2025-09-18@10:05:21 GMT
إجمالي نتائج البحث: 9028
«Jaruma»:
Majalisar Dinkin Duniya ta yi alla-wadai da wani harin da ’yan ta’adda suka kai a garin Darul Jamal, da ke karamar hukumar Bama a Jihar Borno. Mohamed Malick Fall, Babban Jami’i mai Kula da Ayyukan jinkai na Majalisar a Nijeriya, ya bayyana matukar bakin cikinsa kan lamarin, wanda ya faru a yammacin ranar Jumma’a, 5...
More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba ’Yan Najeriya sun shiga taraddadin abin da ka iya biyo bayana kudurin Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Iskar Gas ta Najeriya (NPENG) na tsunduma yajin aiki. Hakan dai ya biyo bayan tashi da aka yi daga zaman da Gwamnatin Tarayya ta kira don sasanta kungiyar, mai samun...
El-Rufa’i ya jaddada cewa manufarsa ita ce ganin an tabbatar da gaskiya da bin doka a ƴansandan Nijeriya, domin tabbatar da jami’an suna aiki da gaskiya da biyayya ga ƙa’ida. Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu...
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya tabbatar da cewa Iran ba ta neman fada da wata kasa ta musulmi ba, kuma tana ci gaba da jajircewa wajen ingantawa da kuma wanzar da hadin kai a tsakanin kasashen musulmi. Da yake jawabi a taron kasa da kasa na hadin kan musulmi karo na 39 a birnin...
Majalisar dokokin Faransa ta kada kuri’ar yankan kauna wadda ta kawo karshen gwamnatin Firaministan kasar Francois Bayrou. Yan majalisar dokokin kasar sun kada kuri’ar yanke masa kauna da kashi biyu cikin uku a jiya Litini. Bayrou dai ya shafe watanni 9 kacal akan wannan kujera a matsayin Firaminista na shida karƙashin shugabancin Emmanuel Macron da...
A cikin jawabai daban-daban da kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa sukayi sun yi marhabin da farmakin da wasu mahara suka kai a jiya Litinin a arewacin birnin Quds, inda suka bayyana hakan a matsayin martani ga kisan kiyashin da gwamnatin sahyoniyawa take yi kan al’ummar Falastinu, musamman a zirin Gaza. Kamfanin dillancin labaran Irna, ya nakalto daga...
An bude taron sauyin yanayi na Afirka karo na biyu a birnin Addis Ababa, na kasar Habasha mai manufar samar da hanyoyin magance matsalolin yanayi a nahiyar. Wannan taro na tsawon kwana biyu, wanda Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Afirka da gwamnatin Habasha suka shirya, na samun halartar wakilai 25,000 da kuma shugabannin kasashe 45....
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi zai gana da babban daraktan hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi a wannan mako domin kammala sabuwar yarjejeniyar hadin gwiwa. Ganawar za ta iya kawo sauyi wajen tattaunawar diflomasiyya kan batun nukiliyar Iran, da kuma da sassauta matsin lambar da kasashen Turai ke yi...
Ministar shari’a ta kasar Sin He Rong, ta ce kasar Sin ta zama wurin da aka fi zaba na warware takkadamar cinikayya da ta shafi kasa da kasa, tana mai bada misali da karuwar adadin irin wadannan batutuwa cikin shekaru 5 da suka gabata. Yayin wani taron manema labarai a yau, He Rong ta ce...
Iyalan wani jami’in sibil difens mai suna DSP Adama Adekunle Emmanuel mai shekaru 45, sun ce suna zargin wani abokin aikinsa ya harbe shi har lahira a ranar Lahadi. Mai ɗakin margayin ta yi iƙirarin lamarin ya faru ne a wani Otel da ke Abuja, tana mai cewa alamu sun nuna kashe mijin nata aka...
Ya ce: “A Zamfara an kashe ‘yan ta’adda 30 a hare-haren sama da kasa, yayin da masu tada kayar baya 76 da suka hada da mata da kananan yara suka mika wuya ga jami’an tsaro. “Rundunar ‘yansanda ta bayar da rahoton kama mutane 1,950 da ke da alaka da munanan laifuka, garkuwa da mutane,...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Kayayyakin da aka samu daga hannun wadanda ake zargin sun hada da wukake adduna almakashi, tabar wiwi, shisha, da sauran haramtattun abubuwan maye. “Ana kan binciken dukkan wadanda ake tuhuma kuma za a gurfanar da su a gaban kotu bisa laifin aikin dabanci,” in ji Abiodun. Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Masar Abdulatty donga ne da shirin nukliyar kasar Iran da kuma al-amuran gabasa da tsakiya musamman Gaza. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa a halin yanzu dai kasar Masar ta zama mai shiga tsakanin Iran...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’ila Baghaei ya bayyana cewa dangantakar Iran da hukumar IAEA zai sauya saboda hare-haren da HKI ta kaiwa cibiyoyin makamashi nukliya na kasar iran a cikin watan yunin da ya gabata. Tashar talabijan ta Presstv a nan tehran ta nakalto Baghaei yana fadar haka a yau litinin ya kuma...
Wasu mazauna unguwar Oworonshoki da ke ƙaramar hukumar Kosofe a Jihar Legas, sun datse wani sashe na gadar Third Mainland a ranar Litinin, a wata zanga-zanga da suka gudanar don nuna adawa da rushe musu gidaje. Datse hanyar da suka yi ya haddasa cunkoson masu ababen hawa da fasinjoji, lamarin da ya tilasta wa ’yan...

Gwamnatin Tarayya, NUPENG Da Ɗangote Sun Fara Tattaunawa Don Kawo Ƙarshen Yajin Aikin Ma’aikatan Mai
Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da jami’an Hukumar Kula da Man Fetur ta Nijeriya (NMDPRA), wakilan kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, shuwagabannin kamfanin ‘MRS Holdings Limited’ da kuma kungiyar ‘yan kasuwa ta kasa (TUC). Da yake bayyana bude taron, Minista Dingyadi ya jaddada aniyar gwamnati na sulhu a tsakanin kungiyar da masu...
Shugaban kasar China Xi Jinping ya bayyana cewa kungiyar BRICS zata ci gaba da ayyukanta duk tare da matsalolin da take fuskanta. Tashar talabijin ta Al-mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto shugaban yana fadar haka a taron kungiyar ta BRICS ta hotunan yanar gizo da aka gudanar a yau litinin. Ya kuma kara jaddada cewa...
Kasar China ta yi nasarar samun yardar hukumomin kasar Kamaru na gina titi na harkokin kasuwanci tsakanin kasar da Chadi har’ila yau da kasashen makobta a kasashen tsakiyar Afirka zasu amfana da titin.. Tashar talabijan ta almayadeen ta kasar Labanon ta bayyana cewa, nesa da yadda kasashen Afirka suka saba na kulla irin wannan kontragi...
Kamfanin Aero Engine Corporation na kasar Sin, ya fitar da sabon injin aiki a manyan na’urori mai aiki da iskar gas mai karfin gaske, wanda ke iya samar da karfin megawatt 110. Kamfanin ya fayyace sashen kirar injin mai suna Taihang 110, a yankin kira na kamfanin a Litinin din nan, kuma ana fatan fara...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi Allah-wadai da harin da ’yan ta’adda suka kai a garin Darul Jamal, da ke yankin Bama na Jihar Borno. Harin wanda ya faru a yammacin ranar Juma’a 5 ga watan Satumba ya yi sanadin mutuwar mutum sama da 60 tare da sace wasu da dama ciki har da sojoji da...

Jarin Da Sin Ta Zuba Kai Tsaye A Kasashe Cikin Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ya Karu Da Kashi 22.9% A 2024
A yau Litinin, wasu rahotanni na cewa, yayin wani taron manema labaru na musamman kan zuba jari ga sassan ketare da aka gudanar a taron tattauna harkokin cinikayya da zuba jari na kasa da kasa na Sin karo na 25, cewa a shekarar 2024 adadin jarin da kasar Sin ta zuba kai tsaye a kasashen...
Wasu alkaluma da ma’aikatar masana’antu da fasahar sadarwa ta kasar Sin ta fitar, sun nuna yadda adadin kamfanonin fasahar AI da aka yiwa rajista a kasar Sin suka kai sama da 5000, adadin da ya karu matuka kan sama da 1,400 da kasar ke da su a shekaru biyar da suka gabata. An fitar da...
Ya bayyana karya ka’idojin da aka shimfiɗa kan amso basussukan a matsayin “babban abin damuwa da fargaba kan ɗorewar tattalin arzikin kasar,” yana mai jaddada cewa, akwai buƙatar samar da “sabbin tsaruka masu ƙarfi, da za su daidaita hanyoyin karɓar rance na gaskiya, da kuma ƙuduri na bai ɗaya don tabbatar da cewa, duk...
