An Sanar Da Nadin Sabon Shugaban Hedkwatar Khatamul Ambiya A Iran.
Published: 5th, September 2025 GMT
Rahotanni sun bayyana cewa sanar da sabon kwamandan hedkwatar khatamul ambiya na nuna irin sabbin canje –canje da irin tsari da ta bullo da shi kan abubuwan da ta fi bawa muhimancin, kuma wata babbar cibiya da ake sa ido kan tsaron kasa, canjin jagoranci na iya yin tasiri babba a bangaren soji wajen tunkarar kalubalen da take fuskanta a bangarori daban daban.
Major ganaral Ali Abdullahi sabon kwamandan hekdawatar khatamul Ambiya ya jaddada a bayanin da ya fitar cewa sojojin kasar Iran a shirye suke su kare kasar daga duk wata barazana, da kuma kare dukkan ababen girmamawa na kasar,
Ya kara da cewa a halin yanzu sojojin kasar sun fi zama cikin shirin ko ta kwana fiye da lokacin yakin kwanaki 12 domin sun mallaki muhimman kayan aiki da za su yin nasara kan duk wanda suka tunkara,
Daga karshe Abdullahi ya isar da sakon taya murnan game da zagayowar ranar haihuwar manzon rahama da kuma makon hadin kai ga dukkan alummar kasar iran adai dai lokacin da ake gudanar da tarurrukan makon yadin kai a kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ministan Harkokin wajen Kasar Iran Ya Gana Da Kallas Na EU A Doha September 5, 2025 Iran Ta Bukaci Duniya Su Yi Tir Da Hari Kan Cibiyoyin Nukliyar Kasar September 5, 2025 Doha: Manya-Manyan Jami’an Hamas Sun Gana Da Aragchi A Doha September 5, 2025 Iran Ta Kori Jakadan Australia Daga Tehran, Don Maida Martani September 5, 2025 IAEA Ta Bayyana Damuwarta Da Rashin Bincike A Ayyukan Nukliyar Iran September 5, 2025 Iran: Aragchi Ya Tattauna Da Sarkin Qatar September 5, 2025 Yemen: Ansarallah Ta Yi Kira Ga Hadin Kan Musulmi, Don Kawo Karshen Yaki A Gaza September 5, 2025 An Fallasa Shirin Natanyahu Da Google Na Farfagandar Ta Dalar Amurka Miliyon $45 September 5, 2025 Majid Takht-Ravanchi Ya Bayyana Halin Da Iran Take Ciki Kan Sabon Zagayen Tattaunawa Da Amurka September 4, 2025 Sakataren Kwamitin Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Tattauna Da Takwaransa Na Birtaniyya Kan Shirin Nukiliyar Iran September 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar
Shugaban Lebanon Joseph Aoun ya yi Allah wadai da keta hurumin kasarsa da Isra’ila ke yi a kudancin kasar, yana mai kira da a dauki tsauraran matakai kan duk wani kutse da sojojin mamaye za su yi a nan gaba a cikin Lebanon.
A lokacin wata ganawa da Kwamandan Rundunar Soja Rodolphe Heikal, Shugaba Aoun ya bayyana cewa dole ne Lebanon ta “fuskanci duk wani kutse da Isra’ila ta yi wa yankunan kudancin da aka ‘yantar don kare filayenmu da kuma tsaron ‘yan kasa.”
Wannan jawabi ya zo ne bayan harin da Isra’ila ta kai wa gundumar Blida, inda sojojin Isra’ila suka kashe wani ma’aikacin gundumar a lokacin wani hari da suka kai kan ginin ofishin karamar hukuma.
Daga baya, karamar hukumar ta tabbatar da cewa Ibrahim Salameh, wanda ya kwana a cikin ginin, ya yi shahada bayan da sojojin mamaya suka harbe shi. Aoun ya yi Allah wadai da kisan, yana mai cewa wani bangare ne na ayyukan “Isra’ila” kan fararen hula kuma ya zo ne ‘yan sa’o’i bayan taron da kwamitin da ke sa ido kan yarjejeniyar dakatar da fadan ya gudanar.
0Please leave a feedback on thisxShare
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya October 30, 2025 Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu October 30, 2025 Sudan : Kasashen duniya na tir da cin zarafi a El-Fasher October 30, 2025 Iran Ta Jaddada Bin Hanyar Diflomasiya Ko Da A Lokacin Yaki Ne Amma Ba Zata Amince Da Bin Umarni Ba October 30, 2025 Qalibaf: Amurka Tana Yaudarar Duniya Da Zaman Lafiya, Alhalin Tana Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri October 30, 2025 Ci Gaba Da Killace Gaza Bayan Tsagaita Bude Wuta Ya Janyo Mutuwar Mutane 1000 A Yankin October 30, 2025 Kungiyar Rapid Support Forces Ta Sanar Da Kafa Kwamitin Bincike Kan Cin Zarafin Al’umma A El Fasher October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci