Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Dan Asalin Tudun Loess

A watan Janairu na shekarar 1969, Xi Jinping, wanda bai kai shekaru 16 da haihuwa ba a lokacin, ya zo kauyen Liangjiahe da ke arewacin lardin Shaanxi daga birnin Beijing. Ya ce, “Duk inda na je, zan kasance dan asalin tudun Loess.” Shekaru da yawa bayan haka, ya bayyana a cikin wata kasida cewa, “A matsayina na ma’aikacin gwamnati, yankin arewacin Shaanxi shi ne asalina, saboda wurin ne ya dasa mani imanina wanda ba zai canza ba wato yin abubuwa masu alfanu ga mutane a aikace!” (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Kama Mutane 26 Da Zargin Garkuwa Da Mutane A Kogi
  • Sin Ta Cimma Sabuwar Nasarar Bincike Duniyar Wata
  • Buni ya bai wa manoma 1,000 tallafin aikin gona
  • Matatar Mai ta Haifa Ta Dakatar Da Ayyukanta Bayan Harin Iran
  • Sarki ya yi barazanar hana yin Musulunci a garinsa bayan dodanni sun kai wa Musulmi hari
  • Sojoji Sun Damƙe Ɗan Fashi, Sun Kwato Makamai A Kaduna Da Filato
  • Sin Ta Yi Kira Ga Iran Da Isra’ila Su Dauki Matakan Dakile Ruruwar Wutar Rikicinsu Nan Da Nan
  • PLA Reshen Kudancin Kasar Ta Yi Sintiri Na Hadin Gwiwa A Tekun Kudancin Sin
  • An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Karo Na 27 Na Shanghai
  • Dan Asalin Tudun Loess