Yarima Harry wanda ya koma rayuwa a Jihar California ta Amurka, ya ziyarci kabarin mahaifiyarsa, Sarauniya Elizabeth II, a fadar Windsor da ke yammacin birnin Landan a ranar Litinin. Shekaru uku ke nan daidai da rasuwar Sarauniya Elizabeth II wadda ta riga mu gidan gaskiya a ranar 8 ga Satumba, 2022, kuma aka binne ta...
“Don haka, Ma’aikatar Yaɗa Labarai tana aiki kafada da kafada da Ma’aikatar Harkokin Ƙananan Hukumomi, Hukumar Harkokin Addinai, tare da haɗin gwiwar manyan shugabannin gargajiya da na addini, domin tabbatar da cewa wayar da kai da kuma tura saƙon rajista ya isa kowace mazaba, ƙauye, da unguwa a fadin Jihar Kaduna,” in ji Maiyaki. ...
Matatar mai ta Dangote ta ƙaryata rahoton da ke cewa za ta iya dakatar da ayyukanta na sarrafa ɗanyen mai har nan da tsawon watanni biyu zuwa uku. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rukunin kamfanin na Dangote, Anthony Chiejina ya fitar, inda ya bayyana rahoton a matsayin “tsantsar ƙarya”...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Hukumar tsaron DSS a Najeriya ta aike da wasika ga dandalin sada zumunta na X, wanda ake kira Twitter a da, inda a ciki ta ke bukatar ya sauke shafin dan gwagwarmaya din nan, Omoyele Sowore ko kuma ya fuskanci mataki mai tsanani . A wasikar da hukumar ta DSS ta wallafa a shafinta na...
Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin dan ta’adda wanda aka fi sani da suna Kachalla Bala da yaransa biyar a Jihar Kogi. Sojojin Birget ta 12 da ke Lakwaja, hedikwatar jihar sun kuma yi nasarar ceto wasu mutanen da gungun ’yan bindigar suka yi garkuwa da su. Mukaddashin kakakin rundunar, Laftanar Hassan Abdullahi ya...
Tawagar kasar Iran ta maza da mata a wasan wushu a bangaren sanda da taolu ta samu gagarumar nasara inda ta samu lambobin yabo guda guda 10, zinariya 6 Azurfa guda 2 sai kuma tagulla guda 2, a wasan zakarun na washu karo na 17 da aka gudanar a kasar brazil, Gasar Wushu ta duniya...
Bayan barazanar da ministan yaki na HKI yayi na yin ruwan bama-bamai kan yankin Gaza wato kai hari kan manyan manyan gine –gine dake yankin , sai gashi kafafen yada labarai na isra’ila sun sanar da wani harin neman shahada da aka kai a birnin Qudus inda yahudawa 5 suka mutu guda 20 kuma suka...
Sayyid Abbas Araqci ministan harkokin wajen kasar iran a wani sakon mayar da martani da ya aike da shi game da shirun da kasashen turai suka yi kan fadada shirin nukiliyar HKI ya jaddada cewa yin shiru da baki da suka yi ya nuna cewa yanzu basu da wata dama ko kwarin guiwar yin Magana...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Najeriya na iya shiga cikin matsalar ƙarancin man fetur daga yau Litinin, muddin Gwamnatin Tarayya ba ta warware rikicin da ya kunno kai tsakanin Ƙungiyar Direbobin Tankar Mai (PTD) ta ƙarƙashin NUPENG da kamfanin Matatar Mai ta Dangote ba. Direbobin sun sanar da shiga yajin aiki saboda shirin kamfanin Ɗangote na fitar da motoci 4,000...
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada yin kira ga al’ummar Musulmi cewa: Wajibi ne kasashen musulmi su yanke alakarsu da ‘yan sahayoniyya Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada cewa: Dole ne kasashen musulmi su yanke duk wata huldar kasuwanci da siyasa da gwamnatin ‘yan sahayoniyya azzaluma tare da mayar...
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Jami’an kasar suna kiyaye shawarwarin Jagoran juyin juya halin Musulunci Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Jami’an zartaswa na kasar suna kiyaye shawarwari da umarnin Jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran. Shugaba Pezeshkian ya rubuta a shafinsa na yanar gizo a shafin sada zumunta na X...
Mataimakin kwamandan rundunar sojin kasar Iran mai kula da harkokin tsaro kasar ya bayyana cewa: Jami’an tsaron Iran suna cikin shirin ko ta kwana Mataimakin kwamandan rundunar sojin kasar Iran mai kula da harkokin tsaron kasar Admiral Habibullah Sayyari ya jaddada cewa: Dakarun kasar da suka hada da sojoji da dakarun kare juyin juya halin...
Kungiyar Hamas ta jaddada cewa: Tana maraba da duk wani yunkuri da zai taimaka a fagen dakatar da ta’addanci kan al’ummar Falasdinu Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta jaddada hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a yammacin jiya Lahadin da ta gabata cewa, tana maraba da duk wani yunkuri da zai taimaka...
Rundunar sojin Yeme ta sanar da kai hare-hare guda 8 da jirage sama marasa matuka ciki kan muhimman wurare a Isra’ila Dakarun sojin Yemen sun sanar da yammacin jiya cewa, sun kai wasu manya-manyan farmakin soji ta hanyar amfani da jiragen saman yaki marasa matuka ciki guda takwas a kan wasu wurare da dama a...
Yayin da makarantu a fadin Najeriya ke dawowa sabuwar zangon karatu ta shekarar 2025/2026 a yau Litinin, iyaye sun koka kan mummunar ƙalubalen tattalin arziki da ke hana su samun sauƙin biyan kuɗin makaranta da sauran kayayyakin karatu. Rahotanni daga jihohi daban-daban sun nuna yadda tsadar rayuwa da hauhawar farashin kaya suka zame wa iyaye...
A cewar ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, bisa gayyatar da shugaban kasar Brazil Luiz Inácio Lula da Silva ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron koli na shugabannin kasashen kungiyar BRICS da za a yi ta kafar bidiyo, daga nan birnin Beijing a gobe Litinin, tare da gabatar da muhimmin jawabi.(Safiyah...
Jimilar kudin asusun ajiya na kasar Sin a ketare ya kai dala triliyan 3.3222 zuwa karshen watan Agusta, inda ya karu da dala biliyan 29.9 ko kaso 0.91, idan aka kwatanta da na karshen watan Yuli. Hukumar kula da musayar kudi ta kasar Sin ta alakanta karuwar da tasirin sauyin kudi da sauyin farashin kadarori....
Aƙalla mutum bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani sabon hari da ’yan bindiga suka kai ƙauyen Wake da ke gundumar Agunu, a Ƙaramar Hukumar Kachia ta Jihar Kaduna. Hari ya faru ne da misalin ƙarfe 5:55 na safiyar ranar Lahadi, lokacin da ’yan bindigar suka mamaye garin, inda...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi Allah-wadai da sabon harin da Boko Haram suka kai a Jihar Borno, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama; ciki har da sojoji. Atiku, ya bayyana halin da ’yan Najeriya ke shiga sakamakon hare-haren ta’addanci. Ambaliyar Ruwa: NEMA ta ceto mata 2 da jaririya a Kaduna ...
Ƴan ta’adda sun kai hari a ƙauyen Wake da ke ƙaramar hukumar Kachia, jihar Kaduna, inda suka kashe mutum takwas tare da yin garkuwa da wasu da dama. Bayanan farko sun nuna cewa waɗanda suka samu raunuka a harin an garzaya da su Asibitin Katolika na Saint Gerard domin samun kulawar likitoci. Sulhu Da ‘Yan...
Kasar Sin da Tarayyar Afrika (AU), sun yi alkawarin karfafa goyon bayan juna wajen gina tsarin jagorantar harkokin duniya bisa adalci tare da tabbatar da zaman lafiya a duniya. An yi alkawarin ne a ranar Juma’a yayin wani taron manyan jami’ai a Addis Ababa na Habasha, albarkacin cika shekaru 80 da Sinawa suka yi nasarar...
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA), ta ce ta samu nasarar ceto wasu mata biyu da wata jaririya da ambaliyar ruwa ta rutsa da su a Jihar Kaduna. Shugabar hukumar, Hajiya Zubaida Umar ce, ta bayyana hakan a shafinta na Facebook. Harin Boko Haram: Zulum ya kai ziyarar jaje garin Darajamal Tsadar Rayuwa:...