Amurka Tana Sake Yin Bitar Alakar Da Ke Tsakaninta Da Tanzania
Published: 5th, December 2025 GMT
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da cewa tana sake duba dangantakarta da Tanzania a daidai lokacin da ake samun abin da Amurka ta kira damuwa game da ‘yancin addini, ‘yancin fadin albarkacin baki, cikas ga ayyukan zuba hannayen jarin Amurka, da kuma cin zarafin fararen hula.
Amurka ta bayar da gargadin tsaro ga Amurkawa a kasar da ke Gabashin Afirka bayan babban zaben watan Oktoba, wanda zanga-zangar ta mamaye shi.
Kungiyoyin kare hakkin dan adam, jam’iyyun adawa, da Majalisar Dinkin Duniya sun bayar da rahoton cewa an samu matsaloli bayan zaben, duk da cewa dai gwamnatin kasar ta musanta alkaluma na asarorin da aka samu, tana mai kiransu da alkalumman karin gishiri.
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta ce kasar na gudanar da cikakkiyar bita bayan matakan da gwamnatin Tanzania ta dauka kwanan nan sun haifar da damuwa sosai game da dangantakar kasashen biyu da kuma amincin dake tsakaninsu a matsayin abokan tarayya.
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta fada a cikin wata sanarwa a ranar Alhamis cewa “ci gaba da danne ‘yancin addini da ‘yancin fadin albarkacin baki, ci gaba da kawo cikas ga zuba jarin Amurka, da kuma tashin hankali mai ban tsoro da ya fara tun kafin zaben ranar 29 ga Oktoba a Tanzania ya haifar da yanayin da yasa dole ne Amurka ta sake duba dangantakarsu.” A cewar bayanin ma’aikatar harkokin wajen Amurka.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Fadlallah Na Hizbullah Ya Yi Kiran Hadin Kai A Tsakanin Musulmi Da Larabawa Domin Fuskantar Kalubale December 4, 2025 Jiragen Haramtacciyar Kasar Isra’ila Sun Kai Hare-hare A Kudancin Lebanon December 4, 2025 An Kira Yi Gwamnatin Canada Da Ta Kama Olmert Da Livini Na “Isra’ila December 4, 2025 An Kashe Shugaban ‘Yan Dabar Gaza “Abu Shabab” Da Isra’ila Ke Goyon Baya December 4, 2025 Iran : Jagora Ya Bayyana Ra’ayin Musulunci Kan Hakkokin Mata December 4, 2025 Taron IMO : Tehran Ta Yi Watsi Da Zarge-zargen Isra’ila Marasa Tushe December 4, 2025 MDD ta nemi a kawo karshen mamayar Isra’ila a Falasdinu da kuma Tuddan Golan December 4, 2025 Rundunar Ruwa ta IRGC na Gudanar Da Atisayen Soja a Tekun Fasha December 4, 2025 Dan wasan Taekwando Na kasar Iran Ya Samua Lambar Yabo Ta Zinariya December 4, 2025 Hamas Za ta Mikawa Isra’ila Samfurin Da Aka Samu A Karkashin Burabutsai A Gaza December 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
An Ga Sojojin Ruwa Na Amurka A Kasar Puerto Rico A Shirinta Na Mamayar Venezuela
An ga jiragen ruwan yaki da kuma jiragen sana na yaki na Amurka Ponce, da kuma Puerto rico a jiya talata, wanda yake kara tabbatar da Shirin Amurka na mamayar tada rikici a yankin Caribian musamman kuma a kasar Venezuela.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar iran ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Trump tana kara yawan sojojinta a kudancin Amurka musamman kusa da kasar Venezuela da nufin kifar da gwamnatin Shugaba Nicolas Madoro. Labarin ya kara da cewa a halin yanzu kasashen yankin kudancin Amurka da dama suna tunan makamarsu idan har shugaban Trump ya sami nasarar aiwatar da shirinsa na kwace iko da kasar Venezuela. Saboda ba’a san inda zai dosa bayan kasar Venezuela ba. Gwamnatin kasar Venezuela dai ta bayyana samuwar sojojin Amurka a ruwayen kasashen da suke kusa da ita a matsayin tsokana, kuma ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kamfanonin jiragen Sama Na Kasashen Yamma Na Neman Izinin Amurka Don Komawa Iran December 3, 2025 Kungiyar Guinness Ta Rigistan Ayyukan Bajinta Ta Duniya Ta Dakatar Da Karban Daga HKI December 3, 2025 An tsare tsohuwar shugabar kula da manufofin ketare ta EU Mogherini bisa badakalar cin hanci December 3, 2025 Nijar ta maka kamfanin hakar uranium na Faransa Orano kotu December 3, 2025 Amurka ta soke bada mafaka ga ‘yan kasashen Afirka 10 December 3, 2025 Masar Ta Sanar Da Tattaunawa Da Amurka Don Shirya Sake Gina Gaza December 3, 2025 Isra’ila Ta Hana Motocin Agaji 6000 Shiga Gaza Duk Da Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta December 3, 2025 Kasar Qatar Ta Gargadi Isra’ila Game Da ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza December 3, 2025 Sharhi: HKI tana fama da karancin sojoji a dukkan rassan sojojin kasar December 2, 2025 Shugaba Pizishkiyan: Goyon Bayan Al’ummar Iran Ga Tsarin Musulunci Ne Ya Hana Abokan Gaba Cimma Manufa December 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci