Ministan Harkokin wajen Kasar Iran Ya Gana Da Kallas Na EU A Doha
Published: 5th, September 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Argchi ya gana da jami’a mi kula da al-amuran harkokin wajen na tarayyar Turai Kaja Kallas a birnin Doha na kasar Qatar a jiya Alhamis.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa, jami’an guda biyu sun tattauna inda aka kwana dangane da shirin nukliyar kasar Iran da kuma samar da hanyoyin diblomasiya don warware matsalar.
Sun kuma tattaunawa dangane da SnapBack wanda kasashen turai uku Faransa Jamus da kuma Jamusa da faransa suka yi. Wanda yake nufin sake maida takunkuman MDD kan Iran kafin yarjeniyar JCPOA.
Sun kuma yadda Iran zata koma bada hada kai da hukumar IAEA don ci gaba da bincike a cikin ayyukan shirin makamashin Nukliya na kasar.
Araqchi ya bayyana cewa, kasashen uku bas a da hakkin farfado da Snapback kan Iran a yayinda sun yi watsi da yarjeniyar shekaru masu yawa. Saida suka ga zamu yi amfani da shi don cutar kasar Iran suka dawo kansa. Yace irana tana fatan kasashen Turai su koma su aiwatar da dukkan abinda ya hau kansu a yarjeniyar na shekarun da suka gabata, kafin su sami damar haka da hakkin daukar matakin snap back a kan Iran.
Ba sanapback ne kawai ya zo a cikin yarjeniyar jcpoa ba, da kuma kuduri mai lambar 2231.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Bukaci Duniya Su Yi Tir Da Hari Kan Cibiyoyin Nukliyar Kasar September 5, 2025 Doha: Manya-Manyan Jami’an Hamas Sun Gana Da Aragchi A Doha September 5, 2025 Iran Ta Kori Jakadan Australia Daga Tehran, Don Maida Martani September 5, 2025 IAEA Ta Bayyana Damuwarta Da Rashin Bincike A Ayyukan Nukliyar Iran September 5, 2025 Iran: Aragchi Ya Tattauna Da Sarkin Qatar September 5, 2025 Yemen: Ansarallah Ta Yi Kira Ga Hadin Kan Musulmi, Don Kawo Karshen Yaki A Gaza September 5, 2025 An Fallasa Shirin Natanyahu Da Google Na Farfagandar Ta Dalar Amurka Miliyon $45 September 5, 2025 Majid Takht-Ravanchi Ya Bayyana Halin Da Iran Take Ciki Kan Sabon Zagayen Tattaunawa Da Amurka September 4, 2025 Sakataren Kwamitin Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Tattauna Da Takwaransa Na Birtaniyya Kan Shirin Nukiliyar Iran September 4, 2025 Baqa’i Ya Jaddada Cewa; Iran Zata Kare Muradunta Daga Bukatun Tawagar Tuari September 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar
Mamban a majalisar koli ta siyasar kasar Yemen ya aika sako ga mahalarta taron birnin Doha fadar mulkin kasar Qatar
Mohammed Ali al-Houthi, mamba a majalisar koli ta siyasar kasar Yemen, ya aike da sako ga shugabannin kasashen Larabawa da na kasashen musulmi da suka hallara a yau, Litinin, a taron Doha. Wannan taron na zuwa ne biyo bayan ha’incin yahudawan sahayoniyya da suka yi yunkurin halaka tawagar Hamas a babban birnin kasar Qatar.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na X, al-Houthi ya ce: “Sakonsa ga taron da za a yi a yau Litinin a birnin Doha na kasar Qatar, shi ne cewa: Matsayi mafi karfi shi ne tabbatar da halaccin jihadi da ‘yan mamaya da goyon bayan gwagwarmaya da kuma ayyana Isra’ila a matsayar ‘yar ta’adda.”
Ya kara da cewa: “Wannan zai kawo karshen rikici tare da dakatar da tashe-tashen hankula da wuce gona da iri.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar September 15, 2025 Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa September 15, 2025 Sudan ta soki takunkuman da Amurka ta kakaba mata September 15, 2025 Dakarun Sojin Yamen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Saman Ramon Na Isra’ila. September 14, 2025 Isra’ila Za ta Gamu Da Mummunar Martani Idan Tayi Gigin Afkawa Iran September 14, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Fara Taro A Qatar. September 14, 2025 Gwamnatin Najeriya Ta Sanar Da Sabon Sharadi Na Bude Asusun Banki September 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci