Zelensky A Shirye Yake Ya Zauna Da Trump Da Kuma Putin Don Kawo Karshen Yaki A Ukraine
Published: 19th, August 2025 GMT
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce a shirye yaki da zauna da Trump da Kuma Putin a gefe guda don tattaunawa da kuma kawo karshen zabar da jinin mutanen kasashen su.
Tsahar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnatin kasar Ukraine na fadar haka, ta kuma kara da cewa shugaban kasar Amurka Donal Trump a dayan bangaren ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga tsakanin kasashen biyu don fita daga wannan yakin wanda ya gajiyar da dukkan bangarorin.
Kafin haka dai Donal Trump ya bayyana cewa idan Zeleski yana bukata to zai iya kawo karshen yakin a rana guda, amma da sharadin ya yi watsi da gurinsa na shiga kungiyar tsaro ta Nato sannan ya amincewa da cewa yankin Crimea ya zama kasar Rasha ahrabada.
An fara yakin Ukraine tun fiye da shekaru uku a lokacinda kasar Rasha ta kwace mafi yawan yankin dambas wadanda suka hada larduna uku na kasar Ukraine, mafi yawan masu mutanen yankunan masu magana da harshen rashanci ne. Kafin haka kasar Rasha ta kwace yankin crimea a shekara ta 2014 wanda shi ma mafi yawan mutanen yankin masu magana da harshen rasha ne.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jakadan Amuka Na Musamman A kasar Lebanon Ya amince Da Kwance Damarar Hizbullah Mataki-Mataki August 19, 2025 Yawan Yan Jarida Da HKI Ta Kashe A Gaza Sun Kai 239 August 19, 2025 Iran Da Pakistan Sun Amince Da Ninka Kasuwancin Kayakin Noma A Tsakaninsu August 19, 2025 Iran Da Armenia sun kudiri aniyar kara bunkasa alakokinsu a dukkanin fagage August 19, 2025 Hamas da sauran bangarorin Falastinawa sun amince da shawarar tsagaita wuta August 19, 2025 DR Congo da mayakan M23 sun kasa cimma matsaya a yarjejeniyar Doha August 19, 2025 Burkina Faso: Ba mu da bukatar Kodineta ta MDD a kasarmu August 19, 2025 Araqchi: Iran Ba Za Ta Amince Da Sauyi A Kan Iyakokin Yankin Siyasa Ba August 18, 2025 Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Ce: Gwamnatin Mamayar Isra’ila Barazana ce Ga Tsaron Yanki August 18, 2025 Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Ya Jadadda Cewa; Suna Sanya Ido Kan ‘Yan Sahayoniyya Da Magoya Bayansu August 18, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya
Hukumar zaben kasar Tanzaniya ta bayyana shugabar kasa mai ci Samia Suluhu Hassan a matsayin wadda ta lashe zaben shugaban kasar.
Shugaban hukumar zaben ya ce Shugaba Samia ta yi nasara a zaben da kashi 98% na jimillar kuri’un da aka kada.
Bayanai sun ce manyan ‘yan takarar adawa ba su shiga ba, wasu kuma an tsare su ko kuma an hana su tsayawa takara, wanda hakan ya haifar da tashin hankali.
Jam’iyyar adawa ta kasar ta ce daruruwan mutane ne suka mutu sanadiyyar zanga-zangar da aka kwashe kwanaki ana yi tun bayan zaben na ranar Laraba.
Wani mai magana da yawun jam’iyyar adawa ta Chadema ya shaida wa AFP cewa kimanin mutane 700 ne suka mutu, a alkalumman da aka tattara daga asibitoci.
Gwamnatin Shugaba Samia ta musanta duk wani “yin amfani da karfi fiye da kima,” yayin da Ministan Harkokin Waje Mahmoud Thabit Kombo ya shaida wa Al Jazeera cewa babu “bayani” kan adadin wadanda suka mutu.
Hukumomin sun katse hanyar intanet, sun sanya dokar hana fita, kuma sun takaita ‘yan jarida, wanda hakan ya takaita samun bayanai.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Israila Ta Kai Hari Kan Ofishin kungiyar UNICEF Dake Gaza A November 1, 2025 Amurka Na Shirin Kai Hari Kan Kasar Venzuwela A Kowanne Lokaci November 1, 2025 Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3 October 31, 2025 Isra’ila Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi October 31, 2025 Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci