Hamas da sauran bangarorin Falastinawa sun amince da shawarar tsagaita wuta
Published: 19th, August 2025 GMT
Kungiyar Hamas da sauran bangarorin Falesdinu na gwagwarmaya sun amince da kudurin tsagaita bude wuta da masu shiga tsakani na Masar da Qatar suka gabatar, kamar yadda wani babban jami’in Falasdinu ya shaidawa Al Mayadeen.
Bayan haka, Hamas a cikin wata sanarwa ta tabbatar da cewa ta amince da kudurin tsagaita bude wuta a zirin Gaza, wanda Masar da Qatar suka mika a jiya.
Sanarwar ta kara da cewa, kungiyar Hamas da bangaren Falasdinu sun sanar da masu shiga tsakani kan amincewa da shawarar da Masar da Qatar suka mika a jiya.
Babban jami’in ya shaidawa Al Mayadeen cewa, a karkashin shawarar sojojin Isra’ila za su janye kilomita daya daga yankunan arewaci da gabashin Gaza, sanan kuma garuruwan al-Shujaiyya da Beit Lahia da ke arewacin Gaza za su kasancea cikin yankunan da za su janye.
Majiyar ta kuma bayyana cewa, yarjejeniyar za ta tabbatar da sakin fursunonin Isra’ila 10 da ake tsare da su a madadin hakan za a saki fursunonin Falasdinawan 140 da asuke tsare a cikin kurkukun sra’ila wadanda aka yanke musu hukuncin rai da rai.
Haka kuma, yarjejeniyar ta tanadi cewa za a mika gawarwakin Falasdinawa 10, yayin da kuma ta ba da umarnin sakin dukkan mata da kananan yara da ake tsare da su ba tare da wani sharadi ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Da Armenia sun kudiri aniyar kara bunkasa alakokinsu a dukkanin fagage August 19, 2025 DR Congo da mayakan M23 sun kasa cimma matsaya a yarjejeniyar Doha August 19, 2025 Burkina Faso: Ba mu da bukatar Kodineta ta MDD a kasarmu August 19, 2025 Araqchi: Iran Ba Za Ta Amince Da Sauyi A Kan Iyakokin Yankin Siyasa Ba August 18, 2025 Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Ce: Gwamnatin Mamayar Isra’ila Barazana ce Ga Tsaron Yanki August 18, 2025 Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Ya Jadadda Cewa; Suna Sanya Ido Kan ‘Yan Sahayoniyya Da Magoya Bayansu August 18, 2025 Mai Ba Da Shawara Ga Kwamandan Sojojin Iran Ya Ce; Akwai Yiwuwar Sake Yaki, Don Haka Suna Cikin Shiri August 18, 2025 Shugaban Amurka Ya Ce: Yaki Tsakanin Iran Da Isra’ila Bai Kare Ba August 18, 2025 Trump Yace Zelensky Zai Kawo Karshen Yaki Da Rasha Tare Da Barin Batun NATO Da Crimea August 18, 2025 MSF Ta Ce Yawan Mutanen Da Suke Mutuwa A Gaza Sun Ninka Har Sau Uku Bayan Fara Aikin GHF August 18, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi
Rahotanni sun bayyana cewa majalisar dinkin duniya ta yi gargadin game da barazanar hadarin gwajin makamanin nunkiliya bayan da shugaban Amurka Trump ya bada umarnin a fara gwajin makaman nukiliya, Tace wannan matakin barazana ne ga tsaro da zaman lafiyar duniya.
Farhan Haq mataimakin kakakin majalisar dinkin duniya ya shaidawa manema labarai a birnin New York cewa sakataren janar din majalisar Antunio Guteress ya jaddada cewa hatsarin da makamin nukiliyar yake da she a halin yanzu yana ishara game da muhimmancin rashin daukar mataki akanshi don kaucewa babbar matsalar da zai haifar
Har ila yau Guterres ya gaya wa duniya irin bala’in da gwajin da makamin nukiliyar ya jawo wanda aka yi na nukiliya 2000 a shekaru 80 da suka wuce, yace bai kamata a bari a sake irin wannan gwajin ba ta ko wane hali,
Kokarin da ake yi na shawo kan yaduwar makamai na kara ja baya sosai saboda takaddamar siyasa da ake yi, wanda hakan ke rage amincin dake tsakanin kasashen da suka mallaki makamin nukiliya, da kuma dakatar da tattaunawa kan dokar kwance dammarar makaman,
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya October 30, 2025 Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu October 30, 2025 Sudan : Kasashen duniya na tir da cin zarafi a El-Fasher October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci