Araqchi: Iran Ba Za Ta Amince Da Sauyi A Kan Iyakokin Yankin Siyasa Ba
Published: 19th, August 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa; Iran ba za ta amince da duk wani sauyi a kan iyakokin yankin siyasa ba
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce gabanin ziyarar shugaba Masoud Pezeshkian zuwa kasar Armeniya cewa tabbatar da yanayin siyasar yankin bai canza ba, shi ne batun tuntubar da shugaba Pezeshkian ke gudanarwa a birnin Yerevan fadar mulkin Armeniya.
A cikin wata sanarwa ta musamman ga kamfanin dillancin labaran IRNA dangane da yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Jamhuriyar Azarbaijan da Armeniya, karkashin jagorancin shugaban Amurka Donald Trump, da jajayen layukan da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta gindaya, ministan harkokin wajen kasar Iran ya ce: A gobe, shugaba Pezeshkiyon zai ziyarci birnin Yerevan, inda zai zauna na tsawon kwanaki biyu, sannan ya wuce zuwa Belarus, dangantakar Iran da Armenia tsohuwa ce kuma mai karfi, ba wai kawai ta dogara ne kan makwabtaka ba, har ma da kawancen Armeniya tare da hadin gwiwar Iran. alakar al’adu da tarihi, baya ga moriyar tattalin arziki da siyasa da ta sa dangantakarsu ta bunkasa sosai a ‘yan shekarun nan.”
Ya kara da cewa a halin yanzu kamfanoni da dama na Iran suna gudanar da manyan ayyuka a kasar Armeniya, kuma ana ci gaba da gudanar da wasu ayyuka. Ana kuma koyar da harshen Farisa sosai a wurin, sakamakon dokar da gwamnatin Armeniya ta kafa na buƙatar ɗalibai su koyi yaren wata ƙasa da ke makwabtaka da su a matsayin yare na biyu.
Abin sha’awa, fiye da ɗalibai 3,000 a Armeniya suna nazarin yaren Farisa, adadin da ba a taɓa ganin irinsa ba a kowace ƙasa maƙwabciya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Da Armenia sun kudiri aniyar kara bunkasa alakokinsu a dukkanin fagage August 19, 2025 Hamas da sauran bangarorin Falastinawa sun amince da shawarar tsagaita wuta August 19, 2025 DR Congo da mayakan M23 sun kasa cimma matsaya a yarjejeniyar Doha August 19, 2025 Burkina Faso: Ba mu da bukatar Kodineta ta MDD a kasarmu August 19, 2025 Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Ce: Gwamnatin Mamayar Isra’ila Barazana ce Ga Tsaron Yanki August 18, 2025 Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Ya Jadadda Cewa; Suna Sanya Ido Kan ‘Yan Sahayoniyya Da Magoya Bayansu August 18, 2025 Mai Ba Da Shawara Ga Kwamandan Sojojin Iran Ya Ce; Akwai Yiwuwar Sake Yaki, Don Haka Suna Cikin Shiri August 18, 2025 Shugaban Amurka Ya Ce: Yaki Tsakanin Iran Da Isra’ila Bai Kare Ba August 18, 2025 Trump Yace Zelensky Zai Kawo Karshen Yaki Da Rasha Tare Da Barin Batun NATO Da Crimea August 18, 2025 MSF Ta Ce Yawan Mutanen Da Suke Mutuwa A Gaza Sun Ninka Har Sau Uku Bayan Fara Aikin GHF August 18, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya
Babban dakaktan hukumar kula da makamashin nukiliya ta Duniya ya tabbatar da cewa Iran ba ta kera makaman nukiliya ba, yana mai jaddada cewa tana ci gaba da kasancewa cikin yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya (NPT).
Rafael Grossi, ya shaida wa manema labarai a hedikwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke New York cewa “Zan iya cewa babu wani shirin makamin nukiliya domin mun dade muna duba shi.
Wannan ya zo ne yayin da Iran ta yi gargadin cewa aiwatar da abin da ake kira “snapback” da sake sanya takunkumin Majalisar Dinkin Duniya da kasashen Turai uku za su soke yarjejeniyar da ta yi da IAEA kan sake fara hadin gwiwa da aka sanya wa hannu a birnin Alkahira a ranar 9 ga Satumba.
Wannan ya zo ne bayan da Majalisar Dokokin Iran ta amince da doka da ta bukaci gwamnati ta dakatar da duk wani hadin gwiwa da IAEA bayan harin Isra’ila da Amurka a watan Yuni.
A bisa dokar Majalisar Dokoki, ba za a ba wa masu sa ido na IAEA izinin shiga Iran ba sai an tabbatar da tsaron cibiyoyin nukiliya na kasar da na ayyukan nukiliya na zaman lafiya, wanda hakan zai kasance ƙarƙashin amincewar Majalisar Koli ta Tsaron Ƙasa ta Iran.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amurka : zamu dauki matakin soja idan Najeriya ta gaza kawo karshen kashe Kiristoci November 2, 2025 Hamas ta musanta zargin Amurka na cewa tana sace kayan agaji a Gaza November 2, 2025 Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran November 2, 2025 Sojojin Amurka Na Kara Fuskantar Venezuwela Adaidai Lokacin da Trump Ke Musanta Batun Kai Hari November 2, 2025 Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon November 2, 2025 Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya November 2, 2025 Shugaban AmurkaTrump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya November 2, 2025 Kamaru: Jagroan ‘Yan Hamayya Ya Yi Kira Da A Tsayar Da Harkoki A Fadin kasar November 1, 2025 MDD Tana Sa Ido Akan Kashe-kashen Da Ake Yi A Zaben Kasar Tanzania November 1, 2025 Gaza: Daga Tsagaita Wuta Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 200 Ne Su Ka Yi Shahada November 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci