Leadership News Hausa:
2025-09-17@23:08:32 GMT

Sharhi Kan Dabarun Kiwon Bijimin Sa

Published: 5th, April 2025 GMT

Sharhi Kan Dabarun Kiwon Bijimin Sa

daukar Ciki: Wannan na nuna yadda wanda za a lura da ‘ya’yan da aka haifa.

3- A Ina Ya Fi Dacewa A Sayi Sa?

Za a iya sayen Bijimin Sa, a wurare daban-daban da ake bukata, amma ana so kafin a saya, a yi taka-tsan-tsan. Ana kuma so a tunbubi kwararru a fannin ko kuma masu kiwo, domin sayen ingantacce.

4 Shin Za A Iya Fuskantar Matsala Wajen Sayen Sa?

Matsala za ta iya afkuwa wajen sayen Bijimin Sa, musamman idan mai sayen ya zabi ya saya bayan ya san bai da wata masaniya dangane da tarihin Bijimin San, misali, yanayin lafiyarsa da sauransu.

Ka da wanda zai sayi Bijimin Sa, ya yi kuskuren saye kai tsaye; domin kuwa, abu ne da ya shafi mai sayen wajen zuba jarinsa.

Saboda haka, ana so wanda zai sayi Bijimin Sa, ya tabbatar ya saya a wurin wanda ya aminta da yadda ya kiwata shi yadda ya kamata.

5- Tsawon Wane Lokaci San Yake Kaiwa Yana Rayuwa?

Amfanin Bijimin Sa, ya sha banban da yadda dabba take, wani Bijimin San, za a kiwata shi har tsawon shekaru masu yawa, inda wani San kuma ba ya shafe shekaru masu yawa.

6- Zan Iya Sayen Bijimin Sa Wanda Aka Haifa Ko Wanda Aka Yi Wa Baye?

Sayen Bijimin Sa, zai iya baka sha’awa; musamman don kara yawan garken dabbobin da kake da su, amma ana bukatar a dauki lokaci kafin a saya.

Ana so, wanda zai saya ya tabbatar ya san wanne tsawon shekaru zai dauka, wajen lura da girman da zai yi, domin yin hakan, zai taimaka masa matuka.

7- Me Ya Kamata A Lura Da Shi A Jikin Sabon Sa?

Kada a yi garaje wajen yanke shawarar sayen sabon Bijimin Sa, ana so ya kasance an san irin alamun da ake bukata a jikin sabon Bijimin San da ake bukata kafin a saya, a kuma gudanar da bincike kan wanda ake so a saya.

8- Shin Akwai Matsalar Da Za Iya Fuskanta Wajen Sayen Sa?

Matsala za ta iya afkuwa wajen sayen Bijimin Sa, musamman idan mai sayen San ya zabi ya saya bayan ya san ba shi da wata masaniya dangane da tarihin Bijimin San, misali, yanayin lafiyarsa da sauransu.

Ka da wanda zai sayi Bijimin Sa, ya yi kuskuren saye kai tsaye; domin kuwa, abu ne da ya shafi mai sayen wajen zuba jarinsa da duniyarsa.

Saboda haka, ana so wanda zai sayi Bijimin Sa, ya tabbatar ya saya a wurin wanda ya aminta da yadda ya kiwata shi yadda ya kamata.

9- Tsawon Wane Lokaci San Yake Kai Wa Yana Rayuwa?

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: wanda zai sayi Bijimin Sa sayen Bijimin Sa Sayen Bijimin Sa wajen sayen

এছাড়াও পড়ুন:

DAGA LARABA: Dalilan Tashin Farashin Doya A Wasu Kasuwannin Najeriya

A daidaikun kasuwannin Abuja da wasu manyan birane na ƙasar nan, an bayyana yadda farashin doya ke ƙara hawa fiye da yadda ake tsammani.

 

Wannan na faruwa ne duk da cewa yanzu sabuwar doya ta fara shigowa kasuwa, bisa al’ada, a duk shekara fitowar sabuwar doya kan karya farashin wanda yake kasuwa. Sai dai a bana, wasu daililai na sa farashin doya kara hawa.

NAJERIYA A YAU: Matsayin Doka Kan Hawa Mumbari Ba Tare Da Izinin Gwamnati Ba DAGA LARABA: Dalilan Da Suka Sa Nayi Yunkurin Kashe Kaina Har Sau Uku

wannan shine batun da shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi duba akai.

Domin sauke shirin, latsa nan

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • UNICEF Ya Ba Da Tallafin Kayayyakin Aiki Ga Cibiyoyin Lafiya A Kirikasamma
  • Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye
  • An tattauna yadda za a inganta walwalar malamai a Gombe
  • ‘Yansanda Sun Kama ‘Yan Ƙungiyar Asiri Da Ɓarayin Kifi A Jihar Neja
  • DAGA LARABA: Dalilan Tashin Farashin Doya A Wasu Kasuwannin Najeriya
  • Iran Ta Gabatar Da Sabbin Kayayyaki Guda 5 A Wajen Taron Kolin kere-kere .
  • Pezeshkian: Saudiyya Na Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Hadin Kan Kasashen Musulmi
  • Sin Ta Gano Wani Dutse Mai Sassaka Na Daular Qin A Kan Tsaunin Qinghai-Tibet
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha
  • NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Barnar Ambaliyar Ruwa