Ilimin Fasahar Zamani Dama Ce Ta Samun Kyakkyawar Makoma A Afrika
Published: 13th, August 2025 GMT
A matsayinta na mai jagorantar zamanantar da duniya, Sin tana gabatar da ilimin da ya danganci fasahar zamani ga kasashen Afrika domin su tsaya da kafarsu tare da samun kyakkyawar makoma. Wannan zai samarwa matasa dama mara iyaka ta fadada ilimi da fahimta da samun aikin yi da zai kai su ga yin kirkire kirkiren da za su tallafawa al’ummar da cike gibin dake akwai tsakanin masu ilimi da marasa shi.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Amurka da China sun dakatar da harajin da suka ƙaƙaba wa juna
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ya rattaba hannu kan wata yarjejeniyar da za ta tsawaita dakatar da harajin da ya ƙaƙaba wa ƙasar China na tsawon kwanaki 90.
Trump ya sanar da hakan ne cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta na Truth Social, sa’o’i kaɗan kafin wa’adin farko da ya tsara ya ƙare.
Harin ’yan fashi: An rufe Federal Poly Bauchi Bauchi Mastering diverse trading strategies for market successA ɗaya hannun, ma’aikatar kasuwanci ta ƙasar China ta kuma tabbatar da cewa ita ma ta dakatar da ƙarin haraji kan kayayyakin Amurka daga yanzu zuwa tsawon kwanaki 90, a matsayin martani.
Kamfanin Dillancin Labarai na Reuters ya ruwaito cewa tun a watan Mayun da ya gabata, Washington da Beijing sun yi sa-in-sa dangane da harajin da ya kai kashi 145% kan kayayyakin China, da kuma kashi 125% kan kayayyakin Amurka.
Daga bisani, ɓangarorin biyu sun cimma matsaya wacce ta rage harajin da Amurka ta ƙaƙaba wa China zuwa kashi 30%, yayin da na kayayyakin Amurka a China ya ragu zuwa kashi 10%.