaru...
    ’Yan bindigar da suka sace wani mutum, matarsa da ’yarsu a Jihar Katsina, na neman Naira miliyan 600 a matsayin kuɗin fansa. Wanda aka sace sun haɗa da Anas Ahmadu mai shekara 33, matarsa Halimat, da kuma ’yarsu Jidda. Ba zan tsaya takarar kowanne irin mukami ba a 2027 – El-Rufai NAJERIYA A YAU: Matakan...
    Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya ce ba zai tsaya takarar kowanne irin mukami ba a zaben 2027, inda ya ce burinsa kawai ya samar wa jiharsa da Najeriya nagartattun shugabanni. Ya bayyana hakan ne ranar Laraba a Kaduna, lokacin da ya karbi wasu matasa karkashin jagorancin Aliyu Bello da suka sauya sheka...
      Lardin Hubei shi ma ya bi sawu, inda ya bullo da nasa shirye-shiryen na raba takardun tallafin tare da mai da hankali musamman a kan bangaren da ya shafi cin abinci. Babban makasudin hakan shi ne a karfafa mutane su rika fita zuwa gidajen cin abinci. Wannan ya kara farfado da salon cin abinci...
      Ya kuma jaddada cewa, ya kamata kasar Sin ta himmatu wajen shigo da ayyukan hidimomi masu matukar inganci, da yin amfani da ingantaccen tsarin bude kofa ga waje don inganta masana’antun gudanar da hidimomi na cikin gida, da hanzarta bude kofar hukumomi a fannin hada-hadar gudanar da hidimomi.   Li ya ce, za a...
    Musiba da auka wa wani gida a Zariya da ke Jihar Kaduna, bayan da katangar wani kango da ke maƙwabtaka da su ta faɗa wa mazauna gidan suna tsaka da barci. Wakilinmu ya ruwaito cewa, ruftawar ginin wadda ta auku a safiyar wannan Larabar ta yi ajalin matar gidan, Habiba Nuhu da ’ya’yanta biyu, Hauwa’u...
    Wani jami’in ’yan sandan kwantar da tarzoma (MOPOL) mai muƙamin Insfekta ya harbe wani soja har lahira a garin Futuk,  da ke Ƙaramar Hukumar Alkaleri ta Jihar Bauchi. Aminiya ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne bayan wata taƙaddama da ta taso kan wata mota mai ɗauke da ma’adinai da ake zargin ta wani kamfanin...
    A wata ziyarar da wata tawagar yan jarida daga Iran suka kai birnin Mosco, kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjeniyoyin habaka dangantaka na sardarwa tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa hukumar tashoshin talabijin da Radiyo na kasar Iran da kuma na bangaren Rasha sun karan zurfafa dangantaka...
    A wata ziyarar da wata tawagar yan jarida daga Iran suka kai birnin Mosco, kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjeniyoyin habaka dangantaka na sardarwa tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa hukumar tashoshin talabijin da Radiyo na kasar Iran da kuma na bangaren Rasha sun karan zurfafa dangantaka...
    Masu zanga zanga za wasu yankunan kudancin kasar Lebanon sun tilastawa jakada na musamman na gwamnatin Amurka a kasar Siriya da Lebanon Tom Barrack ya fasa ziyarar da yake son kaiwa wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon. Shafin yanar gizo na labarai Arab News ya bayyana cewa mutane a garin Sur sun yi gangami a...
    Masu zanga zanga za wasu yankunan kudancin kasar Lebanon sun tilastawa jakada na musamman na gwamnatin Amurka a kasar Siriya da Lebanon Tom Barrack ya fasa ziyarar da yake son kaiwa wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon. Shafin yanar gizo na labarai Arab News ya bayyana cewa mutane a garin Sur sun yi gangami a...
    A wata ziyarar da wata tawagar yan jarida daga Iran suka kai birnin Mosco, kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjeniyoyin habaka dangantaka na sardarwa tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa hukumar tashoshin talabijin da Radiyo na kasar Iran da kuma na bangaren Rasha sun karan zurfafa dangantaka...
    Dakarun kare juyin juya halin musulunci rashen rundunar Qudus tare da hadin kai da hukumar leken asiri na JMI da kuma yansandan kasa FRAJA sun sami nasar aiki tare a garuruwan Iranshahr, Khash, da kuma Saravan na yankin sistan baluchestan, inda suka halaka yan ta’adda har 13 sannan suka kama wasu da ransu suna kuma...
      Bikin CIFTIS na bana, zai kunshi nune-nune daga kasashe, da hukumomin kasa da kasa sama da 70. Kuma kusan kamfanoni 2,000 ne suka shirya shiga bikin a zahiri. (Safiyah Ma) Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga...
    Masu zanga zanga za wasu yankunan kudancin kasar Lebanon sun tilastawa jakada na musamman na gwamnatin Amurka a kasar Siriya da Lebanon Tom Barrack ya fasa ziyarar da yake son kaiwa wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon. Shafin yanar gizo na labarai Arab News ya bayyana cewa mutane a garin Sur sun yi gangami a...