Makami Mai Linzamin Sojojin Yemen Ya Zame Mafarki Mai Firgitarwa Ga ‘Yan Sahayoniyya
Published: 26th, August 2025 GMT
Makami mai linzami na Yemen na fission ballistic shi ne babban mafarkin da ke firgita ‘yan sahayoniyya
Jaridar Isra’ila, The Jerusalem Post, ta yi bayanin cewa: Harba makamai masu linzami na gungu fission ballistic daga Yemen yana kara yawan barazanar tsaro, tare da dagula Shirin kakkabo shi, kuma yana janyo wahalar murmurewa daga barnarsa.
Jaridar ta ce amfani da makamai masu linzami na gungu fission ballistic da ‘yan Yemen suka yi a kan abokan gabar Isra’ila na wakiltar wani gagarumin ci gaba mai kunshe da damuwa, tare da lura da cewa wadannan makamai masu linzami suna mayar da tsarin kariya na makamai masu linzami na gargajiya irin su Arrow ko Sling na David marasa amfani saboda ba su da kayan aikin tunkararsa da za su iya dakile bama-bamai da makamin ke watsawa.
Jaridar ta yi nuni da cewa, gazawar tsaron sararin samaniyar Isra’ila wajen hana katsen makami mai linzamin na Yemen ya haifar da tambayoyi masu mahimmanci game da gazawar tsarin tsaron sararin samaniya mai nau’i-nau’i.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Kasar Faransa Ya Ce: Kakaba Yunwa Laifi Ne Da Ya Wajaba Dakatar Da Ita Cikin Hanzari August 26, 2025 Iran da Turai za su gudanar da wani zagaye na tattaunawar nukiliya a Geneva August 26, 2025 Gaza: Isra’ila Ta Kashe Fararen Hula 90 Ciki Har Da ‘Yan Jarida 6 August 26, 2025 Sheikh Qassem: Hizbullah ba za taba mika makamanta ba August 26, 2025 Ministocin harkokin Masar da Tunisia sun tattauna batutuwan Gaza, Libya, da Sudan August 26, 2025 Sudan: Mutane sama da rabin miliyan sun koma Khartoum duk da matsalar yaki August 26, 2025 Iran Ta godewa Rasha Dangane Goyon bayanta Kan Hakkinta Na Tace Yuranium August 25, 2025 Iran da saudiya Sun Bukaci Hadin Kan Musumi Don Kawo Karshen Yaki A Gaza August 25, 2025 Iran Ta Yi Kira Ga Kasashen Musulmi Su Yanke Hulda Da HKI A Taron OIC A Jedda August 25, 2025 Iran Da Kasahen E3 Zasu Tattauna Batun Shirin Nukliyar Kasar A Sitziland A Gobe Talata August 25, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
Bayan duguwar tattaunawa a birnin Istanbul na kasar turkiya kasashen pakisatan da Afghanistan sun amince da batun tsawaita dakatar da bude wuta a tsakanin iyakokin kasashen, bayan da kasashen turkiya da Qatar suka shiga tsakanin domin samun daidaito.
Gwabzawa a iyakokin kasashen biyu dake mukwabtaka a yan makwannin nan yana barazana sosai ga zaman lafiyar yankin, sai dai wannan yarjejeniyar za ta hana yaduwar fadan da kuma kara samun hadin guiwa kan tsaron iyakokin.
Zabiullah mujahid kakakin kungiyar Taliban ya tabbatar da kulla yarjejeniyar, kuma yace Kabul tana son samun kyakkyawar dangantaa da dukkan kasashen dake makwabtaka da ita, musamman kasar Pakistan bisa mutunta juna da kuma rashin tsoma baki a harkokin cikin gidan kasashen.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi October 31, 2025 Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya October 30, 2025 Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci