An Kashe Mutum Guda A Harin Isra’ila (HKI) A yankin Duddan Golan Na Siriya
Published: 26th, August 2025 GMT
Akalla mutum daya ne ya rasa ransa a yankin Qunaitra na kasar Siriya a lokacinda HKI suka kai hare-hare a yankin da jirgin yaki wanda ake sarrafashi daga nesa wato Drons.
Kamfanin dillancin labaran SANA na gwamnatin kasar Siriya ya bayyana cewa majiyar yankin wanda yake kudu maso yammacin duddan Golan wadanda HKI ta mamaye, ya bayyana cewa tun bayan kifar da shugaba Asad a shekarar da ta gabata, sojojin HKI sun kai hare-hare kan dukkan rumbun ajiyar makamai na sojojin Bashhar Al-asad, kuma su kan kai hare-hare da dare a kan yankun dukkan Golan na kasar siriya wanda yaejeniyar 1974 ya bayyana a matsayin yankin babu makamai.
Yan ta’adda na kungiyar tahrirusham masu iko da kasar sun fafata da mabiya mazhabar Duruss a yankin Suwaida na kasar da sunan wai sun yi tawaye, alhali yan ta’addan masu kafirta musulmi basu yarda cewa su musulmi ne ba.
Sana ya kara da cewa mutanen yankin wadanda basa son a bayyana sunayensu sun bayyana masa cewa, sojojin yahudawa sun kai hari a kan wani gida a kauyen Turnejeh da ke arewacin Qunaitra a dareh jiya Talata sun kashe wani matashi a gidan.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jagora: Yahudawan Sahayoniyya Sune Mafi Kyamar Al’umma A Duniya Saboda Muggan Halayensu August 26, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Tarihi Ba Zai Yafe Jinkirin Yin Allah Wadai Da Bala’in Gaza Ba August 26, 2025 Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Tun Bayan Barkewar Yaki Da Iran Babu Wata Hulda Tsakaninta Da Amurka August 26, 2025 Makami Mai Linzamin Sojojin Yemen Ya Zame Mafarki Mai Firgitarwa Ga ‘Yan Sahayoniyya August 26, 2025 Shugaban Kasar Faransa Ya Ce: Kakaba Yunwa Laifi Ne Da Ya Wajaba Dakatar Da Ita Cikin Hanzari August 26, 2025 Iran da Turai za su gudanar da wani zagaye na tattaunawar nukiliya a Geneva August 26, 2025 Gaza: Isra’ila Ta Kashe Fararen Hula 90 Ciki Har Da ‘Yan Jarida 6 August 26, 2025 Sheikh Qassem: Hizbullah ba za taba mika makamanta ba August 26, 2025 Ministocin harkokin Masar da Tunisia sun tattauna batutuwan Gaza, Libya, da Sudan August 26, 2025 Sudan: Mutane sama da rabin miliyan sun koma Khartoum duk da matsalar yaki August 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kai hare hare
এছাড়াও পড়ুন:
Amurka : zamu dauki matakin soja idan Najeriya ta gaza kawo karshen kashe Kiristoci
Sakataren Ma’aikatar Yaki na Amurka, Pete Hegseth, ya ce ma’aikatarsa na shirin daukar matakin soja idan gwamnatin Najeriya ta gaza kawo karshen “kashe-kashen Kiristoci marasa laifi” a kasar.
Hegseth, yana mayar da martani ga wani sako da Shugaban Amurka Donald Trump ya wallafa a Truth Social, inda ya zargi gwamnatin Najeriya da yin shiru kan hare-haren da ake kai wa Kiristoci.
Gwamnatin Najeriya ta mayar da martani kan jawabin da shugaban Amurka Donald Trump ya yi inda yake zargin kashe kiristoci a Najeriyar.
A martanin da ta mayar, ma’aikatar harkokin wajen Najeriya, ta ce lamarin ba haka ba ne.
Sanarwar da kakakin ma’aikatar Kimiebi Imomotimi Ebienfa ya sanya wa hannu, ta ce, “duk da cewa Najeriya na godiya da kulawar da kasashen duniya ke ba ta musamman kan batun hakkin dan’adam da hakkin addini, wannan batun na zargin kashe kiristoci a kasar ba haka ba ne.
Duk yan Najeriya suna da yancin gudanar da addininsu yadda ya kamata, kuma suna gudanar da ibadarsu ba tare da tsangwama ba.” Inji sanarwar.
Shi dai shugaban Amurka Donald Trump Ya ce kiristanci na fuskantar babbar barazana a Najeriya,”, inda ya kara da cewa ana kashe dubban Kiristoci, kuma masu tsaurin kishin Islama ne ke aikata wannan kisan gillar.
“Saboda haka ya ayyana Najeriya kasar da ake da damuwa a kanta.”
Bugu da ƙari, Trump ya ce ya bai wa ‘yan majalisar wakilai Riley Moore da Tom Cole umarnin fara bincike kan hakan kuma su kai masa rahoton sakamakonsa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas ta musanta zargin Amurka na cewa tana sace kayan agaji a Gaza November 2, 2025 Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran November 2, 2025 Sojojin Amurka Na Kara Fuskantar Venezuwela Adaidai Lokacin da Trump Ke Musanta Batun Kai Hari November 2, 2025 Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon November 2, 2025 Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya November 2, 2025 Shugaban AmurkaTrump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya November 2, 2025 Kamaru: Jagroan ‘Yan Hamayya Ya Yi Kira Da A Tsayar Da Harkoki A Fadin kasar November 1, 2025 MDD Tana Sa Ido Akan Kashe-kashen Da Ake Yi A Zaben Kasar Tanzania November 1, 2025 Gaza: Daga Tsagaita Wuta Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 200 Ne Su Ka Yi Shahada November 1, 2025 Shugaban Najeriya Ya Mayar Da Martani Ga Takwaransa Na Amurka Akan Rikicin Addini November 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci