Xi Jinping Ya Halarci Bikin Bude Taro Na 4 Na Ministocin Dandalin CCF
Published: 13th, May 2025 GMT
Na hudu, zaman lafiya, Sin na fatan tabbatar da shawarar tsaro ta duniya tare da bangaren Latin Amurka, kuma za ta samar musu horo a bangaren aiwatar doka da shari’a bisa bukatunsu.
Na karshe, muradun jama’a, inda karkashin haka Sin za ta samarwa dalibai 3500 na mambobin kawancen kasashen Latin Amurka wato CELAC tallafin kudin karatu cikin shekaru 3 masu zuwa.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
An Yi Aka Yi Bikin Haihuwar Tauraro Na 8 Daga Taurari 12 Wasiyyan Manzon Allah (s)
Miliyoyin mutane, mafi yawansu mabiya mazhabar iyalan gidan manzon All..(s) sun taru a hubbaren limami na 8 daga limamai masu tsarki wasiyan manzon All..(s)..12.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa, miliyoyin mutanen kasar Iran da kuma wasu bakin da suka zo daga kasashen waje sun yi cincirindo a hubbaren Imam Aliyu dan Musa Al-rida(a) limamai na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon Alll..(s) da ke birnin Mashad na arewa maso gabacin kasar Iran don tunawa da ranar haihuwarsa.
An kawata hubbaren na sa da fulawowi wasu na lantarki sannan malamai suna bayyana matsayinsa a wajen raya addinin kakakinsa manzon All..(s), musamman a lokacinda sarki Mamun daga cikin sarakunan Abbasiyawa ya tilasta masa kaura daga madina zuwa Maru cibiyar mulkinsa. Da kuma yadda ya bayyana dimbin ilmin da All..ya basu sannan ya bayyana addinin musulunci na gaskiya wanda manzon All..(s) ya zo da shi.